Shirin Bayar Da Bashin Karatu Ga Ɗalibai Ba Mai Ɗorewa Ba...
Kungiyar malaman jami’o’i ta Nijeriya ASUU, ta buƙaciShugaba Bola Tinubu ya sauya dokar bada bashin karatu gadalibai da ya amince da ita, zuwa tallafin...
Shugaba Tinubu Zai Yi Balaguronsa Na Farko
Shugaban kasa Bola Tinubu, zai yi balaguron sa na farkozuwa kasar Faransa a ranar Alhamis mai zuwa, domin halartartaron nazari tare da sa hannu...
Dino Melaye Ya Yi Rantsuwar An Yi Aringizon Kuri’u Don A...
Kakakin Yaɗa Labarai na kwamitin yakin neman zaben AtikuAbubakar Dino Melaye, ya bayyana a gaban Kotun ƊaukakaƘararrakin Zaɓen Shugaban Ƙasa a matsayin mai bada...
Zababben Dan Majalisar Jiha Mai Wakiltar Chikun Ta Jihar Kaduna Ya...
Zababben dan majalisa mai wakiltar mazabar Chikun amajalisar dokoki ta jihar Kaduna Madami Garba Madami yarasu.Madami Garba dai ya rasu ne sakamakon wani rashin...
Kotu Ta Jingine Hukuncin Da Ya Tsige Sufeta Janar Na Yan...
Babbar Kotun tarayya da ke birnin Awka na jihar Anambra, tajingine hukuncin tsige Usman Alkali Baba daga matsayinshugaban rundunar ‘yan sandan Nijeriya.Rahotanni sun ce...
An Koma Karatu A Jami’Ar Ahmadu Bello
Majalisar Gudanarwa ta Jami’ar Ahmadu Bello da ke Zariya,ta sanar da sake bude makarantar domin ci-gaba da gudanarkaratun zango na biyu.A wata sanarwa da...
EFCC Ta Cafke ’Yan Yahoo 50 a Oyo Da Ondo
Hukumar Yaki da cin hanci da rashawa EFCC, ta sanar dakama mutane 50 masu damfara ta yanar gizo da aka fi sani da‘yan Yahoo...
EFCC Ba Ta Taɓa Gayyata Ta Ba – Jonathan
Tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan, ya musantaiƙirarin da mawaƙi Femi Kuti ya yi a kan sa cewa HukumarEFCC ta gayyace shi a kan zargin...
Ina Nan: Ban Tsere Daga Najeriya Saboda Tsoron Tinubu Ya Cafke...
Tsohon Ministan shari’a kuma babban lauyan gwamnatintarayya Abubakar Malami, ya musanta zargin cewa ya gudusaboda zargin rashin gaskiya.An dai sha yada jita-jitar cewa tsohon...
‘Yan Boko Haram Sun Ce Talauci Da Rashin Aiki Ya Haifar...
Tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo, ya bayyana abinda wadanda su ka kafa kungiyar Boko Haram su ka gaya mashi cewa shi ya haifar da...
Zan Yi Aiki a Bayyane Tare Da Shugabannin Majalisa Ta 10...
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, ya yaba da zabenGodswill Akpabio da Tajudeen Abbas a matsayin shugabanmajalisar dattawa da na wakilai, inda ya tabbatar da...
Hankula Sun Tashi Yayin Da EFCC Ta Gayyaci Tsofaffin Ministocin Buhari...
Rahotanni na nuni da cewa, Hukumar EFCC ta na bincikenwasu daga cikin tsofaffin ministoci takwas da su ka yi aiki akarkashin tsohon shugaban ƙasa...
Cire Tallafin Mai: An Ware Tallafin Naira Biliyan 702 Ga Ma’aikata
Majalisar Tattalin Arziki ta Ƙasa, ta ce ta na duba yiwuwar ware Naira biliyan 702 a matsayin tallafi ga ma’aikatan gwamnati, a wani ɓangare...
Hatsari Ne Babba Sakin Nnamdi Kanu —Asari Dokubo
Jagora a yankin Neja Delta Asari Dokubo, ya shawarci shugaban kasa Bola Tinubu cewa kada ya saki shugaban haramtacciyar kungiyar masu fafutukar kafa kasar...
Cikin Makonni 2 Gwamnatin Abba Gida-Gida Ta Rushe Gine-Ginen Biliyan ₦126...
Wani rahoto ya nuna cewa, hankalin Jama’a da dama mazauna yankin unguwar Salanta da ke cikin birnin Kano ya tashi, yayin da mazauna unguwar...
Mata Sun Cancanci Samun Karin Mukamai A Gwamnati — Remi Tinubu
Uwargidan Shugaban kasa Sanata Oluremi Tinubu ta ce bai kamata a yi watsi da mata ba, maimakon haka ya kamata a ba su karin...
Majalisar Dokoki Ta Yi Na’am Da Dukkan Matakan Tinubu Ke Ɗauka...
Shugaban Majalisar Dattawa Sanata Godswill Akpabio, ya ce Majalisar Dokoki ta tarayya ta gamsu da ayyuka da matakan da Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu...
An Ceto Daliban Jami’ar JOS 6 Da Aka Yi Garkuwa Da...
Rundunar ‘yan sanda ta Jihar Filato, ta ceto daliban Jami’ar Jos guda 6 daga cikin 7 da aka yi garkuwa da su a daren...
Sobon Rikicin Makiya Da Manoma Ya Yi Sanadin Mutuwar Mutane 13...
Akalla mutane 13 su ka rasa rayukan su a yankin karamar hukumar Barikin Ladi ta jahar Filato, a ci-gaba da kai wa juna harin...
Ma Ba Neman Matawalle Ruwa A Jallo – EFCC
Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa EFCC, ta karyata zargin cewa ta na neman tsohon gwamnan jihar Zamfara Bello Matawalle ruwa a jallo.A...


































































