Home Labarai Ta’addanci: ministan tsaro da hafsoshin tsaro sun tare A sokoto

Ta’addanci: ministan tsaro da hafsoshin tsaro sun tare A sokoto

23
0
Matawalle
Matawalle

Ƙaramin ministan tsaro Matawalle tare da Babban Hafsan soji suna jihar Sokoto domin ba da gudummawa wajen murƙushe ƴan fashin daji da ke addabar yankin arewa maso yammacin ƙasar.


Shugaban kasa Bola Tinubu ne ya bai wa ministan da manyan hafsoshin tsaron ƙasar umarnin mayar da ayyukansu zuwa
Sokoto bayan ƙaruwar ayyukan ƴan fashin daji a baya-bayan nan.


Ƙaramin ministan tsaron ya ce zuwan su Sokoto zai bunƙasa ayyukan dakarun tsaro masu yaƙi da ƴan bindiga da suka addabi al’ummar yankin Arewa maso Yamma amma yan kasa suna cewa zuwan shanshayi ne zaune a hotel a Sakwato

Leave a Reply