Advertisement

Siyasa

Home Siyasa
ghana police

An Kama Fiye Da Mutum 100 Sanadiyyar Rikicin Bayan Zaɓe A...

0
'Yan sanda a Ghana sun kama mutum fiye da 100 yawancinsu magoya bayan zababben shugaban kasar John Mahama saboda nuna rashin da'a.Ana zargin magoya...
Abba Kabir Yusuf e1687267111500

Majalisar Shura: Abba Ya Naɗa Manyan Malamai 46

0
Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano ya naɗa manyan malaman Musulunci 46 daga ɗariku daban-daban tare da ƙwararru daga fannoni daban-daban a matsayin...
Yahaya Bello (1)

Beli: Kotu Ta Bayar Da Yahaya Bello Kan Kudi Naira Miliyan...

0
Babbar kotun tarayya da ke Abuja ta bayar da belin tsohon gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello kan kuɗi naira miliyan 500.A zaman da kotun...

Magori: ‘Yan Nijeriya Za Su Zabi APC a 2023 Saboda Ta...

0
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya ce gwamnatin APC ta yiwa ‘yan Nijeriya namijin kokarin da ya cancanci su sake zabenta.Buhari ya ce gwamnatin sa...

Dandamalin Rantsar Da Abba Gida-Gida Ya Rufta

0
Dandamalin da aka rantsar da sabon gwamnan jihar KanoInjiniya Abba kabir Yusuf, ya rufta a daidai lokacin da akegudanar da bikin karbar rantsiwar.Lamarin dai...
Prof. Wahab Egbewole 1 636x409

Kafin Cire Tallafin Fetur: ‘Yan Najeriya Na Rayuwar Karya- Shugaba Tinubu

0
Shugaban Ƙasa, Bola Tinubu ya ce ’yan Najeriya suna rayuwar ƙarya kafin gwamnatinsa ta cire tallafin man fetur, matakin da ya ce ya zama...

Fahari: Babu Wanda Zai Iya Yin Takara Da Bola Tinubu A...

0
Jigo a jam’iyyar APC Sanata Abu Ibrahim, ya ce babu wani dan takara daga kudancin Nijeriya da zai iya ja da Bola Ahmed Tinubu...

Janar Faruk Yahaya Ya Bukaci Sojojin Najeriya Su Guji Tsoma Baki...

0
Babban Hafsan rundunar sojin kasa ta Nijeriya Laftanar Janar Faruk Yahaya, ya ce ya bada umarnin a sake bitar irin rawar da sojoiji za...

TSaikon naɗin jakadun najeriya zuwa ketare: masana diflomasiyya sun nuna damuwa.

0
Wasu 'yan Najeriya sun soma nuna damuwa kan dogon lokacin da gwamnatin ta dauka, ba tare da tura jakadunta wasu kasashen ketare ba.Masu nuna...

Matsaya: Jam’iyyar APC Ta Tura Kujerar Shugabancin Jam’iyya Ga Yankin Arewa

0
Jam’iyyar APC ta tura kujerar shugabancin jam’iyyar ga yankin Arewacin Nijeriya.Gwamna Nasiru El-Rufa’i na jihar Kaduna da Atiku Bagudu na jihar Kebbi su ka...

Zaben 2023: Nijeriya Ta Na Bukatar Sauyin Shugabanci – Atiku

0
Tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar, ya sake bayyana aniyar sa ta tsayawa takarar shugaban kasa a zaben shekara ta 2023 karkashin Jam’iyyar PDP.Yayin...
inec logo big e1548855552200

Tsarin Zaɓe: Za A Yi Muhimman Sauye-Sauye Shida A Najeriya

0
Hukumar zaɓe ta Najeriya, INEC ta ce ta yi nazari tare da samar da wasu shawarwari kan yadda za a yi wa harkar zaɓe...
Caleb Muftwang e1679390473540

Jita-Jita: Gwamnan Filato Ya Musanta Labarin Sauya Sheka Zuwa APC

0
Gwamnan Jihar Filato, Barr. Caleb Mutfwang, ya musanta jita-jitar da ake yaɗawa a shafukan sada zumunta cewa yana shirin sauya sheƙa zuwa jam’iyyar APC.Mutfwang,...

Sauya Fasalin Kuɗi: Jihohin Kaduna Da Kogi Da Zamfara Sun Kai...

0
Gwamnatocin jihohin Kaduna da Kogi da Zamfara, sun maka gwamnatin tarayya Kotun Ƙoli, su na neman ta dakatar da gwamnatin tarayya aiwatar da tsarin...

Shugaban Somaliya Ya Dakatar Da Firaminista

0
Shugaban kasar Somaliya Mohammed Abdullahi Mohammed ya sanar da dakatar da Firamistan kasar Mohammed Hussein Roble daga mukamin sa.Dakatar da Firanministan dai ya biyo...
Ganduje (2)

Martani: Ganduje Ya Ce Shaƙiyanci Na Neman Kunno Kai A Siyasar...

0
Tsohon gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje ya ce har gobe shi ne shugaban jam'iyyar APC duk da hukuncin da alƙalin babbar kotun jihar...

Biafra: IPOB Na Hana Harkokin Ranakun Litinin a Jihohin Igbo Da Ke...

0
Mazauna ‘Yankin Kudu maso Gabashin Nijeriya, sun cigaba dazama a gidajen su ranar litinin da ta gabata, kamar yadda masufafutukar kafa kasar Biafra suka...

Sokoto: ‘Yan Takarar Gwamna ‘Yan Majalisa Da Mabiya 3,000 Na APC Sun...

0
Jam’iyyar APC ta rasa magoya baya kimanin dubu 3 da ‘yan takarar kujerar gwamna biyu da wani dan takarar majalisar wakilai bayan sun sauya...

Shugabancin Majalisa: Sai Na Ga Abinda Ya Ture Wa Buzu Naɗi...

0
Tsohon gwamnan jihar Zamfara AbdulAziz Yari, ya ce sai yaga abin da ya ture wa buzu naɗi a takarar shugaban majalisardattawa da ya ke...

Alkalin Alkalai Ya Bukaci Majalisa Ta Rika Sa Ido Ga Bangaren...

0
Alkalin Alkalan Najeriya, Ibrahim Tanko Muhammad, ya yi kira ga majalisar dattawan kasar ta ja hankalinsa idan ta ga wani abu da bai dace...
Call To Listen