Kisan Soji 17: Rundunar Sojin Najeriya Na Zargin Sarakunan Delta Da...
Babban hafsan tsaro na Najeriya, janar Christopher Musa, ya ce sarakunan gargajiyar yankin Okuama da makwabta da ke jihar Delta, na da hannu a...
FRSC Ta Karyata Fara Amfani Da Dokokin Shari’a Wajen Hukunta Masu...
Hukumar Kiyaye Hadurra ta Nijeriya FRSC, ta nesanta kan tadaga rahotannin da ke cewa ta na shirin fara amfani dadokokin shari'ar musulunci wajen hukunta...
Rundunar Sojin Najeriya Ta Kaddamar Da Bincike
Rundunar sojojin Najeriya ta ce ta kaddamar da bincike kan kisan da aka yi wa fitaccen malamin addinin Musuluncin nan na jihar Yobe, Sheikh...
Fyade: Za’a Hukunta ‘Yan Sandan Da Ake Zargin A Abuja
Rundunar 'yan sanda a Abuja ta yi alkawarin hukunta duk wani jami'inta da ta samu da laifin yi wa 'yan matan da suka...
Miyagun Ayyuka: An Ƙwaci Buhunan Shinkafa 29 A Hannun Kwastam A...
Wasu da ake zargin fusatattun masu faskwaurin shinkafa ne sun kai hari kan jami’an Hukumar Kwastam da ke aiki a shiyyar Yauri ta Jihar...
Zargin Ta’addanci: Shugaban Karamar Hukumar Yagba da ‘Yan Banga na Neman...
Ardon masarautar Yagba ta yamma dake Jihar Kogi Ardo Babuga Mairali, ya koka game da yadda shugaban karamar hukumar Yagba ta yamma, Hon. Tosin...
Ta’addanci: An Sace Shugaban Jam’iyyar AA A Birnin Abuja
Wasu
gungun mutane da ba a san ko suwanene ba, sun yi garkuwa da shugaban jam’iyyar
AA a harabar bankin Zenith da ke Dutse a birnin...
DCP Abba Kyari Ya Cafke Wasu Manyan Masu Satar Mutane A...
Wasu masu garkuwa da mutane su bakwai da aka kama kwanan nan, sun bayyana yadda su ka kashe wani Ba’Amurke a cikin jihar Imo...
Zamba Ta Intanet: Kotu Ta Tura Mutum Biyar Gidan Yari A...
Wata kotu a Jihar Edo ta yanke wa wasu mutum biyar hukuncin zaman gidan yari na shekara biyar a gidan yarin Benin.Tun daga farko...
Takaddama:’Yan Sanda Sun Rufe Ofishin O’pay A Jihar Kano
Rundunar ‘yan sandan Najeriya reshen jihar Kano ta rufe ofishin da 'Yan adaidaita-Sahu ke biyan kudi ta kafar yanar gizo ko kuma Intanet mai...
Neman Fansa: APC Ta Bukaci Gwamnati Ta Kwace Kamfanonin MTN Da...
Jam’iyyar
APC ta bukaci gwamnatin tarayya ta tabbatar ‘yan Nijeriya sun mallaki kamfanoni
da masana’antu mallakar kasar Afrika ta Kudu da ke Nijeriya.Manyan
kamfanonin Afrika ta...
Ashura: Mabiya Shi’A Za Su Gudanar Da Muzahara A Garin Kaduna
Mabiya akidar shi’a sun sanar da shirin gudanar da muzahara a ranar 19 ga watan Agusta na shekara ta 2021 a garin Kaduna.Daya daga...
Kalubale: Sanata Ndume Ya Ce Buhari Ya Na Zagaye Da Manyan...
Dan majalisar dattawa Sanata Ali Ndume, ya ce da yawa daga cikin wadanda ke karkasin shugaba Muhammadu Buhari barayi ne.Sanata Ali Ndume ya sanar...
Ikirari: Kungiyar ISWAP Ta Dauki Alhakin Kashe Sojojin Nijeriya Biyu
Kungiyar
IS reshen yammacin Afirka ISWAP, ta fitar da wani bidiyo da ya nuna yadda
mayakan ta su ka kashe wasu mutane biyu da ta ce...
Matsalar Tsaro: Shugaba Buhari Ya Bukaci Al’umma Su Kara Hakuri
Shugaba Muhammadu Buhari ya roƙi Al'ummar ƙasar nan su ƙara haƙuri game da matsalolin tsaro da ake fuskanta, inda ya ce yana bakin ƙoƙarinsa...
Ta’Addanci: Dagacin Abuja Ya Mutu A Hannun ’Yan Bindiga
’Yan bindigar da suka sace dagacin kauyen Kikumi a yankin babban birnin tarayya Abuja, Surajo Ibrahim, sun ce ya mutu bayan wasu ‘yan kwanaki...
Garkuwa Da Mutane: An Sace Dan Majalisar Dokokin Jihar Kaduna
Wasu ‘yan bindiga sun yi garkuwa da dan masalisar dokokin jihar Kaduna Suleiman a babban hanyar Kaduna zuwa Zaria. Kranta wannan: Kisan Rabaren: IGP Ya...
Biafra: IPOB Na Hana Harkokin Ranakun Litinin a Jihohin Igbo Da Ke...
Mazauna ‘Yankin Kudu maso Gabashin Nijeriya, sun cigaba dazama a gidajen su ranar litinin da ta gabata, kamar yadda masufafutukar kafa kasar Biafra suka...
Kare Kai: Basarake A Sakwkwato Ya Rantse Da Alkur’Ani Ba Ya...
Wani basarake a jihar Sakwkwato ya mike a masallacin Juma’a sannan ya rantse da Alkur’ani mai girma cewa ba ya taimaka wa ayyukan ’yan...
Gidajen Mari: Jami’an ‘Yan Sanda Sun Sake Ceto Mutane 108 A...
Jami’an
‘Yan sandan Nijeriya sun ceto mutane 108 da ke tsare a wata cibiyar kula da
kangararru a jihar Kwara.Kakakin
‘yan sanda na jihar Okansanmi Ajayi, ya...

































































