Motocin Sun Fara Isa Yankin Darfur Bayan Sahalewar Sojojin Sudan
Wasu motoci maƙare da kayan agaji sun sami nasarar ratsa iyakar Adre zuwa yankin Darfur na Sudan da yunwa ta yiwa lahani,matakin da...
Saka Hannu: Gundogan Ya Koma Manchester City
Ɗan ƙwallon Jamus, Ikay Gundogan ya sake komawa Manchester City, inda ya saka hannu a kwantiragin shekara guda.Ɗan wasan ya dawo ƙungiyar, da ke...
‘Yan Bindiga Sun Yi Garkuwa Da Mutum 10 A Zamfara
Wasu ‘yan bindiga sun kai farmaki kauyen Moriki da ke jihar Zamfara a daren Laraba, inda suka yi garkuwa da mutane sama da.Kakakin rundunar...
Sabani: Kamfanin China Ya Ƙwace Jirgin Najeriya Na 4 A Kanada
Kamfanin nan da ya ƙwace jiragen saman Fadar Shugaban Najeriya guda uku a ƙasar Faransa, ya sake ƙwace wani jirgin a Kanada.Kamfanin Zhongshang Fucheng...
Badakala: An Tsare Shugabannin Ƙananan Hukumomin Kano 3
An tsare shugabannin ƙananan hukumomi uku kan badaƙalar Naira miliyan 660 na kwangilar aikin samar da ruwa a Jihar Kano.Hukumar Yaki da Rashawa da...
Ceto Dalibai: Ƙungiyar Ɗaliban Najeriya Ta Ba Gwamnati Wa’adi
NANS ta ba gwamnati wa’adin mako biyu ta ceto wasu ɗaliban koyan aikin likita 20 da ƴan bindiga suka yi garkuwa da su a...
Matawalle Ya Umarci Jami’an Tsaro Su Zaƙulo Makisan Sarkin Gobir
Ƙaramin ministan tsaro, ya sha alwashin za a zaƙulo tare da hukunta duk masu hannu a kisan Sarkin Gobirda ke jihar Sokoto, Isa Bawa.A...
Yarjejeniyar Tsagaita Wuta A Gaza: Blinken Ya Sauka A Isra’ila
Sakataren harkokin wajen Amurka Antony ya sauka a Isra’ila a wannan Lahadi a ƙoƙarin da ya ke na ci gaba da matsin lamba a...
Ɗanyen Man Nijar: An Fara Aiki Daga Gaɓar Ruwan Benin
Rahotanni na nuni da cewa an dawo da aikin ɗaukar ɗanyen man Jamhuriyar Nijar ta bututun da aka shimfiɗa zuwa Jamhuriyar Benin,lamarin da ke...
Kakar Bana: An Ci Chelsea Duk Da Ƴan Wasa 11 Da...
Manchester City ta je ta doke Chelsea 2-0 a wasan makon farko a Premier League da suka kara ranar Lahadi a Stamford Bridge.Shi ne...
Fara La Liga : Real Madrid Ta Raba Maki Da Mallorca
Real Madrid ta fara kare kofin La Liga da tashi 1-1 a gidan Real Mallorca ranar Lahadi a wasan makon farko a babbar gasar...
Artabu: Sojoji Sun Kashe Wasu ‘Yan Bindiga A Zamfara
Sojojin sun harbe wasu ‘yan bindiga biyu a wani kazamin artabu da suka yi a Unguwar Sarkin Musulmi da ke karamar hukumar Kaura Namoda...
Manoma A Jihar Neja Sun Ce Ƴan Bindiga Ke Noma Gonakin...
Rahotanni daga jihar Neja na cewa a yanzu haka ƴan bindiga da dama na zaune a cikin gidajen al’ummar garin Allawa ,kuma su na...
Takara: Ganduje Ya Karyata Hotuna Da Labaran Da Ake Yadawa
Shugaban Jam’iyyar APC na ƙasa , Dr. Abdullahi Umar Ganduje, ya musanta sha’awar tsayawa takarar shugabancin Najeriya a 2027.Wannan ya biyo bayan bayyanar wasu...
Zanga-Zanga: Amnesty Ta Ce An Tsare Fiye Da Mutum 1000 A...
Amnesty, ta bayyana cewa sama da masu zanga-zangar tsadar rayuwa 1,000 ne ke tsare a hannun hukumomin Najeriya sakamakon shiga zanga-zangar ta bayaZanga-zangar wadda...
Hamas Ta Ce Adadin Mutanen Da Isra’Ila Ta Kashe A Gaza...
Ma’aikatar lafiyar Gaza dake karkashin ikon kungiyar Hamas ta ce adadin mutanen da Isra'ila ta kashe tun bayan barkewar yakin da ta kaddamar wata...
Mbappe Ya Fara Da Lashe Kofin UEFA Super Cup A Real...
Real Madrid ta lashe kofin UEFA Super Cup na 2024/25, bayan da ta doke Atalanta da ci 2-0 a jiya Laraba a wasan da...
Masarautar Bauchi Ta Warware Nadin Sarautar Sanata Shehu Buba
Sakamakon zargin nuna rashin ladabi ga gwamnan jihar Bauchi, masarautar Bauchi ta kwace sarautar Mujaddadin Bauchi daga wajen Sanatan mazabar Bauchi ta Kudu.Sanatan, ya...
Ambaliyar Ruwa: Mutum Bakwai Sun Mutu A Bauchi
Hukumomi a ƙaramar hukumar Shira ta jihar sun tabbatar da mutuwar mutum bakwai sanadiyar ambaliyar da aka samu sakamakon mamakon ruwan sama.Hukumomin sun...
Bashin Kudin Karatu: EFCC Ta Mika Wa NELFUND Naira Biliyan 50
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa a Najeriya ta mika wa asusun da ke ba da tallafin karatu na NELFUND Naira biliyan 50.Cikin...

































































