37.4 C
Kaduna
Saturday, April 18, 2026
Advertisement

Siyasa

Home Siyasa Page 27

OBI YA CE SHARRI, BITA-DA-KULLI DA HASSADA CE AKE YI MASA...

0
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Labour Peter Obi, yasoki kalaman da ake yadawa, cewa ya na tunzurz mutane daingiza su domin Nijeriya ta...

Soyinka Ya Yi Allah Wadai Da Kalaman Baba Ahmed

0
Fitaccen marubuci Farfesa Wole Soyinka, ya yi Allah wadaida kalaman dan takarar mataimakin shugaban kasa naJam’iyyar Labour Datti Baba Ahmed.Soyinka ya bayyana irin kalaman...

Zaben 2023 Ne Mafi Karancin Tashin Hankali a Tarihin Najeriya –...

0
Gwamnatin tarayya ta yi ikirarin cewa, zaben shekara ta 2023da ya gudana shi ne mafi karancin tashin hankali da aka tabagani a tarihin Nijeriya.Ministan...

‘Ƴan Sanda Sun Rufe Majalisar Dokokin Jihar Filato Kan Rikicin Shugabanci

0
Rundunar ‘yan sanda ta jihar Filato, ta rufe zauren majalisardokoki ta jihar a kan rikicin shugabancin da ake ci-gaba da yi.'Yan sandan kwantar da...

Apc Za Ta Kalubalanci Nasarar Abba Gida-Gida a Kotu

0
Jam’iyyar APC reshen Jihar Kano, ta shigar da kara a gabanKotun Sauraren korafe-Korafen Zabe ta jihar, ta nakalubalantar zaben gwamnan da aka gudanar a...

Kalaman Peter Obi Sun Yamutsa Hazo a Siyasar Najeriya

0
Cacar-baki ta kaure tsakanin ‘yan jam'iyyar APC da najam'iyyar Labour mai adawa.Lamarin dai ya na zuwa ne, tun bayan jin wata tattaunawarwayar salula tsakanin...

Buhari Ya Yaba Wa Anthony Joshua

0
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya yaba da nasarar da ɗan wasan damben Birtaniya haifaffen Nijeriya Anthony Joshua ya samu kan abokin karawar sa Jermaine...

INEC Ta Ware Manyan Lauyoyi Da Biliyoyin Kudade Domin Kare Sakamakon...

0
Akalla manyan lauyoyi tara ne hukumar zabe ta nada, domin kare sakamakon zaben shugaban kasa na shekara ta 2023 a gaban kotu.Babban lauya kuma...

PDP Ta Naɗa Sabon Shugaban Riƙo Na Ƙasa

0
Kwamitin gudanarwa na jam'iyyar PDP, ya amince da nadin Ambasada Umar Iliya Damagum a matsayin sabon shugaban riƙo na jam'iyyar na ƙasa.A cikin wata...

Zamantakewa: An Bukaci Fulani Su Kula Da Ayyukan Da Gwamnatin Yobe...

0
An ja hankalin Fulani makiyaya na gandun dajin Nasari da ke karamar hukumar Jakusko a Jihar Yobe,  su kula da  ayyukan da gwamnatin Jihar...

APC Za Ta Binciki Zargin Yin Zagon Kasa Da Goje Ya...

0
Jam’iyyar APC reshen jihar Gombe, ta kafa kwamitin da zai binciki zargin yi wa ɗan takarar ta yankan baya a zaɓen da ya gabata...

Jam’iyyar LABOUR Ta Lashe Zaben Gwamnan Abia

0
Hukumar zabe mai zaman kan ta ta kasa INEC, ta sanar da Alex Otti na Jam'iyyar Labour a matsayin zababben gwamnan jihar Abia.Tun farko...

Ba A Yi Zabe A Katsina Ba, Coge Aka Yi Kuma...

0
Jami’yyar PDP ta yi watsi da sakamakon zaben gwamnan da aka gudanar a jihar Katsina, ta na mai cewa tabbas za ta garzaya kotu...

Peter Obi Ya Shigar Da Ƙara Don Ƙalubalantar Zaɓen Tinubu

0
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar Labour Peter Obi ya shigar da ƙara a hukumance, inda ya ke ƙalubalantar sakamakon zaɓen da ya ba...

Lokaci Ya Yi Da Zan Zama Shugaban Majalisar Dattawa – Kalu

0
Mai tsawatarwa na majalisar dattawa Orji Kalu ya ce lokaci ya yi da zai zama shugaban majalisar.Yayin da ya ke magana da manema labarai...

SERAP Urges FG To Backpedal On Shutting Broadcast Stations

0
Socio-Economic Rights and Accountability Project SERAP has pleaded with President Muhammadu Buhari to order Minister of Information and Culture, Lai Mohammed and National Broadcasting...

PDP Ta Rubuta Wa Jami’an Tsaro Korafi A Kan Shirin APC...

0
Jam’iyyar PDP a jihar Kaduna, ta rubuta wa hukumomin tsaro takardar korafi, bisa zargin cewa jam’iyyar APC ta na shirin amfani da malaman addini...

Zaben 2023: Shugaba Buhari Ya Ce Idanun Duniya Na Kan Jami’an...

0
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya shaida wa babban sufeton ‘yan sandan Najeriya da manyan hafsoshin soji cewa idon ‘yan Najeriya da ma duniya baki...

Sauya Fasalin Kuɗi: Jihohin Kaduna Da Kogi Da Zamfara Sun Kai...

0
Gwamnatocin jihohin Kaduna da Kogi da Zamfara, sun maka gwamnatin tarayya Kotun Ƙoli, su na neman ta dakatar da gwamnatin tarayya aiwatar da tsarin...

Barazanar Kisa: Kotu Ta Sa A Cafke Shugaban APC Na Kano

0
Kotu ta bada umarnin a tsare Shugaban Jam’iyyar APC na Jihar Kano Abdullahi Abbas, tare da gurfanar da shi a gaban kuliya bisa zargin...
Call To Listen