35.4 C
Kaduna
Wednesday, November 25, 2026
Advertisement

Muryar 'Yanci

Home Muryar 'Yanci Page 20
Muryar 'Yanci

Shugabancin Afirka: Tsohon Shugaban Najeriya Ya Nemi Kyautata Mulki

0
Tsohon Shugaban kasa Cif Olusegun Obasanjo ya bayyana bukatar kasashen Afirka su fito da tsarin dimukuradiyya irin na Afirka da ya dace da nahjiyar...

Bunkasa Ci Gaba: Gwamnatin Kadunata Ɗaura Ɗamarar Amfani Da Fasahar Zamani...

0
Gwamnan Jihar Kaduna, Sanata Uba Sani ya ce gwamnatin sa ta himmatu wajen yin amfani da karfin fasahar zamani wajen bunkasa tattalin arziki, da...

Matakin Gaggawa: Majalisa Ta Bukaci Hukumomin Tsaro Su Magance Hare-Haren ‘Yan...

0
Majalisar dattawa ta koka kan tabarbarewar harkar tsaro da ya ki ci ya ki cinyewa a Najeriya, ta kuma bayyana cewa, za ta kakkabe...

Matsin Rayuwa: NARTO Za Ta Ɗauki Mataki Kan Masu Tare Motoci...

0
Kungiyar masu manyan motocin dakon kaya ta Najeriya, wato NARTO, ta ce daga yanzu ba za ta sake zuba ido tana bari mutane suna...

Alhani: Sarkin Kano Na 14 Ya Bayyana Kyakykyawar Alakar Dake Tasanin...

0
Sarkin Kano na 14, Muhammadu Sanusi II, ya bayyana yadda tsohon shugaban bankin Access, Herbert Wigwe ya ba shi gudunmowa a lokacin da aka...

Rashin Lantarki: Minista Zai Kwace Lasisin Kamfanonin Wuta A Nijeriya

0
Ministan Lantarki, Bayo Adelabu, ya yi barazanar kwace lasisin kamfanonin rarraba wuta na Discos, yana mai cewa ba za a lamunci yanayin da suke...

Cire Dala Miliyan 6.2: An Yi Amfani Da Sa Hannun Buhari...

0
An ci gaba da shari'ar da ake yi wa tsohon gwamnan babban bankin Najeriya CBN, Godwin Emefiele a babbar kotun tarayya da ke nan...

Rattaba Hannu: Shugaba Tinubu Zai Sake Fasalin Fannin Mai Da Iskar...

0
Shugaban kasa BolaAhmad Tinubu ya rattaba hannu kan dokar sake fasalin man fetur da iskar gas domin ya sanya Najeriya a matsayin kasar da...

Gargadi: Laifi Ne Babba Biyan Kudin Gyara Na’Ura Ta Tranfoma- Jed

0
Kamfanin Rarraba Wutar Lantarki na Jos (JED) ya shawarciabokan huldarsa a Jihar Gombe da kada su biya kowa kudingyara na’urar taransfoma a yankunansu.Babban jami’in...

Ziyara Kasar Qatar: Shugaban Kasa Tinubu Ya Dawo Najeriya.

0
Shugaban kasa BOLa Ahmed TINUBU inubu Ya DawoNajeriya Daga QatarJirgin shugaban kasa, ya sauka a filin jirgin sama na Nnamdi Azikiwe, da ke Abuja...

Watan Ramadan: Sanata Abdul’Aziz Yari Zai Raba Tirela 358 Na Hatsi

0
Dan Majalisar dattawa mai wakiltar Jhar Zamfara ta yamma,Abdul'aziz Abubakar Yari na shirin raba tirela 358 na kayanabinci iri-iri daban-daban.Kayayyakin da za a raba...

Zaben Edo: PDP Ta Sa Ranar Zaben Fitar Da Gwani

0
Kwamitin gudanarwa na jam'iyyar PDP ya fitar da jadawalinabubuwan da jam'iyyar zata yi gabannin zaɓen gwamna a jiharOndo.Hukumar zabe ta Najeriya ta sanya ranar...

Lambar NIN: An Rufe Layukan Waya Sama Da Milliyan 11 A...

0
Hukumar da ke sa ido kan harkar sadarwa ta Najeriya, NCC tatabbatar da rufe layukan masu wayoyin salular da basu haɗa dalambar shaidar zama...

Matsin Rayuwa: Gwamnatin Tarayya Za Ta Fara Rabawa Alumma Hatsi.

0
Gwamnatin tarayya ta ce za ta fara raba hatsi a faɗin ƙasar awani mataki na rage matsin rayuwa da ƴan Najeriya suke ciki.Ministan aikin...

Karyewar Darajar Naira: Kamfanoni 300 Sun Durkushe A Najeriya

0
Ƙungiyar masu kamfanonin samar da kayayyaki a Najeriya, tace kamfanoni kusan dari uku ne suka durƙushe tun bayan da akafara samun karyewar darajar kuɗinƙasar,...

Tsadar Rayuwa: Fasa Rumbunan Ajiye Abinci Babban Laifi Ne-Minista

0
Ƙaramar ministar Abuja ta bayyana ayyukan fasa rumbun ajiyeabinci da wasu mutane suka yi a birnin da cewa babban laifi ne.Dr. Mariya Mahmoud ta...

Katsewar Lantarki: Majalisar Dattawan Ta Jinkirta Zaman

0
Wutar lantarki da aka ɗauke a zauren majalisar dokoki ta kawojinkirin fara zaman ƴan majalisar dattijai.Sanatocin sun tsaya na wani lokici yayin da suke...

Kasuwanci : Dangote Yana Neman Kafa Matatar Mai Na Legas A...

0
Attajirin da ya fi kowa kudi a Afirka, Aliko Dangote na shirinkafa wata kungiyar hada-hadar man fetur, mai yiwuwa a birninLandan.Ya dauki matakin ne...

Jinkai: Peter Obi Ya Dauki Nauyin Bakanon Da Ya Mayar Da...

0
An dauki nauyin karatun jami’ar matashin nan dake sana’arhaya da babur din a Daidaita Sahu, wanda ya mayar da Nairamiliyan 15 da ya tsinta...

Sulhuntawa: Daurawa Ya Shiga Ofis Bayan Dawowarsa Hisbah

0
Babban kwamandan hukumar Hisbah ta Jihar kano, SheikhAminu Ibrahim Daurawa ya isa ofishinsa a karon farko bayan yadawo bakin aiki.Karon farko ke nan da...
Call To Listen