20.6 C
Kaduna
Monday, January 19, 2026
Advertisement

Tsaro

Home Labaru Tsaro
Tsaro

Ta’addanci: Tubabbun ‘Yan Bindiga A Jihar Katsina Sun Fasa Kwai

0
Tubabbun ‘yan bindiga a jihar Katsina, sun sanar da gwamnan jihar Aminu Bello Masari cewa, wasu daga cikin jami’an ‘yan sanda da soji ne ke rura...

Jagoranci Na Gari: Shugaban Kasar Chadi Ya Shiga Dajin Sambisa

0
Sojojin kasar Chadi sun kama wasu makamai masu dumbin yawa a wata maboya da ake kyautata zaton rumbun ajiyar makaman mayakan kungiyar kungiyar Boko Haram ne...

Kuskure: Jirgin Yakin Nijeriya Ya Yi Wa Kananan Yara Aman Wuta...

0
Akalla mutane 17 ne suka rasa rayukan su dai-dai lokacin da  jirgin yakin Nijeriya ya yi masu jefa wuta bisa kuskure a yakin Sakotoku da ke...

Yadda Aka Kwato Mataimakin Gwamna A Hannun ‘Yan Bindiga

0
Hukumar tsaro ta farar hula a jihar Nasarawa, ta yi nasarar kwato wasu mutane bakwai da barayi su ka yi garkuwa da su a makon da...

SABON HARI: ‘Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 7 A Jihar Katsina

0
Rahotanni daga jihar Katsina na cewa, akalla mutane bakwai sun rasa rayukan su, bayan wani mumunan hari da ‘yan bindiga su ka kai a...

Ana Fargabar Rasa Rayuka A Sabon Rikicin Tibi Da Jukun A...

0
Mutane da dama ake fargabar sun rasa rayukan su, a wani sabon rikici da ya barke tsakanin kabilun Tibi da Jukun a yankin Wukari...

Zamfara: An Kashe Mutane 18 A Wani Sabon Hari Da ‘Yan...

0
Rahotanni sun nuna cewa an kashe kimanin mutane 18 a wani hari da 'yan bindiga suka kai wasu kauyuka dake karamar hukumar Tsafe a jihar Zamfara.Sarkin...
Bukatar Sulhu: Shekau Ya Maida Wa Gwamna Zulum Martani

Bukatar Sulhu: Shekau Ya Maida Wa Gwamna Zulum Martani

0
Rahotanni na cewa, shugaban kungiyar Boko Haram Abubakar Shekau ya yi watsi da kiran gwamna Babagana Zulum na jihar Borno na bukatar rungumar sulhu don a...

Rufe Iyakokin Kasa: An Kama Wasu Masu Laifi Da Ake Nema...

0
Hukumar kula da shige da fice ta Najeriya ta ce an kama wasu masu laifi da ake nema ruwa a jallo bayan rufe wasu daga cikin...

Harin Gudumbali: Boko Haram Ta Kashe Sojojin Nijeriya Da Dama

0
Majiyoyin tsaro a Nijeriya, sun ce sojoji da dama sun rasa rayukan su, sakamakon harin kwanton-bauna da mayakan Boko Haram su ka kai kusa da garin...

Rashin Sadaki: Budurwa Ta Cinna Wa Kan Ta Wuta A Jihar...

0
Wata budurwa ‘yar shekaru 17 ta dauki wani mummunan mataki a kan ta, ta hanyar banka wa kan ta wuta bayan ta bulbula wa jikin ta...

Ta’addanci: An Kashe Sojoji 8 A Monguno Dake Jihar Borno

0
Rahotanni na cewa dakarun sojin Najeriya takwas ne aka kashe wasu da dama suka bazama cikin daji sakamakon wani harin  kwantan-bauna da wasu da ake kyautata zaton...

Jirgin Rundunar Sojin Sama Ya Samu Hatsari a Jihar Katsina

0
Jirgin rundunar sojin saman Najeriya ya samu hatsari yayin sauka a jihar katsina bayan ya dawo daga aikin da su keyi na yakar 'yan...
Sojan Najeriya

Madalla: Sojojin Najeriya Sun Bankado Wani Mugun Shiri Da Boko Haram...

0
Dakarun rundunar Sojan Najeriya sun bankado tare da lalata wani shiri da kungiyar Boko Haram ta yi a jihar Borno, inda ta tura mayakanta domin su...
Acaba: Gwamnatin Legas Ta Haramta Baburan Okada Da Keke Napep

Acaba: Gwamnatin Legas Ta Haramta Baburan Okada Da Keke Napep

0
Gwamnatin jihar Legas, ta haramta baburan haya da aka fi sani da Okada da kuma Keke Napep a wasu kananan hukumomi da gadoji da kuma manyan...

Hukumar Civil Defence Za Ta Samara Da Tsaro A Gonakin Nijeriya

0
Hukumar tsaro ta Civil Defence za ta rarraba karin jami’an ta dubu 15 zuwa gonaki domin samar da tsaro ga monama a wannan shakarar ta 2019.Babban...

Rikicin Zaria: ‘Yan Shi’a Sun Gabatar Da Shaidar Cewa El-Zakzaky Ya...

0
Mabiya akidar shi’a sun gabatar wa kungiyar kare hakkin dan Adam ta duniya wasu shaidu da ke nuna cewa idon shugaban su Ibrahim El-Zakzaky na hagu...
Wata Sabuwa: Yadda Rabi Ta Kashe Mijin Ta Shamsudden Da Wuka A Katsina

Wata Sabuwa: Yadda Rabi Ta Kashe Mijin Ta Shamsudden Da Wuka...

0
A ranar litinin da ta gabata ne, wata matar aure mai suna Rabi Shamsuddeen ta kashe mijin ta da wuka a karamar hukumar Malumfashi ta Jihar...
‘Yan Bindiga Sun Kashe Sojoji 9 A Zamfara

‘Yan Bindiga Sun Kashe Sojoji 9 A Zamfara

0
‘Yan bindiga sun kashe wasu sojoji 9 a kauyen sunke da ke karamar hukumar Anka a jihar Zamfarakamar yadda Daily Trust ta ruwaito.Rahoton ya nuna cewa,...

‘Yan Sanda Sun Kama Matashin Mawaki Tekno A Legos

0
Jami’an ‘yan sanda sun kama matashin mawaki Tekno, sakamakon yin rawa da wasu mata kusan tsirara a cikin wata babbar mota a birnin Legas.Motar dai ta na...
Call To Listen