‘Yan Sandan Kasa Da Kasa Sun Gayyaci Kwamishinan Zaben Adamawa
Rundunar ‘yan sanda ta ƙasa da ƙasa Interpol a Turance, tagayyaci dakataccen kwamishinan zaɓen na jihar AdamawaHudu Yunusa Ari, bisa tuhumar da ke kan...
Samar Da Ayyukan Yi Baya Cikin Haƙƙokin Gwamnati – Adesina
Mai ba kasa shawara ta fuskar yaɗa labarai Femi Adesina, yace samar da ayyukan yi ga ‘yan ƙasa ba ya daga cikinhaƙƙoƙin da su...
NLC TA HANA SHUWAGABANNIN JIHOHI BADA KYAUTUTTUKA GA ’YAN SIYASA
Ƙungiyar Ƙwadago ta Nijeriya NLC, ta haramta wa ɗaukacinshugabannin ta da sauran jami’an majalisar ta na jihohinNijeriya bada kyaututtuka ga ‘yan siyasa.NLC, ta ce...
Ma’Aikatan Kaduna Za Su Kwankwadi Lagwada A Ƙarkashin Mulki Na –...
Zaɓaɓɓen gwamnan jihar Kaduna Sanata Uba Sani, ya yialkawarin shimfida wa ma’aikatan jihar Kaduna ababen morerayuwa domin jin daɗin su bayan an rantsar da...
Zan Biya Ma.aikata Isasshen Albashi – Tinubu
Zaɓaɓɓen shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, ya yialkawarin biyan ma’aikatan Nijeriya albashin da zai ba sudamar yin rayuwa ta mutunci da biyan buƙatun iyalan...
El-Rufai Ya Nada Sabbin Alkalai 15 Kasa Da Kwana 35 Ya...
Gwamnan jihar Kaduna Nasir El-Rufa’i, ya rantsar da sabbin alkalai 15 da ya nada a kotunan jihar daban-daban.Wadanda aka rantsar sun hada da alkalan...
Dan Takarar APC Bomai Ya Lashe Zaben Sanatan Yobe Ta Kudu...
Hukumar zabe mai zaman kan ta ta kasa a jihar Yobe, taayyana Ibrahim Bomai a matsayin wanda ya lashe zabensanatan mazabar Yobe ta Kudu...
Ododo Ya Doke Adeyemi Da Sauran Su a Samun Tikitin Apc...
Mai binciken kudin kananan hukumomin jihar Kogi AhmedUsman Ododo, ya zama dan takarar gwamnan jihr a karkashinjam’iyyar APC a zaben da zai gudana a...
Mataimakin Shugaban Apc Ya Cire Musulmai a Yan Takarar Shugabancin Majalisa
Mataimakin shugaban jam’iyyar APC na shiyyar Arewa masoyamma Salihu Lukman, ya ce bai dace Musulmi ya nemikujerar shugaban majalisar dattawa ba.Rahotanni sun Ambato Salihu...
Zargin Badaƙalar Da Atiku Ya Yi Min Lokacin Zaɓe, Ko a...
Zaɓaɓɓen Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu, ya ce zarginda Atiku Abubakar ya yi ma shi na “harƙalla” a lokacin zaɓenshugaban ƙasa ba ya da...
Da Dumi-Dumi: Apc Ta Dakatar Da Dan Majalisar Wakilai Shehu Koko
Kwamitin gudanarwa na jam’iyyar APC a jihar Kebbi, yaamince da dakatar da dan majalisar wakilai mai wakiltarmazabar Koko-Besse da Maiyama Shehu Muhammad Kokodaga halartar...
ZA A GUDANAR DA ZABUKAN CIKE GURBI NA GWAMNONI DA NA...
A ranar Asabar 15 ga watan Afrilun nan ne, ake sa ranhukumar zabe mai zaman kan ta ta kasa za ta gudanar dazabubbukan cike...
Zaben Gwamnan Kogi: Yahaya Bello Ya Ki Goyon Bayan Mataimakin Sa
A yayin da Hukumar Zabe ta Kasa ta sanya 11 ga watanNuwamba a matsayin ranar zaben Gwamnan jihar Kogi,Gwamna Yahaya Bello ya bayyana wanda...
Wanda Ya Lashe Zaben Gwamnan Filato Bai Cancanci Tsayawa Takara Ba...
Dan takarar Gwamnan Jihar Filato a karkashin jam’iyyar APCa zaben da ya gabata Farfesa Nentawe Yilwatda da jam’iyyarsa, sun shaida wa kotun sauraren kararrakin...
Gwamnatin Tarayya Ta Musanta Belin Peter Obi Daga Hannun Birtaniya
Gwamnatin Tarayya, ta musunta labarin da ke cewa ta shigatsakani a kan tsare dan takarar shugaban kasa na jami’yyarLabour Peter Obi da aka yi...
Zaben Adamawa: Magoya Bayan Fintiri Sun Yi Zanga-Zanga A Ofishin INEC
Magoya bayan Gwamna Ahmadu Umaru Fintiri na jiharAdamawa, sun shirya gudanar da zanga-zanga a HelkwatarHukumar Zabe ta Kasa reshen jihar.Shugaban kungiyar Abdurrahman Bobbo ya...
Atiku Bai Cika Sharudan Lashe Zabe Ba —Inec
Hukumar Zabe mai zaman kan ta ta Kasa INEC, ta ce dantakarar shugaban kasa na Jam’iyyar PDP Atiku Abubakar baicika sharuddan da kundin tsarin...
Dino Melaye Ya Maida Ma Wike Kakkausan Martini
Tsohon dan majalisar dattawa Sanata Dono Melaye, ya maidawa Gwamna Nysome Wike na jihar Rivers kakkausanmartani, dangane da furucin gwamnan na cewa Dino Melayeba...
Tinubu Da Uwargidan Sa Sun Raba Wa Talakawan Abuja Musulmai Da...
Zababben Shugaban kasa Bola Tinubu da uwargidan saOluremi, sun raba wa Musulmai da Kiristoci dubu 100 kayanabinci a Abuja.Shugabar mata ta jami’iyyar APC Betta...
Sanata Anyanwu Ya Lashe Tikitin Tsayawa Takarar Gwamnan Imo
Sanata Samuel Anyanwu, ya lashe zaben fidda gwani natakarar kujerar gwamnan Jihar Imo a karkashin jam’iyyarPDP da kuri’u 802.Idan dai za a tunawa, babban...
































































