Umarnin Kotu: Ba Mu Hana Emefiele Ganin Iyali Da Lauyoyinsa Ba...
Hukumar tsaro ta farin kaya DSS, ta ce an ba tsohon Gwamnan Babban Bankin Nijeriya Godwin Emefiele damar ganin iyalin sa da likitocin sa...
Abubuwan Da Na Gaya Wa Shugaba Tinubu – Muhammadu Sanusi II
Khalifa Muhammadu Sanusi II, ya bayyana abin da yatattauna da Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu bayan ya kaima shi ziyara a fadar sa da...
Ina Neman Afuwar Musulmai Kan Kalamaina – Kashim Shettima
Maitamakin shugaban kasa Sanata Kashim Shettima, ya ce yana neman afuwar al'ummar Musulmi bisa wasu kalamai da yayi game da zaɓen shugabannin majalisar dokoki...
Kotu Ta Umarci DSS Ta Bai Wa Emefiele Damar Ganin Lauyansa...
Wata babbar kotu da ke Abuja, ta umarci daraktan HukumarTsaro ta Farin Kaya DSS Yusuf Bichi, ya ba dakataccengwamnan babban bankin Nijeriya Godwin Emefiele...
Majalisar Kano Ta Amince Wa Abba Ya Nada Masu Ba Shi...
Majalisar Dokoki ta Jihar Kano, ta amince da bukatarGwamnan Jihar Abba Kabir Yusuf ta neman izinin ya nadamasu ba shi shawara na musamman guda...
Zamu Ba Duk Wanda Ya Bi Ka’Ida Lasisin Shigowa Da Man...
Hukumar kula da dokokin fannin albarkatun man fetur daiskar gas ta Nijeriya, ta bayyana wa dillalan man fetur cewakofar ta a bude ta ke...
Gwamnan Gombe Ya Nada Njodi Sakataren Gwamnati, Misilli Daraktan Yada Labarai
Gwamnan Jihar Gombe Muhammadu Inuwa Yahaya, yaamince da nadin Farfesa Ibrahim Abubakar Njodi a matsayinSakataren Gwamnatin jihar.A cikin wata sanarwar da babban Sakataren fadar...
EFCC Ta Gayyaci Sirika Don Amsa Tambayoyi Kan Dodoridon Jirgin Nijeriya
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa EFCC, ta gayyacitsohon ministan sufurin jiragen sama Hadi Sirika dominbincike a kan aikin samar da Jirgin Nijeriya...
Ganduje Na Son Kotu Ta Hana EFCC Bincikensa Kan Bidiyon Dala
Tsohon Gwamnan Jihar Kano Abdulahi Umar Ganduje, yabukaci Babbar Kotun Jihar ta hana Hukumar Yaki da cinhanci da Rashawa EFCC ci-gaba da binciken sa...
Dokar Bayar Da Bashin Karatu Za Ta Kori ’Ya’Yan Talakawa Da...
Kungiyar Malaman Jami’o’i ta Kasa ASUU ta yi gargadincewa, idan ba a yi hankali ba kwanan nan dokar bada rance gadalibai za ta kori...
Majalisar Wakilan Najeriya Ta Nemi Ɓullo Da Shirin Rage Raɗaɗi Bayan...
Majalisar Wakilai ta bukaci Gwamnatin tarayya ta cikaalƙawarin da ta ɗauka na samar da matakan daƙile illolin ciretallafin man fetur ga ‘yan Nijeriya.Kiran dai...
Tinubu Ya Ƙaddamar Da Majalisar Kula Da Tattalin Arzikin Najeriya
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, ya ƙaddamar damajalisar tattalin arziki ta kasa.An dai kaddamar da majalisar ne a ƙarƙashin jagorancin mataimakin shugaban ƙasa Sanata...
Tinubu Ya Naɗa Ribaɗu A Matsayin Mai Ba Shi Shawara Kan...
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, ya naɗa masu ba shishawara a kan harkoki daban-daban ciki har da Mallam NuhuRibaɗu a matsayin mai ba shi...
Abdulkarim Chukkol Ya Karɓi Bawa A Matsayin Mai Riƙon Shugaban EFCC
Bayan dakatar da Abdulrasheed Bawa a matsayin shugabanhukumar yaƙi da cin hanci da rashawa EFCC, AbdulkarimChukkol ya zama shugaban riƙo na hukumar.Kafin wannan lokacin...
Matan Sabon Kakakin Majalisar Wakilai Sun Yi Kokarin Ba Hammata Iska...
An samu hargitsi a majalisar wakilai, tsakanin matan sabonkakakin majalisar Abbas Tajudeen.Lamarin dai ya faru ne lokacin da sabon kakakin majalisar yake karbar rantsuwar...
Mun Kunyata Masu Cewa Ba Za Mu Yi Nasara Ba –...
Sabon shugaban Majalisar Wakilai Tajuddeen Abbas, ya cenasarar da ya samu ta zama Kakakin Majalisar wakilai takunyata masu surutai da gulmar cewa ba zai...
Peter Obi Ya Jibge Wa Kotu Rahotannin Manhajar Rumbun IREV Na...
Ɗan takarar zaɓen shugaban ƙasa na jam’iyyar Labour PeterObi, ya cigaba da damƙa wa kotu bayanan hujjojin da ya kebadawa domin kotu ta ƙwace...
Gbajabiamila Ya Sauka Daga Kujerar Ɗan Majalisa
Tsohon shugaban majalisar wakilai Femi Gbajabiamila yasauka daga kujerar sa domin fara aiki a sabon muƙamin sa nashugaban ma'aikatan fadar shugaban ƙasa.Sabon shugaban majalisar...
Gwamnatin Tarayya Za Ta Fara Aiwatar Da Shirin Lamunin Dalibai A...
Gwamnatin Tarayya ta ce ta na shirin fara aiwatar da shirinlamunin dalibai a watan Satumba ko Oktoba na shekara ta2023.Babban sakataren ma’aikatar ilimi ta...
Majalisar Kano Ta Amince Wa Abba Ya Nada Masu Ba Shi...
Majalisar Dokoki ta Jihar Kano, ta amince da bukatar Gwamnan Jihar Abba Kabir Yusuf ta neman izinin ya nada masu ba shi shawara na...


































































