Zababbun Sanatocin APC 2 Su Na Rububi A Kan Kuri’un ‘Yan...
Tsohon Gwamnan jihar Zamfara Abdulaziz Yari da GodswillAkpabio, sun fara kokarin ganin yadda za su samu kuri’unSanatocin jam’iyyar PDP.‘Yan siyasar biyu dai su na...
Kungiyar Kwadago Ta Bukaci A Kara Wa’Adin Shekarun Yin Ritaya Zuwa...
Hadaddiyar kungiyar kwadago ta Nijeriya wato NLC da TUC,ta bukaci gwamnatin tarayya ta kara wa’adin ritaya daga aikizuwa shekaru 65 na rayuwa da kuma...
Mahara Sun Kashe Mutum 2, Sun Sace 4 A Zariya
Wasu mahara da ake zargi ‘yan bindiga ne, sun hallakamutane biyu tare da sace wasu hudu a yankin Kofar Kona dake garin Zariya.Rahotanni sun...
Ekweremadu A Landan: Majalisar Wakilai Ta Roƙi Ingila Ta Tausaya
Majalisar Wakilai ta roƙi Gwamnatin Ingila ta sassautahukuncin da aka yanke wa tsohon Mataimakin ShugabanMajalisar Dattawa Sanata Ike Ekweremadu, wanda aka kamada laifin yunƙurin...
Tinubu Ya Ce Gwamnan PDP Wike Ne Ya Taimake Shi Ya...
Zababben shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu, ya ce ba dongoyon bayan da ya samu daga gwamna Nyesom Wike naRivers ba, da bai samu nasarar...
Takarar Kakakin Majalisa: Wakilan APC, PDP, LP, NNPP, Wasu Sun Ƙulla...
Gamayyar ‘yan Majalisar Wakilai daga jam’iyyu takwas, sunamince su kiyaye da bin tsarin karɓa-karɓa da jam’iyyar APCta shigo da shi a shugabancin majalisar.‘Yan Majalisar...
Apc Ta Nesanta Kan Ta Da Ziyarar Da Tinubu Zai Kai...
Jam’iyyar APC Reshen Jihar Ribas, ta nesanta kan ta dagaziyarar buɗe manyan ayyukan raya jihar da Gwamna NyesomWike ya gayyaci Zaɓaɓɓen Shugaban Ƙasa Bola...
Pdp Ta Gargaɗi Mambobin Ta Na Majalisa Cewa Tilas Su Riƙa...
Shugaban Riƙo na Jam’iyyar PDP Umar Damagum, ya jakunnen zababbun ‘yan majalisar wakilai na jam’iyyar PDP116, cewa dole ne su yi wa jam’iyyar ta...
Dakataccen Kwamishinan Zaben Adamawa, Ari Ya Shiga Hannun ‘Yan Sanda
Rundunar ‘yan sandan Nijeriya, ta sanar da kama Hududakataccen kwamishinan Hukumar Zabe ta jihar AdawawaYunusa Ari, saboda yadda ya yi katsalandar a sakamakonzaben gwamnan...
Gwamnati Ta Janye Tuhumar Rashawa Ta Naira Biliyan 1.84 Kan Mataimakin...
Babban lauyan gwamnatin tarayya kuma ministan shari’aAbubakar Malami, ya janye tuhumar cin hanci da rashawa taNaira biliyan 1 da miliyan 84 da ake yi...
Mahadi Kadai Ka Ture Masarautun Kano – Ganduje
Gwamnan Jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje, ya ce sabbinMasarautun Kano da ya kirkiro za su cigaba da zama nadindindin ko da ya bar karagar...
Ina Da Yakinin Samun Nasara A Kotu -Dan Takarar Gwamnan APC...
Dan takarar Gwamnan Jihar Bauchi na jam’iyyar APCSadique Baba Abubakar, ya nuna kwarin gwiwar cewa zaisamu nasara a kotun sauraren kararrakin zabe.Sadique Baba Abubakar,...
Za Mu Kafa Cibiyar Horar Da Ma’Aikata —Abba Gida-Gida
Zababben Gwamnan Jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf,ya ce gwamnatin sa za ta himmatu wajen gyara ma’aikatungwamnati a wani yunkuri na karfafa tsarin samar...
Mutum 80,000 Za Su Rubuta Jarrabwar Jamb Ranar 6 Ga Watan...
Akalla mutane dubu 80 ne za su rubuta jarrabawar JAMB daaka sake tsara rubutawa a ranar 6 ga watan Mayu na shekarata 2023.A cikin...
‘Yan Sandan Kasa Da Kasa Sun Gayyaci Kwamishinan Zaben Adamawa
Rundunar ‘yan sanda ta ƙasa da ƙasa Interpol a Turance, tagayyaci dakataccen kwamishinan zaɓen na jihar AdamawaHudu Yunusa Ari, bisa tuhumar da ke kan...
Gwamnatin Buhari Ta Fara Shirye-Shiryen Cefanar Da Asibitin Fadar Shugaban Kasa
Fadar shugaban kasa ta hada-kai da ma’aikatar kudi da kasafidomin a sa wasu kadarorin gwamnati a kasuwa.Rahotanni sun ce, gwamnatin tarayya ta gano wasu...
Samar Da Ayyukan Yi Baya Cikin Haƙƙokin Gwamnati – Adesina
Mai ba kasa shawara ta fuskar yaɗa labarai Femi Adesina, yace samar da ayyukan yi ga ‘yan ƙasa ba ya daga cikinhaƙƙoƙin da su...
Rikicin Sudan: Majalisar Wakilan Najeriya Ta Gayyaci Ministan Ƙasashen Waje
Majalisar wakilai za ta gana da ministan harkokin wajenNijeriya Geoffrey Onyema, da jami’an ƙungiyar ‘yan Nijeriyamazauna ƙetare da na hukumar bada agajin gaugawa ta...
NLC TA HANA SHUWAGABANNIN JIHOHI BADA KYAUTUTTUKA GA ’YAN SIYASA
Ƙungiyar Ƙwadago ta Nijeriya NLC, ta haramta wa ɗaukacinshugabannin ta da sauran jami’an majalisar ta na jihohinNijeriya bada kyaututtuka ga ‘yan siyasa.NLC, ta ce...
‘Yan Bindiga Sun Kashe Mutum 40 A Kebbi Da Zamfara
Akalla mutane 40 ne ‘yan bindiga su ka hallaka, ciki kuwa harda jami’an tsaro a jihohin Kebbi da Zamfara a ranar Lahadinda ta gabata.Daga...

































































