An ja hankalin Fulani makiyaya na gandun dajin Nasari da ke karamar hukumar Jakusko a Jihar Yobe, su kula da ayyukan da gwamnatin Jihar ta yi masu domin raya gandun dajin.
Kwamishinar Noma ta Jihar Yobe Dakta Mairo Ahmed Amshi ta bayyana haka, a Wani taron wayar da kan Fulani Makiyaya a kan yadda za su kula da ayyukan.
Wakilin mu Ado Yaro Gashuwa na dauke da cikakken Rahoton…
You must log in to post a comment.