21.9 C
Kaduna
Saturday, November 28, 2026
Advertisement

Muryar 'Yanci

Home Muryar 'Yanci Page 64
Muryar 'Yanci

Shugaba Buhari Ya Jagoranci Taron Majalisar Tsaro A Abuja

0
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, ya jagoranci taron majalisar tsaro ta kasa a fadar sa da ke Abuja.Mai taimaka wa shugaban kasa a kan kafafen...

Gwamnatin Buhari Za Ta Kashe Tiriliyan N6.72 A Kan Tallafin Man Fetur...

0
Gwamnatin tarayya, ta ce za ta samar da kudin tallafin man fetur da ya kai naira tiriliyan 6 da biliyan 72 a shekara ta...

Jamb Ta Fitar Da Makin Da Ake Bukata Domin Shiga Jami’a

0
Hukumar shirya jarabawar share fagen shiga Jami’o’i ta Nijeriya JAMB, ta fitar da mafi kankantar makin da ake bukata domin samun damar shiga manyan...

Gwamnan Ondo Ya Umarci A Kori Ma’aikatan Dake Karɓan Albashi Biyu

0
Gwamnan jihar Ondo Oluwarotimi Akeredolu, ya umarci shugabar ma’aikata ta jihar ta rubuta takardar sallama ga duk jami’in gwamnatin da aka gano ya na...

Atiku Yana Ganin Buhari Ya Yi Abin Da Ya Cancanci Yabo,...

0
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP Atiku Abubakar, ya yaba da matakin da gwamnatin tarayya ta dauka na maida NNPC kamfanin kasuwanci.Atiku Abubakar...

Harin Kuje: ‘Yan Sanda Sun Kama Fursunan Da Ya Tsere A Kaduna

0
Rundunar ’yan sandan Jihar Kaduna ta cafke daya daga cikin fursunonin kurkukun Kuje da suka tsere a lokacin da yake shirin tafiya Jihar Kano.’Yan...

Garkuwa Da Mutane: ‘Ƴan Bindiga Sun Sace Basarake A Yankin Kubuwa Dake...

0
‘Yan bindiga sun sace mai Anguwar Kuchibiyu da ke Kubwa, ƙaramar hukumar Bwari a babban birnin tarayya Abuja.Wata majiya a unguwar ta ce an...

Sayen Kyamarorin Tsaro: Kotu Ta Janye Umarnin Hana Ganduje Ciwo Bashin Biliyan...

0
Babbar Kotun Tarayya da ke zamanta a Kano ta Janye umarninta na hana Gwamnatin Jihar Kano ciyo bashin Naira biliyan 10 domin sanya kyamarorin...

Zaben Osun: APC Ta Karbi Kaddara Ta Kuma Dauki Darasi – Abdullahi...

0
Shugaban jam'iyyar APC, Sanata Abdullahi Adamu, ya ce kayen da jam’iyyar ta sha a zaɓen gwamnan jihar Osun jarrabawa ce daga Allah.Azantawarsa da BBC,...

Tabbatar Da Takara: Tinubu Zai Gabatar Da Kashim Shettima A Matsayin Mataimakinsa

0
Dan takarar shugaban Kasa na jam'iyyar APC Bola Tinubu, zai gabatar da tsohon gwamnan Jihar Borno Kashim Shettima ga 'yan kasa a matsayin mataimakinsa...

Farashin Mai: An Kara Kudin Fetur Daga Naira 165 A Hukumance

0
Gwamnatin Tarayya ta kara farashin Mai zuwa fiye da Naira 165 a hukumance.Duk da cewa a baya akan sayar da man a wasu gidajen...

Yajin Aiki: Buhari Ya Umurci Ministan Ilimi Ya Sulhunta Da ASUU Nan...

0
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya umarci Ministan Ilimi Malam Adamu Adamu ya kawo ƙarshen yajin aikin malaman jami'o'in cikin makonni biyu masu zuwa.Shugaban ya...

Fulani Da Irigwe Sun Kulla Yarjejeniyar Zaman Lafiya

0
Al’ummomin Fulani da Irigwe da ke Karamar Hukumar Bassa ta Jihar Filato, sun sanya hannu a kan jarjejeniyar zaman lafiya a tsakanin su.Shugabannin kabilun...

An Bayyana Dangantakar Sin Da Afrika A Matsayin Mai Gagarumar Tasiri

0
Daraktan cibiyar nazarin kasar Sin da ke Nijeriya Charles Onunaiju, ya bayyana dangantakar Sin da Afrika a matsayin mafi tasiri a duniya, saboda muhimmancin...

Mamakon Ruwan Sama Ya Sanadiyyar Mutuwar Mutane 6 Tare A Jihar Jigawa

0
Akalla mutane shida sun rasa rayukan su, yayin da wasu da dama su ka jikkata sakamakon ruwan sama mai karfi da aka yi a...

Kankwaso Ya Zabi Fasto Matsayin Mataimaki A Zaben 2023

0
Jam’iyyar NNPP, ta ce dan takarar ta na shugaban kasa Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso, ya zabi Bishop Isaac Idahosa daga jihar Edo a matsayin...

Gwamnatin Tarayya Ta Fitar Da Jerin Sunayen Wasu Daraktoci 14 Don...

0
An fara shirye-shiryen nada sabon Babban Akantan Nijeriya, yayin da gwamnatin tarayya ta fitar da sunayen wasu daraktoci 14 da ke mataki na 17...

Kungiyar NUPENG Ta Yi Wa Ƙungiyar Ƙwadago Mubaya’ar Shiga Zanga-Zanga

0
Ƙungiyar Gamayyar Ma’aikatan Harkokin Man Fetur da Gas NUPENG, ta bayyana goyon bayan cewa za ta shiga cikin zanga-zangar da Ƙungiyar Ƙwadago ta Ƙasa...

Ba Mu Da Masaniyar Ɗaukar Tsohon Ɗan Boko Haram Aikin Tsaron...

0
Shugaban Hukumar Kula da Gidajen yari na Ƙasa Halliru Nababa, ya ce ba ya da masaniyar an ɗauki tsohon ɗan kungiyar Boko Haram aikin...

2023: Zulum Muke So Ya Zama Mataimakin Tinubu, Masu Ruwa Da...

0
Jagoran masu ruwa da tsaki na jam’iyyar APC a yankin Arewa Abdullahi Aliyu Katsina, ya ce kuri’ar jin ra’ayin al’umma da kungiyar ta yi...
Call To Listen