Advertisement

Siyasa

Home Siyasa Page 28

A’isha Buhari Ta Goyi Bayan El-Rufai Kan Zargin Yi Wa Tunibu...

0
Uwargidan Shugaban Kasa A’isha Buhari, ta amince da ikirarin Gwamna El-Rufa’i, wanda ya ke zargin wasu a fadar shugaban kasa su na yi wa...

INEC Za Ta Yi Haɗaka Da Ƙungiyoyin Sufuri Kan Zirga-Zirga Ranar...

0
Hukumar Zaɓe Mai zaman kan ta ta kasa INEC, ta haɗa gwiwa da direbobi mamallakan motocin haya da sauran ma’aikatan tashar mota a jihar...

Ana Zargin Sojin Najeriya Da Kisan Fulani Makiyaya 39 A Jihar...

0
Wani harin Bom da ake zargin Sojojin Nijeriya sun kai, ya yi sanadiyyar mutuwar Fulani makiyaya akalla 39, yayin da wasu da dama su...

Zanga-Zanga Ta Barke A Katsina Bayan Kaddamar Da Aikin Da Buhari...

0
Zanga-zanga ta barke a Jihar Katsina, jim kadan bayan shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kaddamar da wasu ayyuka.Shaidun gani da ido sun shaida wa...

Ku Zarge Ni Idan Har Miji Na Ya Gaza Cika Alkawuran...

0
Uwargidan dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP Hajiya Titi Atiku Abubakar, ta shaida wa daukacin matan Nijeriya cewa, ita za su zarga idan...

Har Yanzu Ba A Daƙile Matsalar Tsaro A Najeriya Ba –...

0
Ɗan takarar shugaban kasa na jam’iyyyar APC Bola Ahmed Tinubu, ya ce garkuwa da fasinjojin jirgin ƙasa da aka yi a Jihar Edo, ya...

Kotun Daukaka Kara Ta Kori Karar Da NNPP Ta Shigar Da...

0
Kotun daukaka kara da ke zama a Kaduna, ta yi fatali da karar da jam’iyar NNPP ta shigar, ta na kalubalantar hukumar zabe da...

Sabon Rikici Ya Kunno Kai A Jam’iyyar PDP Reshen Kano

0
Wutar rikici ta ƙara ruruwa a jam’iyyar PDP ta jihar Kano, duk kuwa da hukuncin kotu na baya-bayan nan da matakin ɗaukaka ƙara daga...

Ganganci Ne Idan Aka Zaɓi Wanda Ya Yi Wa ‘Yan Najeriya...

0
Tsohon Shugaban Ƙasa Olusegun Obasanjo, ya ce babban kuskure ne Bola Tinubu ya tafka, lokacin da ya yi wa Shugaba Buhari barazanar cewa yanzu...

Jam’iyyun APC Da PDP Sun Yi Martani Kan Goyon Bayan Obasanjo...

0
Jam’iyyun APC daa PDP, sun maida wa tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo martani, game da ikirarin da ya yi cewa matasan Nijeriya su goyi...

Zaben 2023: Ku Zabi ’Yan Takarar PDP, Amma Banda Na Shugaban...

0
Gwamna Nyesom Wike ya bukaci al’ummar Jihar Ribas  su zabi jam’iyyar PDP a kowane mataki amma ban da kujerar shugaban kasa a babban zabe...

Burtaniya Ta Gargaɗi ‘Yan Siyasa Da Jami’an Tsaro Kan Zaɓukan 2023...

0
Kasar Burtaniya, ta ce ta sa ido a kan ‘yan siyasa da jam'iyyu da jami’an tsaro da duk wanda zai haifar ko haddasa rikici...

Katinan Zabe 200,000 Ne Ba A Karba Ba A Adamawa —INEC

0
Yayin da ya rage kasa da kwanaki 100 kafin zaben shekara ta 2023, Hukumar Zabe ta Kasa ta koka da yadda jama’a ke kin...

2023: ACF Ta Gargadi ’Yan Siyasa Kan Kalaman Tayar Da Hankali

0
Ƙungiyar Tuntuva ta Arewa Consultative Forum (ACF) a ranar Lahadin da ta gabata ta gargaɗi ’yan siyasa da su guji rura wutar rikici a...

Shugaban Kasa: Jam’Iyyar PRP Ta Kaddamar Da Kwamitin Yakin  Neman Zabe

0
Jam’iyyar PRP, ta kaddamar da kwamitin yakin zaben shugaban kasa a zaben 2023.A ranar Asabar 12 ga watan Nuwamba ne jam’iyyar PRP,ta kaddamar da...

Musanta Rahotanni: INEC Ta Ce Babu Wani Binciken Laifi Da Take...

0
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta Najeriya wato INEC ta musanta rahotannin da ake yaɗa cewa tana bincike kan ɗan takarar shugaban ƙasa na...

Fasahar Zamani: Inec Ta Ce Kutse a Na’urar Tattara Sakamakon Zabe...

0
Hukumar zabe mai zaman kanta a Najeriya INEC ta kara tabbatar wa 'yan Najeriya cewa ba za a iya yin kutse domin sauya bayanan...

Kungiyar Afenifere Ta Goyi Bayan Takarar Tinubu

0
Shugabannin kungiyar yarbawa ta Afenifere sun bayyana goyon bayansu ga Dan takarar shugaban kasa na Jam’iya APC Bola Tinubu.Shugabannin sun bayyana goyon bayan ne...

Gwamna Tambuwal Ya Bayyana Bambancin Manyan Jam’iyyun Siyasar Nijeriya 2

0
Babban Daraktan gangamin yakin neman zaben shugaban kasa na jam’iyyar PDP, Aminu Waziri Tambuwal, ya ce jam’iyyar sa ta fi jam’iyyar APC sau dubu.Tambuwal,...

Jiragen Sama 15 Sun Sauka Yayin Da Atiku Ya Kaddamar Da...

0
A farkon makon nan ne, jam’iyyar PDP ta kaddamar da gangamin yakin neman zaben ta, inda akalla jiragen sama 15 su ka sauka a...
Call To Listen