EFCC Ta Gayyaci Sirika Don Amsa Tambayoyi Kan Dodoridon Jirgin Nijeriya
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa EFCC, ta gayyaci tsohon ministan sufurin jiragen sama Hadi Sirika domin bincike a kan aikin samar da...
Gwamnan Gombe Ya Nada Njodi Sakataren Gwamnati, Misilli Daraktan Yada Labarai
Gwamnan Jihar Gombe Muhammadu Inuwa Yahaya, ya amince da nadin Farfesa Ibrahim Abubakar Njodi a matsayin Sakataren Gwamnatin jihar.A cikin wata sanarwar da babban...
Zamu Ba Duk Wanda Ya Bi Ka’ida Lasisin Shigowa Da Man...
Hukumar kula da dokokin fannin albarkatun man fetur da iskar gas ta Nijeriya, ta bayyana wa dillalan man fetur cewa kofar ta a bude...
Tinubu Ya Umarci Kai Agaji Ga ‘Yan Bikin Da Jirgin Ruwa...
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, ya ba da umarnin a kai kayan agaji da taimakon da ya wajaba nan take ga mutanen da su...
Matan Najeriya Fiye Da 25,000 Sun Maƙale A Mali – Naptip
Hukumar Yaƙi da Safarar Bil-Adama ta Nijeriya NAPTIP, ta ce aƙalla mata da ‘yan mata 'yan Nijeriya sama da dubu 25 da aka yi...
Jonathan Ya Yi Wa Tinubu Bayani Kan Zaɓen Raba Gardama A...
Jakadan ƙungiyar ƙasashen ECOWAS na musamman da ke shiga tsakani a kan rikice-rikicen da ake yi a Mali kuma tsohon shugaban Nijeriya Goodluck Jonathan,...
Peter Obi Ya Jibge Wa Kotu Rahotannin Manhajar Rumbun IREV Na...
Ɗan takarar zaɓen shugaban ƙasa na jam’iyyar Labour Peter Obi, ya cigaba da damƙa wa kotu bayanan hujjojin da ya ke badawa domin kotu...
Al’ummar Numana Sun Roki Gwamna UBA SANI Ya Maida Sarkin Su...
Al’ummomin Masarautar Arak da ke karamar hukumar Sanga ta jihar Kaduna, sun bayyana damuwa a kan dakatar da sarkin su Birgediya Janar Iliya Aliyu...
Fintiri Ya Rantsar Da Bamanga Tukur Sabon SSG A Adamawa
Gwamnan jihar Adamawa Ahmadu Umaru Fintiri, ya rantsarda Sakataren gwamnatin jihar Awwal Bamanga Tukur dashugaban ma’aikatan gidan gwamnati Dakta Amos Edgar.Haka kuma, gwamnan ya...
Bana Babu Hawan Babbar Sallah A Masarautar Zazzau
Masarautar Zazzau ta bada sanarwar cewa ba za a gudanar dahawa ba yayin Babbar Sallah mai zuwa.A wata sanarwa da masarautar ta fitar, ta...
Lawan Ya Zama Shugaban Majalisar Dokokin Borno Karo Na 4 A...
Majalisar dokoki ta jihar Borno, ta zabi Abdulkarim Lawan amatsayin shugaban majalisar ta 10.Abdulkarim Lawan dai shi ne tsohon kakakin majalisa ta tara, kuma...
Tinubu Bai Bude Iyakokin Nijeriya Ba -Kwastam
Hukumar Hana Fasa Kauri ta Kasa, ta ce har yanzu shugaba Tinubu bai sake bude dukkan iyakokin Nijeriya da tsohuwar gwamnatin Buhari ta rufe...
Godswill Akpabio Da Tajudeen Abbas Sun Zama Shugabannin Majalisar Dokokin Nijeriya
‘Yan Majalisar Dattawa sun zabi tsohon gwamnan jihar AkwaIbom Sanata Godswill Akpabio a matsayin sabon shugabanmajalisar, yayin da 'yan majalisar wakilai su ka TajudeenAbbas...
Fintiri Ya Rantsar Da Bamanga Tukur Sabon SSG A Adamawa
Gwamnan jihar Adamawa Ahmadu Umaru Fintiri, ya rantsar da Sakataren gwamnatin jihar Awwal Bamanga Tukur da shugaban ma’aikatan gidan gwamnati Dakta Amos Edgar.Haka kuma,...
Bilyaminu Ismail Ya Zama Shugaban Majalisar Dokokin Zamfara Karo Na 7
Majalisar Dokoki ta Jihar Zamfara, ta zabi shugaban ta a karona bakwai daga mazabar Moriki da ke Karamar HukumarZurmi ta Arewa, yayin da Adamu...
Lawan Ya Zama Shugaban Majalisar Dokokin Borno Karo Na 4 A...
Majalisar dokoki ta jihar Borno, ta zabi Abdulkarim Lawan a matsayin shugaban majalisar ta 10.Abdulkarim Lawan dai shi ne tsohon kakakin majalisa ta tara,...
Gwamnan Ondo Akeredolu Ya Mika Ragamar Mulki Ga Mataimakin Sa
Gwamnan jihar Ondo Rotimi Akeredolu, ya mika ragamarmulki ga mataimakin sa Lucky Aiyedatiwa saboda tsananinrashin lafiyar da ya ke fama da shi.Akeredolu dai ya...
Dalilin Da Ya Sa Aka Hana Daukar Yara ‘Yan Kasa Da...
Gwamnatin tarayya, ta ce daga yanzu ba za a rika daukar yara‘yan kasa da shekaru 12 a makarantun sakandare nagwamnatin tarayya ba, saboda a...
Tsohon Gwamna, Masu Bankuna Da Wasu Kwararru Da Ke Sa Ran...
Rahotanni na cewa, yanzu haka Shugaba Bola Tinubu dahadiman sa su na fafutukar neman wanda zai gaji kujerargwamnan babban bankin CBN Godwin Emefiele.Wata majiya...
Mutum 150 Sun Mutu A Hatsarin Jirgin Ruwa A Kwara’
Ana ci-gaba da aikin nemo gawarwakin sauran mutane da hatsarin jirgin ruwa ya rutsa da su a jihar Kwara.Rahotanni sun ce jirgin ya kife...


































































