Advertisement

Tsaro

Home Labaru Tsaro Page 73
Tsaro

Kabilanci: Mutane 22 Sun Mutu A Sabon Rikicin Tiv Da Jukun

0
Akalla mutane 22 aka kashe a wani sabon arangama tsakanin 'yan kabilar Jukun da Tiv a karamar hukumar Wukari da ke kudancin jihar Taraba.Tun a makwanni...

Tsaro: Dakarun Hadin Gwiwa Sun Kashe ‘Yan Boko Haram 39

0
Dakarun hadin gwiwa na kasashen tafkin Chadi, sun hallaka mayakan Boko Haram 39 a wani gumurzu da suka yi a kan iyakar Najeriya da Chadi.Wata sanarwa...

Zargin Kisan Fararen Hula: Kwamitin Rundunar Sojin Sama Ta Najeriya Ya...

0
Kwamitin bincike na rundunar sojin sama ta Najeriya kan zargin kisan fararen hula a jihohin Katsina da Zamfara ya isa jihohin domin bincike kan hakikanin abin...

Kenya: An Sace Makaman ‘Yan Sanda Da Ke Kallon Wasan Kwallo

0
Wasu  barayi sun fasa ofishin ‘yan sandan Kenya, inda suka sace makamai a daidai lokacin da jami’an ‘yan sandan ke kallon wasan Barcelona da Manchester United...

Katsina: ‘Yan Sanda Sun Kama Masu Garkuwa Da Mutane 40

0
Rundunar ‘yan sanda ta jihar Katsina ta  kama ‘yan ta’adda 40 wadanda suka hada da masu garkuwa da mutane da ‘yan bindiga da ‘yan fashi da...

Yaki Da Fasa Kwabri: Hukumar Kwastam Ta Kama Mota Makare...

0
Hukumar yaki da masu fasa kwabri a jihar Legas, ta kama wata babbar motar dakon kaya makare da sinadarin kodin da kudin ta ya kai naira...

Tsaro: ‘Yan Sanda Sun Kama Wadanda Su Ka Yi Garkuwa Da...

0
Rundunar ‘yan Sandan Nijeriya, ta bada sanarwar kama wasu mutane su uku da ta ke zargi da hannu wajen yin garkuwa da dan jaridar...

Yaki Da Ta’addanci: Sojojin Najeriya Da Na Kamaru Sun Kashe ‘Yan...

0
Mahukunta hukumar Sojin Nijeriya, sun ce a ci-gaba da hare-haren hana Boko Haram samun damar yin barci, sun bindige ‘yan ta’adda 27 a wani...

Kariya: FRSC Ta Bukaci A Ba Jami’an Ta Damar Rike Makamai

0
Shugaban majalisar amintattu na hukumar kiyaye hadurra ta kasa Mallam Buhari Bello, ya yi kira ga gwamnatin tarayya ta sama wa ma’aikatan ta makaman...

Rikicin Zamfara: Sojoji Sun Yi Wa ‘Yan Ta’adda Rubdugu A Kauyen...

0
Rahotanni na cewa, Sojoji sun yi wa mahara kisan rubdugu a kauyen Tsanau da ke cikin Karamar Hukumar Zurmi ta Jihar Zamfara.Mazauna yankin sun ce, sojojin sun...

Arewa Maso Gabas: Rundunar Sojin Najeriya Ta Kashe ‘Yan Boko Haram

0
Rudunar sojin Operation Lafiya Dole tare da hadin kan dakarun sojin kasar Chadi sun sami nasarar akan ‘yan kungiyar  Boko Haram a wata arangama da suka yi...

Bincike: ‘Yan Majalisa Sun Kashe Naira Biliyan 140 A Shekara Ta...

0
Shugaban majalisar dattawa, Bukola Saraki, ya bada umarnin a bayyanawa Duniya abinda majalisar tarayya ta kashe a kasafin kudin shekara ta 2018.Kundin kasafin kudin majalisar da...

‘Yan Fashi Da Makami : Rundunar ‘Yan Sanda Ta Kashe Mutane...

0
Rundunar  ‘yan sandan Najeriya ta ce sami nasarar hallaka 'yan fashi da makami 9 a dajin Akilbi kusa da  hanyar Abuja zuwa Kaduna.Mai magana da yawun...

Yaki Da Rashawa: EFCC Ta Kwace Wasu Gidaje Mallakin Diezani Madueke

0
Hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa a Najeriya wato EFCC, ta yi nasarar karbe wasu kadarorin tsohuwar ministar man fetur Diezani...

Hukumar FRSC Ta Gargadi Jami’an Ta Su Daina Bin Masu Laifi...

0
Hukumar kiyaye hadurra ta kasa ta gargadi jami’an ta su daina bin masu laifi a guje ko da kuwa sun aikata laifi.Jami’i mai kula...

DCP Abba Kyari Ya Cafke Wasu Manyan Masu Satar Mutane A...

0
Wasu masu garkuwa da mutane su bakwai da aka kama kwanan nan, sun bayyana yadda su ka kashe wani Ba’Amurke a cikin jihar Imo...

Ana Fargabar Rasa Rayuka A Sabon Rikicin Tibi Da Jukun A...

0
Mutane da dama ake fargabar sun rasa rayukan su, a wani sabon rikici da ya barke tsakanin kabilun Tibi da Jukun a yankin Wukari...

Hukumar FRSC Ta Gargadi Jami’an Ta Su Daina Bin Masu Laifi...

0
Hukumar kiyaye hadurra ta kasa ta gargadi jami’an ta su daina bin masu laifi a guje ko da kuwa sun aikata laifi.Jami’i mai kula da sashen wayar...

DCP Abba Kyari Ya Cafke Wasu Manyan Masu Satar Mutane A...

0
Wasu masu garkuwa da mutane su bakwai da aka kama kwanan nan, sun bayyana yadda su ka kashe wani Ba’Amurke a cikin jihar Imo a shekara...

Taron Chadi: Shugabannin Kasashen Afrika Sun Koka Kan Rikicin Kasar...

0
Shugabannin kasashen kungiyar yankin Sahara sun gudanar da wani taron gaggawa a Chadi wanda ya mayar da hankali akan rikicin kasar Sudan .Shugaban Chadi Idris Deby Itno,...
Call To Listen