Advertisement

Coronavirus

Home Coronavirus Page 3
Majalisa Za Ta Binciki Zargin Badakala Naira Biliyan 40 A Hukumr NCDC

Majalisa Za Ta Binciki Zargin Badakala Naira Biliyan 40 A Hukumar...

0
Majalisar wakilai za ta fara bincike a kan zargin da ake yi na cewa, an tafka badakala a hukumar kula da cigaban yakin Neja...
Yadda aka cusa mutane a cikin motar dabbobi domin a shigo da su Kaduna daga wasu wurare

Yadda Mutane Ke Boyewa A Cikin Dabbobi Saboda Dokar COVID-19

0
Jami’an tsaro sun kama wasu motocin dakon kaya da aka boye mutane da ake kokarin fasakwabrinsu zuwa jihar Kaduna.An boye mutanen ne a cikin...
Faduwar Farashin Mai: Atiku Ya Bada Shawara

COVID-19: Gaduwar Farashin Danyen Mai Alheri Ne Ga Nijeriya – Atiku

0
Tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar ya ce karyewar da farashin danyen mai a kasuwannin duniya alheri ne ga Nijeriya a fakaice.Atiku ya ce,...
Gwamnati Ba Ta Cire Dokar Hana Zirga-Zirga A Tsakanin Jihohi Ba

Gwamnati Ta Umarci Ma’aikata Daga mataki na 14 Zuwa Sama...

0
Gwamnatin tarayya ta umarci ma’aikatan gwamnati daga mataki na 14 zuwa sama su koma bakin aikin daga ranar Litinin 4 ga watan Mayu.Bayanin hakan...
Ba Za Mu Yarda A Zaftare Albashin Ma’aikata Ba - NLC

Ba Za Mu Yarda A Zaftare Albashin Ma’aikata Ba – NLC

0
Kungiyar kwadago ta Nijeriya NLC, ta gargadi gwamnati da ma’aikatu game da dakatar da albashin ma’aikata ko kuma zaftare shi da sunan yaki da...
PDP, El-Rufa’i Ya Tsawaita Rufe Kaduna Na Tsawon Kwanaki 30

PDP, El-Rufa’i Ya Tsawaita Rufe Kaduna Na Tsawon Kwanaki 30

0
Jam’iyyar PDP reshen jihar Kaduna, ta soki lamirin Gwamna Nasir El-Rufai a kan tsawaita dokar hana fita da ya yi zuwa tsawon wasu kwanaki...
Ilimi: Babu Ranar Bude Makarantu Duk Da An Sassauta Takunkumi - Minista

COVI-19: Babu Ranar Bude Makarantu – Nwajiuba

0
Karamin ministan ilmi Emeka Nwajiuba, ya ce har yanzu bai ga ranar da za a bude makarantu domin ci-gaba da karatun dalibai a fadin...
Majalisar Dattawa Ta Amince Wa Buhari Cin Bashin Naira Biliyan 850

Majalisar Dattawa Ta Amince Wa Buhari Cin Bashin Naira Biliyan 850

0
Majalisar dattawa ta amince wa shugaba Muhammadu Buhari ya karbo rancen kudi naira biliyan 850.Majalisar ta amince da bukatar ne a zaman da ta...
Majalisar Wakilai Ta Gama Hutun Da Ta Tafi Bayan Barkewar Annobar Covid-19

Majalisar Wakilai Ta Gama Hutun Da Ta Tafi Bayan Barkewar Annobar...

0
Majalisar waikilai ta tsaida ranar Talata 28 ga watan Afrilu a matsayin ranar da za ta koma bakin aiki, bayan hutun da ta tafi...
COVID-19: El-Rufai Ya Kara Wa’adin Kwanaki 30 Na Zaman Gida

COVID-19: El-Rufai Ya Kara Wa’adin Kwanaki 30 Na Zaman Gida

0
Gwamnatin Kaduna ta kara wa’adin kwanaki 30 na zaman gida a wani makai na yaki da annobar Coronavirus a fadin jihar.Gwamnan jihar Nasiru El-Rufa’i...
Mutane 1,273 Ne Suka Kamu Da Cutar Coronavirus A Nijeriya-NCDC

Mutane 1,273 Ne Suka Kamu Da Cutar Coronavirus A Nijeriya-NCDC

0
Cibiyar dakile yaduwar cututtuka ta kasa NCDC ta ce an samu karin mutane 91 da su ka kamu da cutar Coronavirus a Nijeriya.Sabbin alkaluman...
Albashi: Sai Da Lambar Bvn Za Ku Samu Albashin Ku - Gwamnati

Albashi: Sai Da Lambar Bvn Za Ku Samu Albashin Ku –...

0
Gwamnati tarayya ta ce sai da lambar BVN ‘ya’yan kungiyar malaman jami’o’i ta kasa ASUU za ta samu albashin su na  watannin biyu.Sakataren gwamnatin...
San sassauta dokar kulle a Kano don jama'a su yi cefanen azumin watan Ramadan

Kano: An Dage Dokar Hana Fita Saboda Ramadan

0
An sassauta dokar hana fita a jihar Kano domin ba wa jama'a damar yin cefane kafin fara azumin watan Ramadan.A ranar Jama'a 25 ga...
Annobar COVID-19 ta kashe mutum 28 a Najeriy zuwa yanzu

COVID-19 Ta Kashe 28, Ta Kama 873 A Najeriya

0
Annobar coronavirus ta kama mutum 873 a Najeriya bayan karin mutum 91 sun kamu da cutar a rana guda.Cutar ta kashe mutum 28 a...
Gwamnonin sun kuma bukaci a samar da wadatattun kayan kariya ga ma'aikatan lafiya

COVID-19: Za A Hana Shiga Jihohin Najeriya Na Sati 2

0
Gwamnonin jihohin Najeriya 36 za su rufe iyakokin dukkan jihohin na tsawon kwana 14 domin dakile yaduwar annobar COVID-19.Taron Kungiyar Gwamnonin Najeriya NGF ya...
Kaucewa Kamuwa Da Cutar Covid-19 Ta Sa Aka Hana Wasu Gwamnoni Tashi- Sirika

Kaucewa Kamuwa Da Cutar Covid-19 Ta Sa Aka Hana Wasu Gwamnoni...

0
Ministan sufurin jiragen sama Hadi Sirika ya ce an hana wasu gwamnoni biyar barin Nijeriya ne saboda gudun kamuwa da cutar Coronavirus.Hadi Sirika ya...
Alkalumma: NCDC Ta Yi Wa Mutane 8, 003 Gwajin Cutar Covid-19

Da Sauran Aiki A Yaki Da COVID-19

0
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi karin haske bisa yadda cutar coronavirus ke cigaba da yaduwa a Nijeriya.Sakataren gwamnatin tarayya Boss Mustapha ya bayyana...
An yi wa gawar Abba Kyari Salla daga cikin mota, saboda gudun yada coronavirus

Yadda Aka Binne Abba Kyari

0
An yi wa gawar Abba Kyari sallar jana'iza ba tare da an fito da ita daga mota ba domin kare mahalarta daga kamuwa da...

Abba Kyari: COVID-19 Ta Kashe Na Hannun Daman Buhari

0
Annobar coronavirus ta yi sanadiyyar mutuwar Shugaban Ma'aikatan Fadar Shugaban Kasar Najeriya, Abba Kyari.A tsakar daren Juma'a 17 ga Afrilun 2020 ne Abba Kyari...
Bala Mohammed ne na farko da COVID19 ta kama a jihar Bauchi.

Mutum 3 Sun Warke Daga COVID-19 A Bauchi

0
An sallami masu cutar coronavirus 3 bayan sun warke daga cutar a jihar Bauchi da ke Arewacin Najeriya.Gwajin karshen da aka yi wa mutanen...
Call To Listen