35.4 C
Kaduna
Wednesday, November 25, 2026
Advertisement

Muryar 'Yanci

Home Muryar 'Yanci Page 19
Muryar 'Yanci

Ramadan: Gwamnatin Sokoto Ta Amince A Biya Ma’Aikata Da ‘Yan Fansho...

0
Gwamnan jihar Sokoto Ahmed Aliyu ya amince da biyan kyautar rabin albashi ga daukacin ma’aikatan gwamnati da ‘yan fansho A kokarin ganin al’ummar musulmin...

Tsadar Rayuwa: Gwamna Yusuf Ya Roki Tinubu Ya Sake Bude Iyakokin...

0
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya roki shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu da ya duba bukatar gaggawa ta batun sake bude iyakokin Nijeriya...

Ramadan: Sanata Yari Ya Gwangwaje Magidanta 250,000 Da Tallafin Abinci A...

0
Sanata mai wakiltar mazabar Zamfara ta yamma a jihar Zamfara, Abdulaziz Yari, ya bayyana shirin raba kayan abinci ga magidanta 250,000 a cikin watan...

Ziyarar: Tinubu Da Babangida  Sun Yi Ganawar Sirri A Neja

0
Shugaba Bola Tinubu, ya ziyarci tsohon shugaban kasa na mulkin soja, Janar Ibrahim Badamasi Babangida inda suka yi wata ganawar sirri a gidansa da...

Ficewa Daga ECOWAS:  Abdulsalami Ya Nemi Nijar, Mali, Burkina Faso Su...

0
Tsohon shugaban kasa kuma ɗaya daga cikin masu shiga tsakani kan rikicin ƙungiyar ECOWAS da jumhuriyar Nijar, Janar Abdulsalami Abubakar mai ritaya, ya yi...

Wata Sabuwa: Ana Son A Naɗa Betta Edu Sabon Muƙami A...

0
Rahotanni sun bayyana cewa wasu masu faɗa a ji a ƙasar nan na neman dawo da dakatacciyyar Ministar Harkokin Jin-ƙai da Yaƙi da Fatara,...

Shugabanci: Tinubu Ya Taka Rawar Gani Sosai-Buhari

0
Tsohon Shugaban Kasa, Muhammadu Buhari, ya ce magajinsa, shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, na taka rawar gani sosai tun bayan hawansa mulki watanni tara...

Tsaro: Sojoji Sun Hallaka ‘Yan Ta’Adda 12 A Sambisa, Zamfara Da...

0
Dakarun Sojin Najeriya sun hallaka ‘yan ta’addan Boko Haram 12 a dajin Sambisa da ke Jihar Borno, da kuma wasu mahara a Zamfara da...

Yanayi  Na Zafin : Cutar Ƙyanda Da Sankarau Na Yaduwa A...

0
Masana lafiya a Najeriya na gargadi kan bazuwar cutar sankarau da ƙyanda a wasu sassan kasar nan, wadda ake alakantawa da yanayin zafin da...

Rashin Albashi: Ma’Aikatan Jami’Oi Sun Ƙuduri Shiga Yajin Aiki A Najeriya

0
Ƙungiyar manyan ma'aikatan Jami'oin Najeriya, SSANU da kuma ta ma'aikatan jami'a da basa koyarwa, NASU sun ce za su tsunduma yajin aiki a ranar...

Almundahana A Kasafin 2024: Gwamnatin Tinubu Ta Musanta Coge A Kasafin...

0
Fadar shugaban Najeriya ta musanta zargin yin coge a kasafin kudin 2024 wanda shugaban kasa ya sanyawa hannu a watan Janairu.Ɓangaren zartarwar ta mayar...

Kula Da Lafiya:  Yara Miliyan Ɗaya Na Mutuwa Duk Shekara A...

0
Ministan Lafiya a Najeriya, Farfesa Ali Muhammad Pate ya ce kimanin yara ƴan ƙasa da shekara biyar na mutuwa duk shekara sakamakon cututtuka ciki...

Limanci: Sheikh Yasser Dossary Ya Dawo Masallacin Harami

0
Babban Limamin Masallatan Harami Sheikh Abdul Rahman al-Sudais, ya sanar da dawowar Sheikh Yasser Dossary da wasu limamai biyu.Sheikh Sudai ya sanar cewa Sheikh...

Shugaban Kasar Senegal: An Sanar Da Ranar 24 Ga Watan Maris...

0
Gwamnatin Senegal ta sanar da cewa za a gudanar da zaben shugaban kasa a ranar 24 ga watan nan na Maris.Kasar dai ta rika...

Damben Boxing: Anthony Joshua Ya Shirya Karawa Da Francis Ngannou A...

0
Za a ɗauki lokaci mai tsawo duniyar damben zamani ba ta manta da gwarazan da suka fafata a fagen kamar Tyson Fury da Anthony...

Kare Rayuka: Sojoji Sun Kashe Dan Bindiga Sun Ceto Mutum 15...

0
Dakarun rundunar hadin gwiwa ta ‘Operation Hadarin Daji’ sun kashe wani dan bindiga tare da ceto mutum 15 da aka sace a Jihar Zamfara.Hakan...

Garkuwa Da Mutane: ‘Yan Sanda Sun Kama Mutum 254 Da Ake...

0
Rundunar 'yan sandan Najeriya ta ce ta kama mutum 254 cikin mako biyu da take zargi da aikata miyagun laifuka.Cikin wata sanarwar da mai...

Daukar Mataki: Gwamnan Filato Ya Sa A Kamo Wadanda Suka Kashe...

0
Gwamnan jihar Filato, Caleb Mutfwang, ya umarci jami’an tsaro su zakulo wadanda suka kashe wani Bafulatani dan shekara 17 suka hallaka shanu 35 a...

Kashe Limamin Garin Mada: ‘Yan Sintiri 10 Sun Shiga Hannu

0
Gwamnatin Jihar Zamfara ta ce an kama akalla ‘yan banga 10 kan zargin kashe wani malami a Jihar.A ranar Talata ne aka yi wa...

Satar Dalibai: An Sace Yara Kusan 200 A Ƙauyen Kuriga Na...

0
An sace ɗaliban firamare da na sakandare kusan su 200 a makarantar su da ke ƙauyen Kuriga a karamar hukumar Chikun ta jihar Kaduna...
Call To Listen