Harin Sama: Sojin Saman Nijeriya Sun Hallaka Manyan Dakarun Boko Haram...
Rundunar sojojin saman Nijeriya, ta yi nasarar kashe manyan ‘yan ta’adda Ali Dawud, da Bakurah Fallujah, da Mallam Ari, da wasu 30 a Jihar...
Sako Dalibai: Najeriya Ta Yi Iƙirarin Kuɓutar Da Mutane Dubu 1...
Mai ba shugaban Najeriya shawara kan harkokin tsaro Nuhu Ribadu, yace gwamnatin tarayya a baya-bayan nan ta kuɓutar da mutane sama da dubu 1...
Tallafin Mai: El Rufa’i Ya Ce Gwamnatin Najeriya Na Biyan Kudi...
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El Rufai ya yi zargin cewa gwamnatin Najeriya na ci gaba da biyan tallafin mai wani abu da...
El-Rufai Ga Tinubu: Ka Sallami Duk Wanda Ya Gaza Kokari A...
Tsohon gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai ya shawarci shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ya kori duk wanda ya gaza aiki tukuru a gwamnatin sa.Nasir...
Alaƙa Da ‘Yan Fashi: Gwamnatin Katsina Ta Rufe Wasu Gidajen Mai...
Gwamnatin jihar Katsina ta rufe wasu gidajen mai da ake zargi da hannu wajen sayar wa ‘yan fashin daji man fetur.Hakan ya zo ne...
Dakatar Da Ganduje: APC A Kano Ta Kori Shugabannin Jam’Iyyar A...
Kwamitin ayyuka na jam’iyyar APC reshen jihar Kano ya sanar da dakatar da wasu jiga-jigan jam’iyyar a unguwar Ganduje da ke karamar hukumar Dawakin...
Mafi Karancin Albashi: Kungiyoyin NLC Da TUC Sun Bukaci Gwamnati Ta...
Kungiyar Kwadago ta Najeriya NLC tare da ta gamayyar kungiyoyin kwadagon TUC, sun nemi gwamnati ta biya Naira dubu 615 ga ko wane ma’aikaci...
Iran Da Isra’Ila: Gwamnatin Najeriya Ta Bukaci A Kai Zuciya Nesa
Gwamnatin Najeriya ta bi sawun sauran kasashen duniya wajen yin kiran a kai zuciya nesa kan barazanar Iran da Isra’ila.Ta bukaci a ci gaba...
Matsin Lamba: Manyan Alƙalai Sun Buƙaci Birtaniya Ta Daina Siyar Wa...
Tsofaffin alƙalan kotun ƙoli sun bi sawun masana shari’a fiye da 600 wajen kira ga gwamnatin Birtaniya ta daina sayar wa Isra'ila makamai.Cikin wata...
Kin Jinin Isra’Ila: Wasu Amurkawa Sun Yi Wa Biden Da Obama...
Masu zanga-zangar adawa da matakin da Isra’ila ke dauka kan Gaza sun kutsa kai babban dakin taron da shugaban Amurka Joe Biden ke gudanar...
Harin Gaza: Ma’Aikatar Lafiyar Hamas Ta Ce Adadin Mutanen Da Aka...
Ma'aikatar lafiya ta Hamas ta ce adadin mutanen da aka kashe a Gaza tun daga ranar 7 ga Oktoba ya ƙaru zuwa dubu 33...
Rashin Ɗa’a Ga Alkalin Wasa: Hukumar Fa Ta Fara Tuhumar Kompany
Hukumar FA ta tuhumi mai horar da kungiyar kwallon kafa ta Burnley Vincent Kompany bayan kalaman sa biyo bayan bashi jan kati a wasan...
Cin Kofin Faransa: PSG Ta Kai Wasan Karshe Bayan Doke Rennes
Kungiyar kwallon kafa ta PSG ta samu kaiwa wasan karshe na cin kofin Faransa wato French Cup bayan kwallon daya tilo da Kylian Mbappe...
Teburin Firimiya: Arsenal Ta Karbi Jagoranci Bayan Nasara Kan Luton
Arsenal ta koma jagorancin teburin Firimiyar Ingila bayan nasarar doke Luton da kwallo 2 da nema a daren jiya Laraba, ko da ya ke...
Ibtila’i: Guguwa Ta Halaka Mutum Uku A Taraba, Ɗaya A Nassarawa
Mutum uku sun rasa rayukan su a garin Takum da ke jihar Taraba sakamakon wata guguwa da ta faru sau biyu cikin kwana biyu.Rahotanni...
Kisan Soji 17: Rundunar Sojin Najeriya Na Zargin Sarakunan Delta Da...
Babban hafsan tsaro na Najeriya, janar Christopher Musa, ya ce sarakunan gargajiyar yankin Okuama da makwabta da ke jihar Delta, na da hannu a...
Rashin Shaida: Kotu A Barno Ta Bada Umurnin Sakin Mutum 313...
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Borno ta bayar da umarnin sakin mutane akalla 313 da ake zargin ƴan ta’adda ne da...
TSaikon naɗin jakadun najeriya zuwa ketare: masana diflomasiyya sun nuna damuwa.
Wasu 'yan Najeriya sun soma nuna damuwa kan dogon lokacin da gwamnatin ta dauka, ba tare da tura jakadunta wasu kasashen ketare ba.Masu nuna...
Zargin Wulaƙanta Naira: EFCC Ta Kama Bobrisky
Hukumar hana zambar kudi da karya tattalin arzikin kasa EFCC ta kama Idris Okuneye da aka fi sani da Bobrisky saboda zargin sa da...
Bayan Harin Soji A Tudun-Biri: Watanni Hudu Har Yanzu An Gaza...
An cika wata 4 cur da kuskuren harin da sojoji suka kai garin Tudun Biri na Karamar Hukumar Igabi a jihar Kaduna, sai dai...


































































