Majalisa Ta 10: Tsarin Karba-Karba Na Jam’Iyyar APC Bai Ma Arewa...
Zababben Sanatan mazabar Zamfara ta Yamma kuma dantakarar Shugaban Majalisar Dattawa Abdul’aziz Yari, ya cetsarin karba-karba na jam’iyyar APC a kan mukamanshugabancin majalisar dattawa...
Majalisa Ta Amince Da Dokar Tsayawa Takarar Indifenda
Majalisar Dattawa ta amince da dokar halasta tsayawa takararzabe ba a karkashin kowace jam’iyya ba a Nijeriya.Amincewar Majalisar da kudurin dai, zai ba daidaikun...
Buhari Ya Jagoranci Zaman Majalisar Zartarwa Na Karshe A Gwamnatin Sa
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya jagoranci zamanmajalisar zartarwa ta kasa da aka saba yi duk mako a fadarshugaban kasa da ke Abuja.Buhari ya dawo...
Bai Kamata A Ba Emefiele Hutun Zuwa Karo Karatu Ba –Matawalle
Gwamnan Jihar Zamfara Bello Matawalle Maradun, yakalubalanci matakin ba Gwamnan Babban Bankin NijeriyaGodwin Emefiele dama ya tafi hutun karo karatu a kasashenwaje.Matawalle, ya ce...
An Sanya Dokar Hana Fita Wani Yanki Na Jihar Filato
Hukumomi a jihar Filato, sun sanar da sanya dokar hanazirga-zirga a yankin Bwai da ke ƙaramar hukumar Mangu.Wata sanarwa da shugaban ƙaramar hukumar Mangu...
Jami’in EFCC Ya Mutu A Wurin Fada Da Abokan Aikinsa
Wani jami’in Hukumar Yaki da cin hanci da rashawa EFCC,ya rasa ran sa a wani fada da ya barke tsakanin shi da abokanaikin sa...
Shugabancin Majalisa: Sai Na Ga Abinda Ya Ture Wa Buzu Naɗi...
Tsohon gwamnan jihar Zamfara AbdulAziz Yari, ya ce sai yaga abin da ya ture wa buzu naɗi a takarar shugaban majalisardattawa da ya ke...
Kotu Ta Yanke Wa Mutum Uku Hukuncin Kisa Kan Satar Waya...
Wata Babbar Kotu da ke Ekiti, ta yanke ma wasu mutane ukuhukunci kisa ta hanyar rataya bisa samun su da laifuffukanfashi da makami.An dai...
INEC Da EFCC Na Tattaunawa Kan Rashawa A Zaɓen 2023
Hukumar zaɓe mai zaman kan ta ta kasa da Hukumar Yaki dacin hanci Rashawa EFCC da sauran masu ruwa da tsaki, sunfara wani zama...
Kwankwaso Ya Yi Ganawar Sirri Da Tinubu A Paris
Tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar NNPP Rabi'uMusa Kwankwaso, ya yi wata ganawa da zaɓaɓɓen shugabankasa Bola Ahmed Tinubu a birnin Paris.Wata majiya...
Mun Tsara Yadda Tinubu Zai Janye Tallafin Fetur – Boss Mustapha
Gwamnatin tarayya, ta ce ta tsara wani kundi da zai taimakawa sabuwar gwamnati a kan yadda za ta cire tallafin mai batare da kalubale...
Wani Mutum Ya Kashe Mahaifiyarsa Kan Naira 10,000
Wani mutum mai suna Osaro Owate ya shiga hannun jami’an‘yan sanda a jihar Rivers, bisa zargin kashe mahaifiyar sa akauyen Alesa da ke karamar...
Yadda Ma’Aikatan Banki Suka Kashe Matar Kwastomansu A Jihar Ogun
Rundunar ‘yan sanda ta jihar Ogun, ta kama wasu ma’aikatanbankin bada lamuni na Micro Finance hudu bisa laifin kashewata matar abokin huldar su, lokacin...
Ya Tsara Sace Kansa Don Neman Kudin Fansar Miliyan 20 A...
Wani matashi dan shekaru 17 mai suna Ade Segun a jiharDelta, ya shiga hannun ‘yan sanda bisa laifin tsara yingarkuwa da kan sa don...
An Kashe Soji 3, An Raunata Wasu 10 A Harin ISWAP
Akalla jami’an Soji uku ne su ka mutu, yayin da wasu 10 suka samu raunuka daban-daban a wani harin kwanton-bauna da‘yan ta’adda ta ISWAP...
Aƙalla Mutum 20 Sun Mutu A Rikicin Ƙabilanci A Taraba
Rahotanni daga jihar Taraba na cewa, aƙalla mutane ashirin suka rasa rayukan su, sakamakon wani rikicin ƙabilanci da yaɓarke tsakanin ƙabilun Wurkunawa da Karimjo...
Wani Sabon Harin ‘Yan Bindiga Ya Kashe Mutane 38 A Jihar...
Akalla mutane 38 aka tabbatar da mutuwar su ciki har da matada kananan yara, yayin wani harin ‘yan bindiga a garinTakalafiya da ke karamar...
Muna Ƙoƙarin Tabbatar Da Tsaro Kafin Rantsar Da Sabuwar Gwamnati –...
Shugaban rundunar ‘yan sandan Nijeriya Usman Alkali Baba,ya ce su na iyakar ƙoƙarin su domin tabbatar da tsaro da ganinan yi bikin rantsar da...
NERC Ta Hana DISCOS Karɓar Kuɗaɗe Hannun Kwastomomin Da Aka Yankewa...
Hukumar kula da wutar lantarki ta ƙasa NERC, ta haramta wama'aikatan kamfanonin rarraba wutar lantarki na DisCoskarɓar kuɗaɗe daga hannun mutanen da aka yanke...
Jam’iyyar PDP Ta Sanar Da Yin Azumi Na Kwana 7 Don...
Uwar jam’iyyar PDP ta kasa, ta sanarda yin azumin makoguda da addu’o’i domin samun nasarar tsohon mataimakinshugaban kasa Atiku Abubakar a kotun sauraren kararrakinzabe.Wata...

































































