Advertisement

Coronavirus

Home Coronavirus Page 4
Gwamna Babajide Sanwo-Olu (a tsakiya) a lokacin bude wurin killace masu cutar coronavirus a jihar Legas.

Coronavirus: Mutum 3 Sun Kara Mutuwa A Legas

0
Annobar COVID19 ta kashe karin mutum 3 a Legas, lamarin da ya kai yawan mutanen da cutar ta kashe a jihar zuwa 10.Cikin ...
Kwana 5 da bullar cutar coronavirus a jihar Kano har yawan masu ita a ya haura mutum 20.

Coronavirus Ta Yi Kisa A Kano

0
Cutar coronavirus ta kashe mutum na farko a jihar Kano, yayin da yawan masu dauke da ita ya karu zuwa mutum 21 a jihar.Ma'aikatar...

Ramadan: Yadda Sheikh Dahiru Bauchi Zai Yi Tafsiri

0
Shahararren malamin Musulunci Sheikh Dahiru Usman Bauchi, ya sanar da yadda tsarin Tafsirinsa na wannan shekarar zai kasance.Sheikh Dahiru Bauchi wanda ya saba gudanar...
Gwamnatin ba ta bayyana abin taron ya tattauna ba.

Buhari Ya Gana Da Kwamitin Yaki Da Coronavirus

0
Shugaba Muhammadu Buhari ya tattauna da Kwamitin Aiki Da Cikawa Na Fadar Shugaban Kasa Kan Yaki Da Cutar Coronavirus daga nesa.Buhari ya gana da...
Manhajar za ta rika samar da bayanan cutar COVID19 daga Hukumar Lafiya ta Duniyar da kuma Cibiyar Dakile Yaduwar Cututtuka ta Najeriya.

An Kirkiro Manhajar Android Na Gwajin Coronavirus

0
An kaddamar da manhajar Android da za a yi amfani da ita wurin yaki da annobar coronavirus a jihar Kano.Ana sa ran amfani da...
Call To Listen