Coronavirus
Babu Wanda Ya Sauya Sheka Zuwa PDP – APC
Jam‘iyyar APC reshen jihar Kwara ta karyata rahotannin da ke cewa, ‘ya’yan jamiyyar dubu 10 sun sauya sheka zuwa jam’iyyar PDP.Mai Magana da yawun...
Buhari Ya Gana Da Kwamitin Yaƙi Da Cutar Corona A Nijeriya
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gana da kwamitin yaƙi da annobar COVID-19 a fadar sa da ke Abuja.Mai taimakawa shugaban kasa ta fuskar kafofin...
Covid-19: NCDC Ta Samar Da Karin Dakunan Gwaji Biyu A Nijeriya
Cibiyar dakile yaduwar cututtuka ta kasa NCDC ta ce yawan dakunan gwaje-gwajen cutar coronavirus sun karu zuwa 28 a fadin Nijeriya.NCDC ta bayyana hakan...
Gwamnatin Kaduna Ta Kara Makonni Biyu Na Dokar Kulle
Gwamnatin jihar Kaduna ta tsawaita dokar hana zirga-zirga na tsawon makonnin biyu domin dakile yaduwar cutar Coronavirus a fadin jihar.Gwamnan jihar Nasiru El-Rufai ya...
Majalisa Ta Jefa Kwangilolin Bogi A Kasafin NDDC
Shugaban rukon kwarya na hukumar kula da harkokin yakin Neja Dalta NDDC Farfesa Kemebradikumo Pondei, ya zargi ‘yan majalisar tarayya yin cushe a cikin...
Kula Da Majinyata: Mu Na Kashe Naira 4,500 Ga Kowanne Mai...
Gwamnatin jihar Bauchi ta ce ta na kashe Naira 4,500 domin ciyar da kowanne mai cutar Coronavirus da ke cibiyar killace masu cutar a...
Babu Kudin Sayo Abinci Dole Manoma Su Koma Noma-Buhari
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bukaci manoman Nijeriya su zage damtse wajen noma a wannan shekarar domin gwamnati ba ta da kudin shigo da...
Mutum 10 ‘Yan Gida Daya Sun Kamu Da Cutar Covid-19 A...
An samu karin mutane 10 ‘yan gida daya da suka kamu da annobar Coronavirus a jihar Kaduna.Gwamnan jihar Mallam Nasir El-Rufai ya bayyana haka...
Covid-19: An Soke Hawan Sallah A Masarautar Zazzau
Majalisar masarautar Zazzau sanar da cewa a bana ba za ta gudanar da bikin hawan Sallah ba, kamar yadda aka saba yi a duk...
Babu Gudu Babu Ja Da Bayaa Dokar Hana Fita Ranar Sallah-...
Gwamnatin jihar Kaduna ta sa ke jaddada cewa dokar hana fita da ta sa a ranar Sallah ta na nan daram.Kwamishinan tsaron jihar Samuel...
Za Mu Wadatar Da Riga-Kafin Covid-19 Kasashen Duniya – China
Gwamnatin kasar China ta ce zata sakin riga-kafin cutar coronavirus domin amfanin al’ummar duniya da zarar ta kammala gwajin riga-kafin a dakunan na binciken...
Coronavirus: Hukumar Lafiya Ta Duniya Na Taron Kwararru Na Kasa Da...
Hukumar Lafiya ta Duniya ta fara gudanar da taron ta na shekara-shekara wanda ta ke ba masana harkokin kula da lafiya da shugabannin kasashe...
Magance Coronavirus: Buhari Ya Bukaci Jihohi Su Bada Goyon Baya
Gwamnatin tarayya ta nuna rashin amincewa bisa sabanin da ake samu a matakan da ta ke dauka kan yaki da cutar Coronavirus da kuma...
Yaki Da Covid-19: Buhari Ya Gudanar Da Taro Da Kungiyar Gwamnonin...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gana da kungiyar gwamnonin Nijeriya domin tattaunawa a kan matsayar kwamitin yaki da cutar Coronavirus da ya kafa.Tattaunawar dai,...
Sojoji Sun Kashe ‘Yan Bindiga 17 A Kaduna
Hedkwatan tsaron Nijeriya ta ce dakarun rundunar sojojin Nijeriya na Operations Thunder Strike da hadin gwiwan rundunar Operation GAMA AIKI sun kashe yan bindiga...
Yaki Da Covid-19 Ganduje Ya Kaddamar Da Rabon Takunkumi Miliyan 2
Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje ya kaddamar da rabon takunkumin rufe baki da hanci domin dakile yaduwar cutar COVID-19 a jihar.Mai taimakawa gwamnan a...
Za Mu Bi Diddigin Yadda Buhari Zai Kashe Bashin IMF –...
Kakakin majalisar wakilai Femi Gbajabiamila ya ce majalisa za ta bi diddigin yadda gwamnatin tarayya za ta kashe bashin da ta karna daga hannun...
Gwamnatin Nijeriya Ta Amince WHO Ta Gwada Maganin Korona A Jihohin...
Gwamnatin tarayya ta ce hukumar lafiya ta duniya WHO za ta gwada maganin cutar Coronavirus a kan mutane a birnin Abuja da jihohin Legas...
Kotu Ta Yi Wa Dattijon Da Ya zagi Buhari Da Masari...
Wata kotu a jihar Katsina ta yanke wa wani mutum mai shekaru 70 mai suna Lawal Abdullahi Izala hukuncin daurin watanni 18 a gidan...
Likitoci na Korafi Yan Mutane Ke Kin Gwajin Cutar Covid-19 A...
Kungiyar Likitocin ta kasa reshen jihar Kogi ta nuna damuwar ta bisa kin yi wa mutanen da ake zargin ba su da lafiya gwajin...

































































