35.3 C
Kaduna
Tuesday, November 24, 2026
Advertisement

Muryar 'Yanci

Home Muryar 'Yanci Page 14
Muryar 'Yanci
Bello Koko

Yashe Tashoshi Jiragen Ruwa: NPA Ta Kashe Fiye Da Dala Miliyan...

0
Bayani ya nuna cewa, Hukumar Tashoshin Jiragen Ruwa ta Nijeriya NPA ta kashe fiye da Dala Miliyan 200 wajen aikin yashe hanyoyin teku da...
images (49)

Halasta Kuɗin Haram: Kotu Ta Yi Watsi Da Tuhumar Da Ake...

0
Mai shari'a Inyang Ekwo na babbar kotun tarayya a nan Abuja ya yi fatali da tuhumar halasta kuɗin haram da hukumar EFCC take yi...
Yahaya Bello (1)

Kare Yahaya Bello: Gwamnatin Jihar Kogi Ta Nesanta Kan Ta

0
Gwamnatin Jihar Kogi ta nesanta Gwamnan jihar Usman Ododo da zargin da hukumar EFCC ke masa na tserewa da tsohon gwamnan jihar, Yahaya Bello,...
Yahaya Bello (1)

Zargin Badakala: Hukumar EFCC Na Neman Tsohon Gwamnan Jihar Kogi Yahaya...

0
Ministan shari'ar Najeriya ya bayyana takaici kan yadda ya ce wasu 'yan siyasa na kange kan su daga kamu bisa wasu laifuka da ake...
gun 1381310671 uefa champions league

Gasar Zakarun Turai: Madrid Ta Haye Zagayen Daf Da Ƙarshe Bayan...

0
Real Madrid da Bayern Munich sun bi sahun Paris Saint Germain da Brusia Dortmund zuwa wasan daf da ƙarshe na gasar zakarun Turai ko...
DSP Abdullahi Haruna Kiyawa

Zargin Ayyukan Daba: An Gurfanar Da Mutum 104 A Kotu A...

0
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta gurfanar da mutum 104 da ake zargi ƴan daba ne a gaban wasu kotuna da ke unguwar Nomandsland.An...
Prison

Fafutukar Kafa Ƙasar Yarabawa: Kotu Ta Tsare Mutum 29 Da Ake...

0
Kotun majistre ta Iyaganku da ke Ibadan ta bayar da umarnin a tsare mutum 29 da ake zargin masu fafutukar kafa ƙasar Yarabawa ne...
ways to prevent malaria 0

Zazzabin Cizon Sauro: Mutum 7 Sun Rasu A Kano

0
Ma’aikatar lafiya ta jihar Kano ta karyata rahotannin barkewar wata sabuwar cuta a kauyen Gundutse da ke karamar hukumar Kura.Jami’in yada labarai na ma’aikatar,...
Asabe Balarabe Sokoto State Commissioner of Health

Annoba: Wata Cuta Da Ba A Gane Kanta Ba Ta Bullo...

0
Yayin da cibiyar da ke yaki da yaduwar cututtuka ta Najeriya ke gudanar da bincike a kan wata cuta da ta bulla a Sakkwato,...
image 327

Karyewar Dala: NAHCON Ta Ce Za Ta Iya Mayar Wa Maniyyata...

0
Shugaban hukumar Alhazai a Najeriya, Alhaji Jalal Ahmad Arabi ya ce akwai yiwuwar hukumar ka iya mayar wa maniyyata rarar kuɗin da suka biya...
Alhaji Aminu Gwadabe 1062x598

Karuwar Darajar Naira: Shugaban Ƴan Canji Ya Ce Suna Sayen Dala...

0
Ƙungiyar ƴan canji ta Najeriya ta ce ƴan canji sun fara sayan dala ɗaya a kan naira 980 a kasuwar bayan fage sannan su...
Wabara

Samar Da Mafita: Majalisar Amintattu Ta Ce Ɗaukar Matakan Shari’a Da...

0
Majalisar Amintattu ta jam'iyyar PDP ta yi zargin cewa akwai wasu ‘yan jam'iyyar da ke yi wa kundin tsarin mulkin jam'iyyar zagon ƙasa ta...
img 20210227 wa0004 2

Gurfana Gaban Kwamiti: Zailani Ya Ce Majalisa Ƙarƙashin Sa Ba Ta...

0
Tsohon shugaban majalisar dokokin jihar Kaduna Yusuf Zailani ya bayyana cewa majalisar Kaduna a karkashin sa ba ta amincewa wa tsohon gwamnan jihar Nasir...
YAHAYA BELLO and Ododo

Kama Yahaya Bello: EFCC Na Duba Yiwuwar Neman Taimakon Sojoji

0
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta ɗage sauraron ƙarar da hukumar yaƙi da cinhanci ta EFCC ta shigar kan tsohon Gwamnan Kogi Yahaya...
images 1

Yabawa: ‘Dan Ganduje Ya Jinjinawa Aikin Hukumar Yaki Da Rashawa Ta...

0
Abdulaziz Ganduje, wanda 'da ne ga tsohon gwamnan jihar Kano, wato Abdullahi Umar Ganduje, ya kai ziyara ga shugaban hukumar yaki da cin hanci...
Ganduje (2)

Batun Ganduje: Jam’Iyyar APC Ta Kalubalanci Hukuncin Kotun Kano

0
Jam’iyyar APC ta dauki matakin shari’a a kan mai shari’a Usman Na’abba na babbar kotun jihar Kano, inda ta mika koke ga majalisar shari’a...
Ganduje (2)

Martani: Ganduje Ya Ce Shaƙiyanci Na Neman Kunno Kai A Siyasar...

0
Tsohon gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje ya ce har gobe shi ne shugaban jam'iyyar APC duk da hukuncin da alƙalin babbar kotun jihar...
Uganda fotn2019 country hero

Adawa Da Sabon Tsarin Biyan Haraji: Ƴan Kasuwa Na Yajin Aiki...

0
Ƴan kasuwa da dama da ke Kampala a Uganda sun rufe shagunan su a ranar Talatar nan a wani ɓangare na nuna adawa da...
skysports wolves rayan ait nouri 5694288

Musayar ‘Yan Wasa: Man City Na Neman Ait-Nouri, Man Utd Na...

0
Manchester City ta fara tattaunawa da Wolves a kan yuwuwar sayen dan bayan Algeria Rayan Ait-Nouri, mai shekara 22.Tottenham ta taya dan bayan Fulham...
260314 thomasbachiocpres

Olympics: Bikin Kunna Wutar Gasar Ya Gudana A Birnin Olympia

0
A Yau Talata aka kunna wutar gasar Olympics da birnin Paris ke shirin karɓa nan da ‘yan watanni.Bikin na gargajiya ya gudana ne a...
Call To Listen