Home Home Tuntuben Harshe: Tinubu Ya Gyara Kalmar Sa Kan Katin Zabe

Tuntuben Harshe: Tinubu Ya Gyara Kalmar Sa Kan Katin Zabe

420
0
Jigo a jam’iyyar APC Asiwaju Bola Ahmad Tinubu, ya gyara kalaman da ya yi kan katin zabe, inda ya yi kira ga mata su fito kwansu da kwarkwata su kada kuri’a a babban zaben shekara ta 2023

Jigo a jam’iyyar APC Asiwaju  Bola Ahmad Tinubu, ya gyara kalaman da ya yi kan katin zabe, inda ya yi kira ga mata su fito kwansu da kwarkwata su kada kuri’a a babban zaben shekara ta 2023

Idan ba’a manata ba daia a aranara Talata ce Asiwaju Bola Ahmad Tninbu, ya yiwa tawagar mata daga jihar Legas da sauran sassana Najeriya jawabi a wajen wani taron mata ‘yan jam’iyyar APC da ya gudana a anan Abuja.

A lokacin da yake bukatar matan su rika kula da yanmayin katin zaben su kuma su rika wayar wa ‘yan uwan su mata kai su fito su yi zabe, sai ya yi kuskuren amfani da Kalmar marewar wa’adi wato expired maimakon sauya katin lokaci bayan lokaci.

Sai dai da jigo a siyasar ya fuskanci ya yi tuntuben harshe sai ya gaggauta neman afuwan ‘yan Najeriya tare da bada hakuri kan rudanin da furucin da ya yi ya haifar.

Leave a Reply