21.9 C
Kaduna
Friday, November 27, 2026
Advertisement

Muryar 'Yanci

Home Muryar 'Yanci Page 51
Muryar 'Yanci

Labaran Ƙarya Na Barazana Ga ‘Yancin Faɗin Albarkacin Baki – Ahmed...

0
Babban Jami’in Yaɗa Labarai na Ci-gaban ƘungiyarFafutukar Neman ‘Yancin ‘Yan Jarida Malam AhmedMaiyaki, ya bayyana damuwa a kan ƙalubalen da ake fuskantana ‘yancin aikin...

NDYC Ta Gargaɗi Matasan Neja-Delta Kan Tashin Hankali

0
Ƙungiyar Matasan yankin Neja Delta NDYC, ta buƙacimatasan su guji ayyukan da za su iya lalata zaman lafiyar daake samu a yankin.Shugaban kungiyar na...

‘Yan Sanda Sun Kubutar Da Mutum 58 Daga Hannun Masu Garkuwa...

0
Rundunar ‘yan sanda ta birnin tarayya Abuja, ta ce ta cetowasu mutane 58 da aka yi garkuwa da su.A cikin wata sanarwa da mai...

Yakin Sudan Darasi Ne Ga Najeriya —Nscia

0
Majalisar Koli ta Harkokin Addinin Musulunci ta Nijeriya, tajaddada muhimmancin da ke akwai ga Nijeriya da ta daukidarashi daga yakin da ya barke a...

‘Yan Bindiga Sun Arce Da Shugaban Ƙaramar Hukuma, Sun Bindige Dogarin...

0
‘Yan bindiga sun yi awon gaba da Shugaban ƘaramarHukumar Takum ta jihar Taraba Boyi Manga, sannan su kaharbe ɗan sandan da ke tsaron lafiyar...

An Kama Ɗan Najeriya Bisa Zargin Safarar Hodar Ibilis A Saudiyya

0
Hukumomin Saudiyya sun kama wani ɗan Nijeriya da wasu‘yan kasar uku, bisa zargin safarar hodar ibilis da ta kainauyin kilogiram 2.2.Sashen binciken manyan laifuffuka...

Hukumar Kula Da Ɗa’Ar Ma’Aikata Ta Buƙaci Tinubu Ya Bayyana Kadarorinsa

0
Hukumar kula da Da’ar Ma'aikata ta Nijeriya, ta ce dole nezaɓaɓɓen shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu da mataimakinsa Kashim Shettima da gwamnonin da ke...

Buhari Zai Ƙaddamar Da Matatar Man Ɗangote

0
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, zai ƙaddamar babbarmatatar Man da hamshaƙin ɗan kasuwa Aliko Dangote yagina.Mai magana da yawun fadar shugaban ƙasa Bashir Ahmad, ya...

Kotun Koli Ta Dage Sauraren Karar Peter Obi Zuwa Ranar Laraba

0
Kotun sauraren kararralkin zaɓen shugaban kasa, ta dage sauraren karar da dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Labour Peter Obi ya shigar zuwa ranar...

Sanatocin Kudu Maso Gabas Sun Ƙi Amincewa Da Sanata Akpabio

0
Sanatocin da za su kammala wa’adin su da zaɓaɓɓun da za suhau daga yankin Kudu maso Gabashin Nijeriya, sun ce ba suba za su...

Gwamnatin Tarayya Ta Ƙara Harajin Shigo Da Shinkafa Da Alkama

0
Gwamnatin tarayya ta bada sanarwar sake waiwayar harajinshigo da kaya daga ketare a matsayin wani ɓangare na tsaradokar harajin Gamayyar kasuwanci ta Afirka, lamarin...

Ba Zan Maida Wani Yanki Na Nijeriya Saniyar-Ware Ba – Tinubu

0
Zaɓaɓɓen Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu, ya yialƙawarin yi wa ƙasa ayyukan ci-gaba daidai gwargwado batare da nuna wariya ga wani bangare na Nijeriya...

WAEC Ta Bayyana Ranar Da Za A Yi Jarrabawar 2023

0
Hukumar Shirya Jarrabawar kammala sakandare ta Afirka taYamma WAEC, ta sanar da cewa za a gudanar da jarrabawarkammala Sakandare ta shekara ta 2023 tsakanin...

Za Mu Ci Gaba Da Tuna ‘Yar’Adua Saboda Cigaban Da Ya...

0
Tsohon Shugaban Ƙasa Goodluck Jonathan, ya bayyanatsohon maigidan sa marigayi Umaru ‘Yar’adua a matsayinshugaba maras son zuciya.Goodluck Jonathan ya bayyana haka ne, a wani...

Almudahanar N2.1bn: Kotun Ɗaukaka Ƙara Ta Tabbatar Da Hukuncin Da Aka...

0
Kotun Ɗaukaka Ƙara da ke Abuja, ta tabbatar da hukuncinɗaurin shekaru takwas da aka yanke wa tsohon ShugabanKwamitin Kula da Fansho Abdulrasheed Maina bisa...

An Fara Yi Wa Aso Rock Kwaskwarima Gabanin Rantsar Da Tinubu

0
Yayin da ake shirin rantsar da zababben shugaban kasa BolaAhmed Tinubu, yanzu haka an fara yi wa fadar shugaban kasakwaskwarima domin samar da kyakkywan...

Ba Za Mu Taba Mantawa Da Marigayi Umaru ‘Yar Adua Ba...

0
Zababben shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu, ya yi alhinintunawa da marigayi tsohon shugaban kasa Umaru Yar’adua,wanda ya rasu shekaru 13 da su ka gabata.Bola...

Gwamnatin Najeriya Ta Kwashe Daukacin ‘Yan Kasar Daga Sudan

0
Gwamnatin tarayya ta ce ta yi nasarar kwaso daukacin ‘yanNijeriya da suka makale a birnin Khartoum na kasar Sudan.Sakataren dindindin na Ma'aikatar Jin-kai Dakta...

Kotu Ta Tsare Tsohon Shugaban Jam’Iyyar APC Bisa Zargin Yi Wa...

0
Wata Kotu a jihar Jigawa, ta yanke wa tsohon Shugabanjami’yyar APC na jihar Habibi Sara hukuncin dauri, bisazargin shirga kara da ya yi wa...

Yadda Aka Gudanar Da Addu’o’In Tunawa Da ‘Yar’Adua Bayan Cika Shekara...

0
Gamayyar ƙungiyoyin magoya bayan jam’iyyar PDP, sunshirya taron addu’’o’i da karatun Al’Qur’ani mai girma domintunawa da tsohon Shugaban Ƙasa marigayi Umaru Musa‘Yar’adua a masallacin...
Call To Listen