Siyasa
Home Siyasa
Dan Takarar Nnpp Ya Nemi Kotu Ta Hana Inec Kammala Zaben...
Dan takarar kujerar majalisar wakilai na mazabar Doguwa daTudun Wada a karkashin Jam’iyyar NNPP Salisu Yusha’u, yabukaci kotu ta dakatar da Hukumar Zabe daga...
Rabon N8,000 Duk Buge Ce” Inji Gwamnan Kaduna – Uba Sani
Gwamnan jihar Kaduna Malam Uba Sani, ya bayyana shirinbada tallafin kudi na gwamnatin tarayya a karkashinjagorancin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu a matsayinyaudara.Gwamnatin Tinubu...
Tafiye Tafiyen Tinubu: Atiku Ya Bayyana Damuwarsa Matuka
Tsohon mataimakin shugaban Najeriya Atiku Abubakar ya bayyana damuwa a kan yadda shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu da mataimakin sa Kashim Shettima suka fice...
EFCC Ta Gurfanar Da Stella Oduah A Kotu Kan Badaƙalar Naira...
Hukumar Yaki da cin hanci da rashawa EFCC ta gurfanar datsohuwar ministar sufurin jiragen sama ta Nijeriya StellaOduah, tare da wasu mutane takwas a...
Buhari Da Osinbajo Ba Za Su Halarci Taron Kwamitin Zartarwar APC...
Tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya bayyanadalilin da ya hana shi halartar taron kwamitin zartarwa najam'iyyar APC na ƙasa.Ya ce ya aike wa jam'iyyar...
Akanta Janar Na Kasa: Tinubu Ya Nada Sabon Mukaddashi
Shugaba Bola Tinubu ya nada Shamseldeen Babatunde Ogunjimi a matsayin mukaddashin Akanta Janar na kasa.Nadin nasa ya fara aiki ne nan take bayan tafiya...
Gwamnonin Jihohi Sun Goyi Bayan Cire Tallafin Man Fetur A Najeriya
Gwamnonin jihohin Nijeriya, sun nuna goyon bayan su gamatakin da shugaba Bola Ahmed Tinubu ya ɗauka na ciretallafin man fetur.Rahotanni sun ce, Gwamnonin sun...
Aiki Sai Mai Shi: Yari Ya Raba Wa Talakawa 500 Ragunan...
Tsohon gwamnan jihar Zamfara Sanata AbdulAziz Yari ya raba wa akalla talakawan jihar Zamfara ragunan Layya 500.Shugaban kwamitin rabon kayayyakin Sha’aya Sarkin-Fawa ya bayyana...
Bincike: A Wata 19 Shugaba Tinubu Ya Ciyo Bashin Tiriliyan 50
bincike ya nuna bashin da ake bin gwamantin Najeriya zai ƙaru zuwa Naira tiriliyan 138 a yayin da Shugaban kasa Bola Tinubu ke neman...
Zanga-Zanga Ta Barke A Katsina Bayan Kaddamar Da Aikin Da Buhari...
Zanga-zanga ta barke a Jihar Katsina, jim kadan bayan shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kaddamar da wasu ayyuka.Shaidun gani da ido sun shaida wa...
Yaki Da Almundahana: Manyan Ɓarayi Ma Ba Za Su Tsira Ba...
Shugaban hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta kasa EFCCMista Ola Olukoyede ya tabbatar da cewa ba zai bar manyanɓarayi ba a yaƙin...
Ziyara Amurka: Shattima Ya Dakatar Da Tafiyarsa
Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya soke shirinsa na zuwa kasar Amurka domin halartar taron koli kan kasuwanci tsakanin Amurka da Afirka na shekarar...
Buhari Ya Kaddamar Da Titin Kano-Kaduna Da Gadar Neja II
Kwanaki shida kafin saukar sa daga mulki, shugabaMuhammadu Buhari ya kaddamar babban titin Kano zuwaKaduna da kuma katafariyar Gadar Neja ta biyu da wasumanyan...
Gwamna Raɗɗa Ya Yi Naɗe-Naɗen Farko
Sabon gwamnan Jihar Katsina Dakta Dikko Umar Raɗɗa, yayi sabbin naɗe-naɗen da su ka haɗa da Sakataren Gwamnatida Shugaban Ma’aikatan Fadar Gwamnatin Jihar da...
Ba Zan Janye Wa Kowa Ba, Amma Na ‘Jone’ Da Guruf...
Mai tsawatarwa na Majalisar Dattawa Sanata Orji Kalu, ya ce bai janye wa kowa ba kuma ba zai janye kudirin sa na neman kujerar...
Katinan Zabe 200,000 Ne Ba A Karba Ba A Adamawa —INEC
Yayin da ya rage kasa da kwanaki 100 kafin zaben shekara ta 2023, Hukumar Zabe ta Kasa ta koka da yadda jama’a ke kin...
Jami’an Hukumar Tsaro Ta DSS Sun Sake Kama Emefiele
Jami'an hukumar tsaro ta farin kaya DSS, sun sake kamadakataccen Gwamnan Babban Bankin Nijeriya GodwinEmefiele bayan hatsaniyar da su ka yi da jami'an gidan...
Ko Ana So Ko Ba A So Sai Na Zama Shugaban...
Ɗan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Labour Peter Obi, yajaddada cewa ko tantam ba ya yi sai ya mulki ‘yan Nijeriya.Da ya ke jawabi...
Dumi-Dumi: Tinubu Ya Tafi Turai
Zababben shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya bar Nijeriyada zuwa kasar Turai.A cikin wata sanarwa da mai magana da yawun sa Tunde Rahman ya...
Yashe Tashoshi Jiragen Ruwa: NPA Ta Kashe Fiye Da Dala Miliyan...
Bayani ya nuna cewa, Hukumar Tashoshin Jiragen Ruwa ta Nijeriya NPA ta kashe fiye da Dala Miliyan 200 wajen aikin yashe hanyoyin teku da...


































































