Gwamnatin Najeriya Ta Ce Ba Za Ta Iya Ci Gaba Da...
Ministan lantarki Adebayo Adelabu ya ce Nijeriya ba za ta iya ci gaba da biyan kuɗin tallafin wutar lantarki ba.Adelabu ya ce dole ne...
Matsalar Tsaro: Majalisar Dattawa Ta Ce Aikin Manyan Hafsoshin Tsaro Na...
Majalisar dattawa ta nuna gamsuwarta a kan yadda manyan shugabanin hukumomin tsaro ke tafiyar da ayyukan samar da tsaro a faɗin Nijeriya.Bayanin haka na...
Rashin Tsaro Da Yunwa: Mun San Mafita Aiwatarwa Ne Matsala —Sarkin...
Mai al’farma sarkin musulmi Muhammad Sa’ad Abubakar na III, ya ce jagororin Arewa sun san hanyoyin da za a magance matsalar tsaro da talauci...
Shugaba Tinubu Zai Gana Da Gwamnonin Kan Wani Muhimmin Abu, Bayanai...
Shugaban ƙasa Bola Ahmad Tinubu ya gayyaci gwamnonin Nijeriya 36 domin yin wani muhimmin taro a fadarsa da ke Abuja.Rahotanni sun ce taron zai...
Tonon Silili: CBN Ya Kasa Yin Bayanin Yadda Aka Yi Bindiga...
Wani Bincike da Ofishin Akanta Janar na Tarayya ya gudanar ya nuna cewa, Babban Bankin Nijeriya ya kasa yin bayanin yadda aka yi da...
Za Mu Daidaita Farashin Abinci Kafin Watan Ramadan – ‘Yan Kasuwar...
‘Yan kasuwa a Jihar Kano sun baiwa mazauna jihar tabbacin daidaita farashin kayan abinci da sauran kayan masarufi kafin zuwan watan azumin Ramadan.‘Yan kasuwar...
AFCON 2023: Tinubu Zai Karɓi Baƙuncin Tawagar Super Eagles A Fadarsa...
A yau ne Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ya shirya tarbar tawagar kwallon kafa ta Nijeriya, Super Eagles a Fadarsa da ke Abuja.A na...
Ba Za Mu Lamunci Yunƙurin Haifar Da Tarzoma A Adamawa Ba...
Gwamnan jihar Adamawa, Ahmadu Umaru Fintiri, ya yi zargin wasu miyagun mutane na daukar nauyin wasu matasa da nufin tayar da tarzoma da haifar...
An Kama ’Yar Shekara 20 Da Buhu 5 Na Tabar Wiwi
Rundunar ‘yan sandan jihar edo ta kama wata budurwa tare da saurayinta da buhuna biyar na tabar wiwi.Jami’an ‘yan sandan sun kama budurwar da...
‘Yan Sandan Nijeriya Sun Kashe Wasu Gawurtattun Masu Garkuwa Da Mutane...
Rundunar ‘yan sandan Nijeriya, ta ce jami'an ta sun yi nasarar kashe gawurtattun masu garkuwa da mutane da dama, wadanda su ka addabi wasu...
Hukumar Jin Daɗin Alhazai Ta Yi Wa Maniyyata 3,918 Rijista A...
Hukumar Jin Dadin Alhazai ta Jihar Sokoto, ta ce ta yi wa maniyyata aikin hajjin bana dubu 3 da 918 rajista domin tafiya aikin...
Tu’ammuli Da Kwayoyi: An Kama Dilan Kwaya Zai Kai Sansanin Boko...
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA ta kama dillalin miyagun kwayoyi a hanyarsa ta kai wa sansanin mayakan Boko Haram...
NYSC Ta Magantu Kan Tura Masu Yi Wa Kasa Hidima Yaki...
Hukumar kula da masu yi wa Kasa Hidima ta Nijeriya NYSC, ta ce babu wani shiri da ta ke yi na tura matasa masu...
shugabannin ’yan bindiga sun roki a tausaya musu
Wasu kasurguman ‘yan bindiga a yankin Arewa maso Yammacin Nijeriya musamman jihohin Katsina da Zamfara, sun yi kira ga gwamnati ta yi musu afuwa.Wata...
Jam’iyyar PDP Ta Shawarci Shugaba Tinubu Kan Yunkurin Yakar Jamhuriyar Nijar
Jam’iyyar PDP ta gargadi Shugaba Tinubu a kan shiga yaki da jamhuriyar Nijar, sakamakon juyin mulkin da aka yi har aka hambarar da Shugaba...
Remi Tinubu Ta Sanya Wa Babban Dakin Taron Cibiyar Mata Ta...
Uwargidan shugaban kasa Oluremi Tinubu, ta sauya sunan babban dakin taro na ‘Maryam Babangida zuwa sunan Maryam Abacha.Zauren, wanda a da ake kira da...
Majalisar Dattawa Ba Ta Amince Da Aika Sojoji Zuwa Kasar Nijar...
Majalisar dattawa ta ce ba za ta amince wa Shugaba Tinubu ya tura sojojin Nijeriya zuwa kasar Nijer ba, bisa wasu muhimman dalilai da...
Zulum Ya Raba Buhunnan Shinkafa Don Rage Matsin Rayuwa
Gwamnan Jihar Borno Babagana Umara Zulum, ya sa ido a kan shirin rage raɗaɗi da ya ƙunshi tallafin abinci ga iyalai dubu 2 a...
Muhawara Kan Keyamo Ta Janyo Dakatar Da Zaman Majalisar Dattijan Najeriya
Majalisar Dattawa ta dakatar da ci-gaba da aikin tantance ministocin da ake sa ran ta kammala a ranar Ltinin din nan, bayan muhawara ta...
Shugabanni Sun Bukaci Kwankwaso Ya Fice Daga NNPP Kan Zargin Yi...
Wata kungiyar Shugabannin Jam’iyyar NNPP, ta zargi Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso da yi wa Jam’iyya zagon-kasa.Shugaban kungiyar Kwamred Sunday Oginni ya bayyana haka, inda...

































































