Advertisement

Tsaro

Home Labaru Tsaro Page 61
Tsaro

Rikicin Zamfara: Babu Wanda Ya Fi Karfin Doka – Matawalle

0
Gwamnan jihar Zamfara Dakta Bello Matawalle, ya ce duk wani mai rike da mukamin saurata a fadin jihar Zamfara, idan bai kawo karshen kashe-kashe...

Matsalar Tsaro: ‘Yan Bindiga Sun Kashe ‘Yan Achaba Biyu A Kaduna

0
Wasu da ake zargin ‘yan fashi da makami ne, sun kashe wasu ‘yan achaba biyu a wani gidan mai da ke Kaduna.Maharan, sun yi...
Bello Matawalle

Harin ‘Yan Bindiga: Gwamnan Zamfara Zai Gana Da Kwararru A Fannin...

0
Yayin da ‘yan bindiga ke ci-gaba kai hare-hare a kauyukan jihar Zamfara, Gwamna Bello Matawalle zai gana da kwararru a fannin tsaro a kasar...

Ta’addanci: Matasa Sun Afka Wa Ofishin ‘Yan Sanda A Jihar Taraba

0
Wasu matasa a garin Wukari na jihar Taraba, sun afka ma ofishin ‘yan sanda, sannan suka kubutar da wasu mutane uku da ‘yan sanda...

Samar Da Tsaro: Shugaba Buhari Ya Hada Kai Da Gwamnonin Arewa...

0
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya hada gwiwa da gwamnonin jihohin arewa maso yammacin Nijeriya domin magance masalar hare-haren ‘yan bindiga.Mai magana da yawun shugaban...

Harin Borno: ISWA Ta Dauki Nauyin Kisan Kwamandan Sojojin Nijeriya

0
Kungiyar ‘yan ta’adda ta ISWA sun bayyana cewa, su ne su ka kai wa bataliya ta 158 da ke Jihar Borno hari, wanda ya...

Ta’addanci: Mutane 8 Sun Mutu A Hare-Hare A Somaliya

0
Wasu tagwayen hare-haren kunar bakin wake sun kashe mutane da dama a kasar Somaliya. Mayakan al-Shabaab sun dauki alhakin harin kunar bakin wake da ya...

Hukunci: Sojojin Najeriya 14 Za Su Amsa Tuhuma Kan Garkuwa Da...

0
Rundunar Sojin Najeriya ta ce ta gurfanar da jami’an ta guda 14 da ake tuhuma da hannu wajen garkuwa da mutane domin karbar kudin...

Zamfara: An Sake Kashe Mutane Da Dama A Hari

0
Rundunar 'yan sandan jihar Zamfara ta tabbatar da cewa an kashe mutum 34 a wani hari da 'yan fashi suka kai kan kauyen Tungar...

Zargin Fashi: ‘Yan Sanda Sun Kama Wasu Yan Najeriya A Benin

0
Yan Sanda a Jamhuriyar Benin sun yi nasar capke wasu ‘yan Najeriya biyu dake kokarin kai hari da niyar fasa wani banki dake garin Bohicon dake...

Harin Rabah: Wasu Mazauna Sakkwato Sun Koka

0
Harin da aka kai ranar Asabar data gabata wanda yayi sanadiyyar mutuwar mutum 25 a wasu kauyuka na karamar hukumar Rabah dake jihar Sokoto ya bar...

Kewarin Gwiwa: Gwamnatin Kano Zata Ginawa Sojoji Filin Atisaye

0
A ranar Juma’a ne gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje, ya ce gwamnatin jihar zata kashe Naira miliyan 318 wajen gina filin atisaye na sojoji a...

Rikici: Iran Ta Musanta Kai Hari Kan Jiragen Daukar Mai A...

0
Kasar Iran tayi watsi da zargin Amurka cewar ita ta kai hari kan wasu jiragen tankunan daukar mai a mashigin tekun Oman, wanda yanzu...

Inganta Gidajen Yari: Jamus Za Ta Taimakawa Najeriya

0
Kasar Jamus za ta tallafawa Najeriya wajen gano matsalolin da ke fuskantar gidajen yari, tare da taimakwa wajen canza yadda ake gudanar da su...

Hana Damfara: Rundunar Sojin Sama Ta Najeriya Ta Ce Kyauta Ta...

0
Rundunar sojin sama ta Najeriya ta ce daukar sabbin jami’an soji da take yi kyauta ne, kuma a bayyane ake yi ba tare da...

Tsaro: Kungiyar ‘Yan Wasan Kwaikwayo Za Ta Hada Kai Da Sojojin...

0
Kungiyar ‘yan wasan kwaikwayo ta Nijeriya ta ziyarci babban hafsan sojojin kasa na Nijeriya, Laftanar Janar Tukur Buratai domin gani an samar da mafita...

Tsaro: Hukumar DSS Ta Sha Alwashin Hukunta Masu Yada Kalaman Batanci...

0
Hukumar tsaro ta farin kaya DSS, ta ce ta kama wasu ‘yan Nijeriya da ke amfani da shafin sada zumunta su na yada kalaman da ka...

Fasakwauri: Mai Yiwuwa Nijeriya Ta Dage Haramcin Shigo Da Motoci

0
Shugaban hukumar yaki da fasa-kwauri ta Nijeriya Kanar Hameed Ali mai ritaya, ya ce mai yiwuwa Nijeriya ta dage haramcin shigo da motoci ta iyakokin ta...

Hangen Nesa: Talauci Ke Kawo Tashin Hankali A Nijeriya – Buhari

0
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya ce akwai alaka tsakanin talauci da tashe-tashen hankulan da ake fama da su a Nijeriya, domin idan bambanci tsakanin masu kudi...

Jirgin Rundunar Sojin Sama Ya Samu Hatsari a Jihar Katsina

0
Jirgin rundunar sojin saman Najeriya ya samu hatsari yayin sauka a jihar katsina bayan ya dawo daga aikin da su keyi na yakar 'yan...
Call To Listen