Nnpp Ba Ta Dan Takarar Gwamnan Kano —Apc Ga Kotu
Jam’iyyar APC ta bukaci kotu ta soke nasarar Abba KabirYusuf na Jam’iyyar NNPP a zaben Gwamnan Jihar Kano.APC ta shaida wa Kotun Sauraron Kararrin...
Gwamnatin Tarayya Ta Musanta Belin Peter Obi Daga Hannun Birtaniya
Gwamnatin Tarayya, ta musunta labarin da ke cewa ta shigatsakani a kan tsare dan takarar shugaban kasa na jami’yyarLabour Peter Obi da aka yi...
Dalilan Da Su Ka Sa Amaechi Ya Yi Silar Cire Ni...
Tsohuwar shugabar Hukumar Kula da Tashoshin JiragenRuwa ta Nijeriya Hadiza Bala Usman ta fitar da wani littafi data wallafa, wanda a cikin shi ta...
Yadda Jami.an; Tsaro Suka Tsare Peter Obi a London
Kwamitin yaƙin neman zaɓen shugaban ƙasa na jam’iyyarLabour, ya ce jami’ai sun tsare, tare da hantarar ɗan takararshugaban ƙasa na jam’iyyar Peter Obi a...
Yadda Jami’an Tsaro Suka Tsare Peter Obi A London
Kwamitin yaƙin neman zaɓen shugaban ƙasa na jam’iyyar Labour, ya ce jami’ai sun tsare, tare da hantarar ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar Peter...
Apc Ta Roƙi Kotu Ta Kori Ƙararrakin Da Jam’Iyyu Uku Su...
Jam’iyyar APC, ta roƙi Kotun Ɗaukaka Ƙara ta yi watsi daƙararrakin da jam’iyyun AA da APM da APP su ka shigardomin kalubalantar nasarar Bola...
Tsaro Ya Inganta a Mulkin Buhari – Fadar Shugaban Ƙasa
Fadar shugaban ƙasa, ta ce shugaba Buhari zai bar mulkiyayin da harkar tsaro da tattalin arzikin Nijeriya su ka ingantafiye da yadda ya same...
Likitocin Najeriya Sun Soki Sabon Ƙudurin Majalisar Wakilan Ƙasa
Ƙungiyar likitoci masu neman ƙwarewa a Nijeriya, ta sokiƙudurin da Majalisar wakilai ta gabatar, wanda ke nemantilasta wa likitoci aikin shekaru biyar kafin samun...
Najeriya Ta Bukaci Obi Yayi Bayani Kan Kalamansa Da Suka Janyo...
Gwamnatin tarayya ta kalubalanci dan takarar shugaban kasana jam’iyyar labour Peter Obi, ya fito ya fayyace matsayin sadangane da sakon sautin da aka yada...
Da Alamar Apc Zata Fadi a Zaben Kakakin Majalisar Dokoki Ta...
‘Yan Majalisar Wakilan da su ka samu nasara a zaben wannanshekarar, na ci-gaba da yunkurin neman kujerar KakakinMajalisar, a daidai lokacin da Jamiyyun adawa...
JAM’IYYA TA BIYAR TA GARZAYA KOTU, TA CE TINUBU MAGUƊI YA...
Jam’iyyar APP ta bi sahun sauran jam’iyyun da su ka garzayakotu, inda ta ke jayayya da nasarar da Bola Tinubu dajam’iyyar APC su ka...
Kujerar Dan Majalisa: Ban Gamsu Da Nasarar Nnpp Ba, Zan Tafi...
Dan Gwamnan Jihar Kano Abba Ganduje, wanda ya tsayatakarar dan Majalisar Wakilai a karkashin jam’iyyar APC yace bai yarda da sakamakon zaben da ya...
Ofishin Kamfen Obi Ya Nuna Damuwa Kan Zargin Cin Amanar Kasa
Ofishin yakin neman zaben dan takarar shugaban kasa najam’iyyar Labour, ya nuna damuwa a kan zargin cin amanarkasa da gwamnatin tarayya ta yi wa...
Rayuwata Na Cikin Hadari – Kwamishinan Inec a Adamawa
Kwamishinan hukumar zabe mai zaman kan ta ta kasa a jiharAdamawa Barista Hudu Yunusa Ari, ya yi zargin cewarayuwar sa ta na cikin hadari.Hudu...
Shugaba Buhari Ya Gabatar Da Kudirin Dokar Kare Bayyanai a Majalisa
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya bukaci MajalisarDattawa ta amince da wani kudurin dokar kare bayyanai,wanda sashen zartarwa na gwamnatin tarayya ya gabatar aMajalisar.Buhari ya...
Ohanaeze Ta Gindaya Wa Zababben Shugaban Najeriya Sharruda
Kungiyar kabilar Igbo ta Ohanaeze, ta gabatar wa zababbenshugaban kasa Bola Ahmed Tinubu sharudda hudu idan harya na bukatar goyon bayan Inyamurai.Babban sakataren kungiyar...
Dan Takarar Nnpp Ya Nemi Kotu Ta Hana Inec Kammala Zaben...
Dan takarar kujerar majalisar wakilai na mazabar Doguwa daTudun Wada a karkashin Jam’iyyar NNPP Salisu Yusha’u, yabukaci kotu ta dakatar da Hukumar Zabe daga...
Apc a Delta Ta Musanta Korar Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa Daga...
Jam’iyyar APC ta musanta korar Mataimakin ShugabanMajalisar Dattawa Sanata Ovie Omo-Agege kamar yaddarahotanni su ka bayyana.Rahotanni dai sun nuna yadda jam’iyyar APC a Jihar...
Babu Hannunmu a Kwarmata Sautin Muryoyin Obi, Oyedepo – Ncc
Hukumar kula da kamfanonin sadawar ta Nijeriya NCC, tanesanta kan ta daga zargin da wasu ke yi cewa ta na da hannuwajen kwarmata sautin...
Peter Obi Ya Ci Amanar Najeriya – Inji Gwamnatin Tarayya
Gwamnatin tarayya ta zargi dan takarar shugaban kasa najam’iyyar Labour Peter Obi da cin amanar kasa, tare datunzura jama’a domin jefa Nijeriya cikin rikici...































































