Martani: PDP Fatan Tarwatsewar Nijeriya Ta Ke Yi – Adesina
Fadar Shugaban Ƙasa ta yi zargin cewa, jam’iyyar PDP ta na fatan Nijeriya ta yamutse in dai yin hakan zai iya sa mulki ya...
Zaben 2023: Nijeriya Ta Na Bukatar Sauyin Shugabanci – Atiku
Tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar, ya sake bayyana aniyar sa ta tsayawa takarar shugaban kasa a zaben shekara ta 2023 karkashin Jam’iyyar PDP.Yayin...
Bin Doka: El-Rufa’i Ya Umurci Ma’aikata Su Ajiye Aiki Bisa Saboda...
Gwamnan jihar Kaduna Nasir El-rufa’i, ya umurci duk masu rike da mukaman siyasa da sauran ma’aikatan da ke neman tsayawa takara a shekara ta...
Fahari: Babu Wanda Zai Iya Yin Takara Da Bola Tinubu A...
Jigo a jam’iyyar APC Sanata Abu Ibrahim, ya ce babu wani dan takara daga kudancin Nijeriya da zai iya ja da Bola Ahmed Tinubu...
Matsaya: Jam’iyyar APC Ta Tura Kujerar Shugabancin Jam’iyya Ga Yankin Arewa
Jam’iyyar APC ta tura kujerar shugabancin jam’iyyar ga yankin Arewacin Nijeriya.Gwamna Nasiru El-Rufa’i na jihar Kaduna da Atiku Bagudu na jihar Kebbi su ka...
Zaɓen 2023: Ra’ayin ‘Yan APC Ya Bambanta Akan Karba-Karba
A yayin da jam`iyyun siyasa ke duba yankin da za su bai wa takarar shugabancin ƙasar nan, tuni wasu daga yankin arewa suka fara...
Bola Tinubu Ya Yi Amai Ya Lashe Kan Karewar Wa’Adin Katin...
Jagoran jam’iyyar APC Bola Ahmed Tinubu, ya yi amai yalashe, dangane da maganar da ya yi cewa wa’adin amfani da katin zabe ya kare.A...
Kungiyar Kabilar Igbo Ta Ce Ba Ta Ji Dadin Kudirin Tinubu...
Kungiyar kabilar Igbo ta Ohaneze, ta bayyana rashin jin daɗin ta game da matsayin da Bola Ahmad Tinubu ya ayyana na tsayawa takarar shugaban...
Shugaban Somaliya Ya Dakatar Da Firaminista
Shugaban kasar Somaliya Mohammed Abdullahi Mohammed ya sanar da dakatar da Firamistan kasar Mohammed Hussein Roble daga mukamin sa.Dakatar da Firanministan dai ya biyo...
El-Rufa’I Ya Roki ‘Yan Kaduna Kar Su Zaɓi PDP A Shekara...
Gwamnan jihar Kaduna Nasir El-Rufa’i, ya roƙi al’ummar jihar Kaduna cewa kada su zaɓi jam’iyyar PDP a shekara ta 2023, domin a cewar sa,...
Zaben Anambra: Ba Zan Yarda Da Wannan Zaben Ba, Kawai Magudi...
Kwamitin yakin zaben Sanata Andy Uba ta yi watsi da sakamakon zaben gwamnan jihar Anambra da hukumar zabe ta kasa watau INEC ta sanar...
Jam’iyyar APC Ta Na Fama Da Rigingimu A Jihohi 13
Rahotanni na cewa, har yanzu Jam’iyyar APC ba ta gama cimma matsaya game da ranar da za ta shirya zaben shugabannin ta na kasa...
2023: Gwamna Masari Ya Musanta Tsayawa Takarar Majalisar Dattijai
Gwamnan jihar Katsina, Aminu Masari, ya ce ba shi da niyyar tsayawa takarar kowane mukami na siyasa a zaben 2023.Shugaban ma’aikatan fadar gwamnatinsa, Muntari...
Alkalin Alkalai Ya Bukaci Majalisa Ta Rika Sa Ido Ga Bangaren...
Alkalin Alkalan Najeriya, Ibrahim Tanko Muhammad, ya yi kira ga majalisar dattawan kasar ta ja hankalinsa idan ta ga wani abu da bai dace...




























































