Home Labarai Zaben Edo: PDP Ta Sa Ranar Zaben Fitar Da Gwani

Zaben Edo: PDP Ta Sa Ranar Zaben Fitar Da Gwani

100
0

Kwamitin gudanarwa na jam’iyyar PDP ya fitar da jadawalin
abubuwan da jam’iyyar zata yi gabannin zaɓen gwamna a jihar
Ondo.


Hukumar zabe ta Najeriya ta sanya ranar 16 ga watan Nuwambar,2024, a matsayin ranar da za a yi zaɓen gwamna a jihar ta Ondo.


Jadawalin wanda ke ɗauke da sa hannun sakataren gudanarwar PDP na ƙasa, Umar Bature, ya ce za a yi zaɓen fitar da gwani na jam’iyyar a ranar Alhamis 25 ga watan Afrilu, 2025.


Haka kuma a ranar 9 ga watan Mayu ne kwamitin gunarwar jam’iyyar zai bai wa ɗantakarar mataimakin gwamnan takardar shaida.


Sannan ranar 20 ga watan na Mayu ce za ta kasance ranar ƙarshe na miƙa sunan wanda zai yi wa jam’iyyar takarar gwamna a jihar ga hukumar zaɓen ƙasar nan

Leave a Reply