Hezbollah Ta Ce Ta Harba Makaman Roka Zuwa Arewacin Isra’ila
Ƙungiyar Hezbollah ta Lebanon, ta ce ta harba makaman roka cikin arewacin Isra'ila, a matsayin martani kan harin Isra'ilar na ranar Asabar.Ƙungiyar da ke...
Neman Tsagaita Wuta: Gagarumar Zanga-Zanga Ta Barke A Isra’ila
Wata gagarumar zanga-zanga ta ɓarke a biranen Isra'ila, don neman gwamnatin ta dawo da 'yan ƙasar da Hamas ke garkuwa da su a Gaza.Masu...
Jam’iyyar PDP ta mutu A fagen siyasar najeriya-kwankwaso
Jagoran jam'iyyar NNPP na kasa, Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso ya ce jam'iyyar PDP mai hamayya ta mutu a fagen siyasar ƙasaYayin da yake jawabi...
Ta’addanci: ministan tsaro da hafsoshin tsaro sun tare A sokoto
Ƙaramin ministan tsaro Matawalle tare da Babban Hafsan soji suna jihar Sokoto domin ba da gudummawa wajen murƙushe ƴan fashin daji da ke...
Haraji: Atiku Abubakar Ya Caccaki Matakin Gwamnatin Tarayya
Tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar ya koka kanshirin da gwamnatin tarayya ta yi na kara kudin harajin harajinVAT.Atiku ya bayyana hakane cikin wani...
Tsaro: Dakarun Sojojin 196 Sun Ajiye Aiki
Aƙalla sojojin Najeriya 195 sun mika takardun ajiye aiki dominƙashin kansu ga Rundunar Sojin Najeriya.Rundunar Sojin Ƙasa ta...
Super Eagles Ta Samu Sabon Mai Horarwa: Bruno Labbadia
A safiyar Talatar nan ce Hukumar Ƙwallon Kafa ta Najeriya, NFF ta sanar da naɗa Bruno Labbadia a matsayin sabon kocin babban kungiyar kwalon...
Kasuwanci: NNPCL Ya Fara Sayar Da Mai Ga Japan Da Kuma...
Kamfanin Man Fetur na Najeriya (NNPCL) ya fara jigilar iskar Gas zuwa Japan da China ta jirgin ruwa.A cikin wata sanarwa a ranar Litinin,...
Kotun Ta Tura Hadimin Tsohon Gwamna Tambuwal Kurkuku
Kotu ta tura hadimin Tsohon Gwamnan Jihar Sakkwato, Aminu Tambuwal, Shafi’u Umar Tureta zuwa gidan gyaran hali bisa zargin ɓatanci ga gwamna mai ci,...
Siyasa: PDP Ta Soki Kama Danta A Jihar Sokoto
Jam’iyyar PDP reshen jihar Sokoto ta yi Allah-wadai da kamun da aka yi wa Shafi’u Umar Tureta, mataimaki na musamman kan harkokin yaɗa labarai...
Karamar Hukumar Sabon Birni Ta Zama Tarkon Mutuwa
Rahotanni daga jihar Sokoto a arewa maso yammacin Najeriya, na cewa ‘yan bindiga a yankin Sabon Birni na ci gaba da satar jama’a masu...
Yan Sandan Duniya Sun Hadu Domin Dakile Ayyukan Kungiyar Matsafa Ta...
Ƴansanda a faɗin duniya sun haɗa hannu inda suka gudanar da wani samame domin daƙile ayyukan ɗaya daga cikin ƙungiyoyin masu aikata laifuka mafiya...
Gwamnan Jihar Kebbi Ya Raba Naira Billiyan 6 Da Mutum Dubu...
Gwamnatin Jihar Kebbi ta raba Naira Biliyan 6.5 ga mutane 65,000 a fadin kananan hukumomi 21 na jihar a karkashin shirin ba da tallafi...
Sojojin Sama Sun Hallaka Yan Bindiga Da Dama A Kaduna Da...
Hare-haren da dakarun sojin saman Nijeriya, suka kaddamar sun kashe gomman ‘yan bindiga a jihohin Kaduna da Zamfara, tare da kuma lalata matatun danyen...
Ambaliya: Mutum 49 Sun Mutu A Arewa Maso Yamma- NEMA
Hukumar bayar da agajin gaggawa ta kasa (NEMA), ta ce akalla mutane 49 ne, suka rasu a Arewa Maso Gabas, a sanadin mamakon ruwan...
Kisan Jami’an Tsaro: An Kama Yan Shi’a A Abuja
Biyo bayan umarnin da Sufeta Janar na 'Yan Sandan Najeriya ya bayar na kamo yan Shi’a da ake zargi da kashe jami’an 'yan sanda...
Rashi: Kashim Shattima Ya Halarci Jana’idar Kwamishina A Borno
Mataimakin Shugaban Ƙasa, ya halarci jana’izar, Kwamishinan kuɗi da ci gaban tattalin arziƙi na Jihar Borno, Alhaji Ahmed Ali Ahmed, tare da Gwamna...
Bashi: Jahohi 21 Na Neman Karbo Kudi Fiye Da Tirilliyan Faya
Jihohi 21 a Najeriya na neman ciyo bashin Naira tiriliyan daya da biliyan 650, duk kuwa da ƙarin kashi 40% da aka samu kuɗaɗen...
Yaƙi Da Ambaliyar Ruwa: Nijar Ta Ware Dala Miliyan Uku
Gwamnatin soji ta Jamhuriyar Nijar ta ware kuɗi dalar Amurka miliyan uku domin yaƙi da ambaliyar ruwa da ta addabi ƙasar,wadda zuwa yanzu...
An Gano Gawarwakin Dukkanin Mutanen Da Suka Nitse A Italiya
Hukumomi a ƙasar Italiya sun ce sun gano gawa ta shida daga cikin tarkacen jirgin ruwan alfarma, wanda ya nitse a gaɓar tsibirin Sicily...


































































