21.9 C
Kaduna
Saturday, November 28, 2026
Advertisement

Muryar 'Yanci

Home Muryar 'Yanci Page 63
Muryar 'Yanci

Sarkin Musulmai Ya Gaya Wa Masu Hidimar Ƙasa Cewa Shari’ar Musulunci...

0
Mai Alfarma Sarkin Musulmi Alhaji Muhammad Abubakar, ya tabbatar wa masu yi wa ƙasa hidima a Sokoto cewa ba za a yi amfani da...

Tsaro: Dole Sojoji Su Yi Bayani Kan Makudan Kudaden Da Muka...

0
Mataimakin Shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo, ya bukaci sojojin Nijeriya su yi wa al’umma bayani akan makudan kudaden da gwamnati ta ba su domin...

Kyautar Motoci Da Buhari Ya Bai Wa Nijar Ta Harzuƙa Wasu ‘Yan...

0
Ana ci-gaba da maida zafafan martani, biyo bayan matakin gwamnatin Nijeriya ta dauka na tallafa wa Jamhuriyar Nijar da motocin da su ka kai...

Atiku Ya Sake Bada Tabbacin Bayar Da Kaso 40 Na Mukamai...

0
Dan Takarar shugaban kasa na Jam’iyyar PDP Atiku Abubakar, ya ba matasan Nijeriya tabbacin bar masu kyakkyawan tarihi idan aka ba shi damar jagorantar...

Majalisar Dattawa Ta Ba Hafsoshin Tsaro Wata Hudu Su Kawo Karshen...

0
Majalisar Dattawa ta ba manyan hafsoshin tsaron Nijeriya wa’adin watanni hudu su kawo karshen matsalolin tsaron da ke addabar sassan kasar nan.Wannan dai ya...

Shugaba Biden Yana Ganawa Da Shugaba Xi Na China

0
Wata sanarwa da shugabannin Amurka da China suka fitar na cewa wannan shi ne karo na biyar da shugabannin biyu ke ganawa tun bayan...

Abin Da Ya Sa Rasha Ta Dakatar Da Bai Wa Turai...

0
Rasha za ta daina bai wa wasu daga cikin kasashen Turai iskar gas, daga bututun North Stream 1. Tuni labarin ya fara ta da...

Duk Minti Daya Cutar Kanjamau Na Kashe Mutum Daya A Duniya

0
Wani sabon rahoto na hukumar yaki da cutar kamjamau ta Majalisar Dinkin Duniya, UNAIDS, ya nuna cewa cutuka da ke da nasaba da Aids...

Jihar Kwara Ta Bayar Da Hutu Don Rijistar Zabe

0
Gwamnan Jihar Kwara a Najeriya, AbdulRahman AbdulRazaq ya tsayar da gobe Juma’a 29 ga watan Yuli a matsayin ranar hutu domin bayar da dama...

Sabuwar Shekarar Musulunci: Ganduje Ya Ayyana Litinin a Matsayin Ranar Hutu...

0
Gwamnatin Jihar Kano ta ayyana ranar Litinin, daya ga watan Agustan 2022 a matsayin ranar hutu don murnar shiga sabuwar shekarar Musulunci ta 1445.Kwamishinan...

Takaddama: Gwamnan Neja Ya Dakatar Da Shugaban Hukumar Ilimin Bai Daya

0
Gwamnan Jihar Neja, Abubakar Sani Bello, ya dakatar da Shugaban Hukumar Ilimin Bai Daya na jihar, Dakta Isah Adamu.Sai dai babu wani cikakken bayani...

Kakakin Majalisar Wakilai Ya Nemi Afuwa Kan Hotunan Karatunsa A Jami’Ar Amurka 

0
Kakakin Majalisar Wakilai ta kasa Femi Gbajabiamila ya nemi afuwa daga 'yan kasa saboda wasu hotunansa da ya sanya a shafin tuwita, wadanda ke...

Ta’Addanci: Buhari Bai Ma San An Yi Barazanar Kama Shi Ba...

0
Gwamnan jihar Kaduna Mallam Nasir El-Rufai ya ce shi ne ya sanar da shugaban kasa Muhammadu Buhari game da barazanar da masu ikirarin jihadi...

Zargin Almundahana: Kotu Ta Bayar Da Belin Dakataccen Akanta Janar

0
Babbar kotun tarayya da ke Abuja ta bayar da belin Babban Akantan Najeriya da aka dakatar, Idris Ahmed tare da sauran wadanda hukumar EFCC...

Barazanar Sanatoci: Shugaban Kasa Buhari Ya Kira Taron Majalisar Tsaro

0
Sa'o'i kadan bayan da Sanatoci suka yi barazanar tsige shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari idan har matsalar tsaro ba ta gyaru ba, shugaban ya kira...

Ƴan Bindiga Sun Sace Ƴan Sanda 10 A Jihar Kogi

0
‘Yan bindiga sun sace jami’an ‘yan sanda da ke karkashin jihar Nasarawa a jihar Kogi a ranar Lahadin da ta gabata.‘Yan sandan sun faɗa...

Fastocin Ƙarya Ne Suka Halarci Taron Ƙaddamar Da Shettima – Inji...

0
Kungiyar Kiristoci ta Nijeriya, CAN, ta ce duk Fastocin su ka halarci taron kaddamar Kashim Shettima a helkwatar jam’iyyar APC da ke Abuja na...

Legas Za Ta Yi Wa Mazauna 10m Rajista A Wata 5

0
Gwamnatin Jihar Legas, ta ce za ta yi wa mazauna jihar miliyan 10 rajistar katin shaidar zama ‘yan jiha, domin tarawa a rumbin adana...

Shettima Yafi Cancantar Mara Min Baya – Bola Tinubu

0
Dan Takarar shugaban kasa n a Jam’iyyar APC Bola Ahmed Tinubu, ya bayyana Sanata Kashim Shettima a matsayin wanda ya fi cancantar zama mataimakin...

Kotu Ta Karbi $61,400 Matsayin Shaidar Badakalar Abba Kyari

0
Wata Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja, ta karbi tsabar kudi Dala dubu 61 da 400 da aka gabatar mata a matsayin shaidar hancin...
Call To Listen