El-Rufai Ya Kekketa Rigar Mutuncin Gwamnatin Tarayya A Gaba Ɗaliban Kwalejin...
Zazzafan rikici ya ɓarke tsakanin Gwamnatin Tarayya daGwamna Nasiru El-Rufa’i na jihar Kaduna, sakamakon zarginda gwamnatin tarayya ta yi cewa gwamnatin Kaduna ta yi...
Taƙaddama Ta Kaure Kan Batun Miƙa Mulki A Zamfara
Taƙaddama ta ƙaure tsakanin gwamnatin APC da jam'iyyarPDP a jihar Zamfara, bayan an yi zargin cewa ƙananankwamitocin karɓar mulki na gwamati mai jiran gado...
EFCC Ta Cafke Tsohon Ministan Wutar Lantarki Saboda Karkata Naira Biliyan...
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa EFCC, ta kama tsohonministan wutar lantarki Injiniya Saleh Mamman, bisa zarginkarkatar da naira biliyan 22 da aka...
Gwamnati Za Ta Kashe Biliyan 22.44 Kan Ciyar Da Fursunoni A...
Gwamnatin tarayya, ta ce za ta kashe naira biliyan 22 damiliyan 400 wajen ciyar da Fursunoni a gidajen gyaran hali dake fadin Nijeriya a...
Kotun Landan Ta Yi Watsi Da Ƙarar ‘Yan Najeriya Kan Kamfanin...
Kotun ƙoli da ke birnin London, ta ce ‘yan Nijeriyar da ke sonshigar da ƙarar kamfanin man fetur na Birtaniya Shell sunmakara.Mutanen, waɗanda ke...
Na Fi Karfin Kujerar Ministan Abuja A Gwamnatin Tinubu
Gwamnan Jihar Kaduna Nasir El-Rufa’i, ya ce ko an nada shiMinistan Birnin Tarayya a karkashinGwamnatin Bola Tinububa zai karba ba.El-Rufa’i ya bayyana haka ne,...
Kotu Ta Haramta Wa Nbc Ƙaƙaba Wa Gidajen Rediyo Da Talabijin...
Wata Babbar Kotu da ke zama a Abuja, ta ce daga yanzu taharamta wa Hukumar Kula da Gidajen Rediyo da Talabijin taƘasa NBC ta...
Matar Tinubu Ta Kai Wa Aisha Buhari Ziyara Fadar Shugaban Ƙasa
Uwargidan shugaban kasa A’isha Buhari, ta zagaya da matarzaɓaɓɓen shugaban ƙasa Sanata Oluremi Tinubu domin nunamata lungu da saƙon gidan da shugaban ƙasar ke...
Buhari Ya Tsawaita Zamansa A Landan Domin Duba Lafiyar Haƙorinsa
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya tsawaita zaman sa aLondon da tsawon mako guda domin duba lafiyar haƙoran sa,kamar yadda mai magana da yawun sa...
Dumi-Dumi: Tinubu Ya Tafi Turai
Zababben shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya bar Nijeriyada zuwa kasar Turai.A cikin wata sanarwa da mai magana da yawun sa Tunde Rahman ya...
Buhari Na Shirin Ciyo Bashin Dala Miliyan 800
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya bukaci MajalisarDattawa ta amince ya ciyo bashin Dala miliyan 800.Buhari ya gabatar da bukatar ne a cikin wata wasika...
Mazauna Yankunan Jihar Katsina Na Fargaba Saboda Kwararar ‘Yan Bindiga
Tabbatattun bayanai sun nuna cewa, ɗaruruwan ‘yan bindiga aƙarƙashin fitinannen ɗan ta’addan nan mai laƙabin Ɗanƙaramisun yi hijira daga Zamfara, sun kwarara zuwa ƙanananhukumomin...
Zaɓaɓɓun Gamayyar Jam’Iyyun Adawa Sun Kafa Kwamitin Fito Da Ɗan Takara...
Zaɓaɓɓun ‘yan majalisar wakilai daga jam’iyyun adawabakwai, sun ce za su yi amfani da yawan su a jimlace dominsu samar da shugabannin Majalisar Wakilai,‘Yan...
Budurwa Ta Maka Mahaifinta A Kotu Kan Auren Dole A Kaduna
Wata budurwa mai shekaru 20, ta maka mahaifin ta kotu bisakokarin yi mata auren dole a Kaduna.Matashiyar mai suna Fatima Aliyu ta shaida wa...
Sojoji Sun Fantsama Ofishin Ndlea Don Kubutar Da Wani Soja Da...
Wasu zaratan sojoji sun afka ofishin hukumar hana sha dafataucin miyagun kwayoyi ta jihar Jigawa, indaa su ka yikokarin fitar da wani soja da...
‘Yan Bindiga Sun Sace ‘Ya’Ya Da Jikokin Sarkin Kagarko A Fadarsa
'Yan bindiga sun afka fadar Maai Martaba Sarkin Kagarko dake jihar Kaduna Alhaji Sa'ad Abubakar, inda su ka yi awongaba da 'ya'yan sa 9,...
Aisha Buhari Ta Roƙi A Kawo Karshen Yaƙin Sudan
Uwar gidan shugaban kasa A’isha Buhari, ta roƙi a haɗa karfida karfe domin ganin kurar rikicin Sudan ta kwanta.A’isha Buhari ta yi kiran ne,...
An Kafa Dokar Hana Tsadar Aure A Jihar Sokoto
Majalisar dokoki ta Jihar Sokoto, ta sanya hannu a kan wanikudirin dokar da ke sa-ido a kan tsada da almubazzarancin dajama’a ke yi a...
Yadda Zaman Kotun Kalubalantar Nasarar Bola Tinubu Ya Kasance A Abuja
An shiga rana ta biyu ta ci-gaba a sauraren kararrakin da su kashafi zaɓen shugaban kasa na shekara ta 2023.Kotun sauraren kararrakin zaben da...
Kotun Ƙolin Nijeriya Ta Tabbatar Da Zaɓen Gwamna Adeleke Na Jihar...
Kotun Ƙoli ta tabbatar da hukuncin kotun ɗaukaka ƙara da yatabbatar da zaɓen Sanata Ademola Adeleke a matsayingwamnan jihar Osun.Mai shari'a Emmanuel Akomaye Agim...


































































