Advertisement

Tsaro

Home Labaru Tsaro Page 60
Tsaro

Samar Da Rugage Zai Haifar Da Matsala A Nijeriya –...

0
Fittacen marubuci Farfesa Wole Soyinka, ya ce samar da rugagen makiyaya da gwamnatin tarayya ke shirin aiwatarwa a wasu jihohi ba shi ne hanya mafi dacewa...
Sanata Bukola Saraki, Shugaban Majalisar Dattawa

Ba Na Tsoron EFCC – Saraki

0
Tsohon Shugaban Majalisar Dattawa Sanata Bukola Saraki, ya ce bai aikata wani laifin da a yanzu Hukumar EFCC ke kokarin tuhumar sa da shi ba.Saraki ya kara...

Tsaro: An Kama Masu Garkuwa Da Mutane 10 A Jihar Kebbi...

0
Rundunar ‘yan sanda ta jihar Kebbi, ta ce ta yi nasarar kama bata-gari 32, da masu garkuwa da mutane 10, da kuma wasu da ke hada...

Makamai: Gwamnoni Sun Yi Wa Amosun Raddi Game Da Tara Makamai

0
Gwamnonin Nijeriya sun maida wa tsohon gwamnan jihar Ogun Ibikunle Amosun aniyar sa, bayan ya yi furucin cewa gwamnoni na gina manyan rumbunan ajiyar makamai a Gidan...

Dambarwar NBC: Za A Gurfanar Da Lai Muhamed A Gaban Kotu

0
Hukumar yaki da rashawa da nau’ukan zamba ICPC, ta ce za ta gurfanar da tsohon ministan yada larabai Lai Mohammed a gaban kotu, domin yin bayani...

Martani: Gwamnatin Nijeriya Ta Karyata Zargin Kuntata Wa Kiristoci

0
Gwamnatin tarayya ta karyata zargin da Kungiyar Dattawan Kiristocin Arewa ta yi wa gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari cewa za ta kuntata wa Kiristocin kasar...

‘Yancin Dan-Adam: Amnesty Ta Zargi Jami’an Tsaro Da Gallaza Wa Jama’a...

0
Kungiyar kare hakkin Bil Adama ta Amnesty International a Nijeriya, ta yi zargin cewa har yanzu jami’an tsaron Nijeriya su na gallaza wa jama’a tare da...

Tabarbarewar Tsaro: Boko Haram Ta Hallaka Mutane 20 A Iyakar Nijeriya...

0
Rahotanni na cewa, mayakan Boko Haram sun kai farmaki a kauyen Ngamngam da ke kan iyakar Nijeriya da Nijar daga jihar Borno, inda su ka hallaka...

Inganta Tsaro: Majalisar Dattawa Za Ta Kebe Wa ‘Yan Sanda Kasafin...

0
Majalisar dattawa ta bayyana shirin ware wa ‘yan sanda kasafin kudi na musamman don ganin sun gudanar da ayyukan su yadda ya kamata.Shugaban majalisar dattawa Sanata...

Ta’addanci: ‘Yan Bindiga Sun Kashe Mutane Da Dama A Kauyen Rafin...

0
Rahotanni na cewa, wasu ‘yan bindiga sun kai hari garin Rafin Kada da ke hanyar Takum zuwa Wukari a jihar Taraba, inda su ka kashe mutane...

Wata Sabuwa: ‘Yan Boko Haram Sun Fara Hada Kai Da ‘Yan...

0
Shugaban rundunar atisayen Operation Hadarin Daji Manjo Janar Jide Ogunlade, ya ja hankalin gwamnati cewa ‘yan kungiyar Boko Haram sun fara hada kai da ‘yan bindigar da...

Takaddama: Fadar Shugaban Kasa Ta Kare Amosun Game Da Zargin Safarar...

0
Fadar Shugaban kasa ta yi watsi da zargin da ake yi wa tsohon gwamna Ibikunle Amosun na shigo da tarin bindigogi da alburusai Nijeriya ba bisa...

Ta’addanci: ‘Yan Bindiga Sun Sace Matar Shugaban Karamar Hukuma A Kebbi

0
Wasu da ake kyautata zaton ‘yan binduga ne, sun harbe matar shugaban karamar hukumar Bunza, da wani jami’in dan sanda da kuma dan kungiyar...

Rashin Tsaro: ‘Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 18 A Jihar Sokoto

0
Rahotanni daga jihar Sokoto na cewa, a kalla mutane 18 sun rasa rayukan su, bayan wasu ‘yan bindiga sun afka wa wani kauye da...

Martani: Ban Ce Sojojin Nijeriya Sangartattu Ba Ne – Buratai

0
Shugaban rundunar dakarun sojin kasa na Nijeriya Janar Tukur Buratai, ya musanta rahotannin da ke cewa ya ce a yanzu Boko Haram na kara...

Ziyarar Amurka: Garkuwa Da Mutane A Nijeriya Siyasa Ce Kawai –...

0
Mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo, ya yi kira ga ‘yan Nijeriya da ke zama a kasashen waje, su yi watsi da ce-ce-k-cen da...

Dubu Ta Cika: Sojoji Sun Kama Shugaban Masu Garkuwa Da Mutane...

0
Dakarun rundunar soji ta 17 a karkashin atisayen ‘Harbin Kunama III’, ta samu nasarar kama wani shugaban ‘yan ta’adda mai suna Mallam Bawa Gwamna...

Ta’addanci: An Kashe Mutum 3, Anyi Garkuwa Da 20 A Jihar...

0
Rahotanni na cewa an kashe mutane uku, yayin da aka yi garkuwa da kimanin mutane 20, biyo bayan sabon harin da aka kai karamar...

Yaki Da Boko Haram: Za Mu Fatattaki Sojojin Da Ba Su...

0
Shugaban hafsan sojin Nijeriya Laftanal Janar Tukur Buratai, ya yi gargadin cewa rundunar soji a karkashin ikon sa za ta tsamo sojojin da ba...

Amurka: Trump Ya Fasa Kai Hari Iran

0
Rahotanni daga Amirka sun nunar da cewa Shugaba Donald Trump ya bayar da umurnin kai hari kan kasar Iran, sai dai ya janye kudirin nasa sa'o'i...
Call To Listen