Sauya Bangaren Ilimi: Gwamnatin Tarayya Ta Sake Barazanar Kama Masu Takardun...
Gwamnatin tarayya ta ce hukumomin tsaro za su fara farautar mutanen dake rike da takardun kammala karatun digiri na bogi a fadin Najeriya.Ministan Ilimi...
Ƙarin Kuɗin Wutar Lantarki: NLC Ta Zargi Gwamnati Da Rashin Tausayi
Kungiyar kwadago ta Najeriya NLC da waɗansu kungiyoyin fararen hula sun yi tir da ƙarin kuɗin wutar lantarki ga masu amfani da tsarin wuta...
Farashin Lantarki: ‘Yan Najeriya Sun Shiga Damuwa Sakamakon Karin Da Gwamnati...
Gwamnatin Najeriya ta sanar karin kudin wutan lantarki da fiye da kashi 300 cikin 100 ga masu amfani da wutar ta lantarki.Sabon farashin da...
Bikin Gargajiya: Auren Ɗan Shekara 63 Da ‘Yar 12 Ya Harzuƙa...
Wani hamshaƙin ɗan gargajiya mai shekara 63 ya fusata jama'aa Ghana bayan ya auri wata yarinya 'yar shekara 12.Bokan Nuumo Borketey Laweh Tsuru XXXIII,...
Zalunci: Ƴan Sandan Isra’Ila Sun Kama Ƴar Uwar Jagoran Siyasa Na...
Ƴan sandan Isra'ila sun kama ƴar uwar jagoran siyasa na Hamas,Ismail Haniyeh.Wata sanarwa da ƴan sandan suka fitar, ta ce an kama matar mai...
Alhini: Dan Sheikh Muhammed Auwal Aya Ya Rasu A Sanadiyyar fadawa...
Mun samu labarain rasuwar wani matashi mai suna AbulFadalAbbas Muhammed wanda ke zama da ga Sheikh MuhammedAuwal AYA wani fitaccen malamin addinin musulunci dakezaune...
Takaddama: Gwamnatin Kebbi Ta Amince Da Murabus Din Babban Limamin Masallacin Wala
Ma’aikatar kula da harkokin addini ta Jihar Kebbi, ta amince damurabus din babban limamin masallacin juma’a da ke Wala aBirnin Kebbi, Sheikh Rufa’i Ibrahim...
Kalubalen Tsaro: Sojoji Sun Kashe ‘Yan Ta’Adda 11 A Katsina Da...
Dakarun sojin Nijeriya sun kai jerin samame sansanin ‘yanta’adda a Jihohin Katsina da Zamfara, inda suka kashe da damadaga cikinsu.Rundunar ta bayyana haka ne...
Miyagun Laifuka: Rundunar ‘Yan Sanda Ta Cafke Sojan Gona A Legas
Rundunar ’Yan Sandan jihar Legas, ta kama wani sojan gonawanda sojoji ke nema ruwa a jallo a jihar.Kakakin rundunar, SP Benjamin Hundeyin ne, ya...
Caccakar Uba Sani: Jam’Iyyar APC Ta Dakatar Da Shugabar Matan Jam’Iyyar
Jam’iyyar APC a Jihar Kaduna ta dakatar da shugabar matanjami’yyar, Maryam Suleiman, kan sukar gwamnan jihar, UbaSani.Takardar dakatarwa mai kwanan watan 31 ga watan...
Karbar Tallafi: Zubar Da Mutuncu Ne ‘Yan Najeriya Su Dinga Bin Layin-...
Babban limamin Cocin Katolika ta Sakkwato Matthew HassanKukah ya soki lamirin tsarin da ake bi wajen raba tallafin rageraɗaɗi ga 'yan Najeriya, ana tsakiyar...
Yaki Da Almundahana: Manyan Ɓarayi Ma Ba Za Su Tsira Ba...
Shugaban hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta kasa EFCCMista Ola Olukoyede ya tabbatar da cewa ba zai bar manyanɓarayi ba a yaƙin...
Siyasar Turkiyya: Nasarar Tarihi Ta ‘Yan Adawa Ta Gigita Erdogan
Magoya bayan 'yan adawa na bikin samun nasarar cin zaɓenmagajin gari a Istanbul da sauran birane yayin da girman nasararke daɗa fitowa filiBabbar jam'iyyar...
Mamayar Falasdinu: An Yi Raga-Raga Da Asibitin Al-Shifa Bayan Samamen Isra’ila Na...
Rundunar sojojin Isra'ila ta ce ta janye daga asibitin al-Shifa dake birnin Gaza bayan wani samame na tsawon mako biyu,wanda ya yi raga-raga da...
Miyagun Ayyuka: Masu Garkuwa Sun Sace Ɗalibai 3 A Jami’Ar Kalaba
Wasu da ake zargin masu garkuwa da mutane ne sun yi awongaba da dalibai uku da ke...
Kuncin Rayuwa: Wasu Matasa Sun Fasa Rumbun Abincin Gwamnati A Jihar Kebbi
Waɗansu mutane da kawo yanzu ba a bayyana kama ko ɗayadaga cikinsu ba sun fasa rumbun abincin gwamnati a JiharKebbi.Rahotanni sun tabbatar da cewa,...
Tsadar Dala: Karin Kudin Kujerar Hajji Ya Dama Wa Maniyyata Lissafi
Maniyyata aikin Hajji sun shiga jimami da rudu bayan daHukumar Hajji ta Kasa (NAHCON) ta sanar da karin kudinaikin Hajjin bana daga Naira miliyan...
Tattalin Arziki: Yadda Gwamnoni 13 Suka Ci Bashin Kusan Naira Biliyan...
Hukumar kula da basussuka ta kasa ta ce a cikin wata shidasababbin gwamnonin jihohi 13 na ƙasar ciki har da Kano, daZamfara, da Katsina...
Kalubalen Kasa: Matsalolinmu Sun Samo Asali Ne Daga Mulkin Mallaka — Obasanjo
Tsohon Shugaban Kasa, Olusegun Obasanjo, ya ce wasu dagacikin matsalolin da Najeriya ke fuskanta sun samo asali ne tundaga lokacin turawan mulkin mallaka. Obasanjo, ya...
Zan Yi Shugabanci Cikin Ƙas-Ƙas Da Kai – Zaɓaɓɓen Shugaban Senegal
Zaɓaɓɓen shugaban kasar Senegal Bassiorou Diomaye ya yialƙawarin yin mulki tare da ƙan-ƙan da kai da kuma nunagaskiya.Diomaye ya bayyana haka ne a jawabinsa...


































































