Advertisement

Siyasa

Home Siyasa Page 8

Ba Mu Yi Zaben Tumun Dare Ba A Nada Ganduje Shugabancin...

0
Fadar shugaban kasa ta ce, ba ta yi zaben tumun dare ba anadin tsohon gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje amatsayin shugaban jam'iyyar APC...

Buhari Da Osinbajo Ba Za Su Halarci Taron Kwamitin Zartarwar APC...

0
Tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya bayyanadalilin da ya hana shi halartar taron kwamitin zartarwa najam'iyyar APC na ƙasa.Ya ce ya aike wa jam'iyyar...

Zan Yi Mulkin APC Bisa Adalci – Ganduje

0
Sabon shugaban jami'iyar APC Abdullahi Umar Ganduje, yace zai kama aiki tukuru domin tabbatar da jam'iyyar ta yinasara a zaɓen gwamnan jihohin Kogi da...

Akpabio Ya Ce Albashin ‘Yan Majalisar Dattawa Ba Ya Isarsu Wajen...

0
Shugaban Majalisar Dattawa Sanata Godswill Akpabio, yakoka da yadda ‘yan majalisar tarayya ke samun albashin dabai taka kara ya karya ba.Sanata Akpabio, ya ce...

Majalisa Za Ta Amshi Jerin Sunayen Ministoci Ranar Alhamis – Shugaban...

0
Shugaban masu rinjaye na majalisar Dattawa Sanata MichaelOpeyemi Bamidele, ya ce Majalisar za ta karbi jerin sunayenministocin shugaba Tinubu da ake ta jiran tsammani...

Bayan Shekara 9, Kotu Ta Wanke Sule Lamido Da ’Ya’Yansa Daga...

0
Kotun Daukaka Kara da ke Abuja, ta wanke tsohon GwamnanJihar Jigawa Alhaji Sule Lamido da ‘ya’yan sa biyu dagazargin rub-da-ciki a kan wasu kudade.Kotun,...

Kotu Ta Tabbatar Da CONUA Da NAMDA A Matsayin Halastattun Kungiyoyin...

0
Kungiyar malaman jami’o’i ta kasa ASUU ta sha kaye a kotu,a yunkurin ta na ganin ta haramta kungiyoyin CONUA daNAMDA da su ka kasance...

Zargin ‘Yan Majalisa Da Sace Kayan Ofis: Sanata Oshiomhole Ya Bada...

0
Dan majalisar Dattawa Sanata Adam Oshiomhole, ya baSanatoci da ‘yan majalisar wakilai haƙuri, bayan ya zargiwaɗanda ba su zarce a zaɓen shekara ta 2023...

Juyin Mulki: ECOWAS Za Ta Tabbatar Da Dimokuradiyya A Nijar –...

0
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, ya maida martani a kanrikicin siyasar da ke kokarin kunno kai a Jamhuriyar Nijar,inda ya bayyana goyon bayan sa...

Gwamnatin Tarayya Ta Bankado Ma’aikata 1,618 Masu Takardun Daukar Aikin Bogi

0
Gwamnatin tarayya ta ce ta bankado ma’aikatan da aka daukaaiki da takardun bogi guda dubu 1 da 618.Shugaban ma’aikatan tarayya Folashade Yemi-Esan ta bayyana...

Majalisar Dokokin Kaduna Ta Dakatar Ciyamomi 3 Kan Zargin Almundahana

0
Majalisar Dokoki ta Jihar Kaduna, ta dakatar da wasuShugabannin Kananan Hukumomi uku bisa zargin karkatar dawasu kudade.Kananan Hukumomin da aka dakatar da Shugabannin su...

PDP Ta Zargi APC Yayin Da Atiku Ya Tsallake Rijiya Da...

0
Jam'iyyar PDP ta zargi jam'iyyar APC da alhakin kitsa harinda aka kai wa dan takarar ta na shugaban kasa AtikuAbubakar a jihar Adamawa.Idan dai...

Ibori Zai Biya Najeriya Sama Da Fam Miliyan 100 Da Ya...

0
Wata kotu a Birtaniya ta umurci tsohon gwamnan jihar DeltaJames Ibori ya biya kudin da ya kai fam miliyan 130 da ya yisama da...

Musulmai Sun Bukaci Gwamna Adeleke Ya Amince Da Shari’ar Musulunci A...

0
Kungiyar musulmai ta jihar Osun, ta yi kira ga gwamnan jiharSanata Ademola Adeleke ya amince da shari'ar musulunci afadin jihar.Shugaban ƙungigar Alhaji Mustafa Olawuyi...

Tsadar Rayuwa: Ƙungiyar Ƙwadago Ta Ɗebar Wa Gwamnati Wa’adin Kwana 14

0
Daya daga cikin manyan kungiyoyin kwadago a NijeriyaTUC, ta ba gwamnatin tarayya wa’adin kwanaki goma shahudu domin cimma matsayar da za ta rage radadin...

Bidiyon Dala Ba Zai Hana Ganduje Muƙami Ba – Muhammad Garba

0
Tsohon Kwamishinan yaɗa labarai na jihar Kano MalamMuhammad Garba, ya ce batun Bidiyon Dala ba zai hanaGanduje samun muƙami ba.Muhammad Garba ya bayyana haka...

Jami’an Hukumar Tsaro Ta DSS Sun Sake Kama Emefiele

0
Jami'an hukumar tsaro ta farin kaya DSS, sun sake kamadakataccen Gwamnan Babban Bankin Nijeriya GodwinEmefiele bayan hatsaniyar da su ka yi da jami'an gidan...

an bukaci majalisar dokoki ta yi watsi da shirin sayen motocin...

0
Wasu manyan kungiyoyi sun yi kira ga majalisar dokoki tatarayya ta janye shirin yin amfani da sama da dala miliyan 56domin saya wa ‘yan...

cire tallafin mai: babu shirin karin kudin kiran waya – NCC

0
Hukumar kula da harkokin sadarwa ta Nijeriya NCC, tananata cewa babu wani shirin kara kudin kiran wayar tarhosakamakon cire tallafin Man fetur da aka...

Gwamnatin Kwara Ta Amince Da Raba Tallafin Naira 10,000 Ga Ma’aikatan...

0
Gwamnan jihar Kwara Abdulrahman Abdulrazaq, ya aminceda wani shirin bada tallafi na biliyoyin naira ga ma’aikatanjihar, domin rage masu radadin cire tallafin man fetur...
Call To Listen