Ɗan Majalisa Ya Shiga Tsomomuwa Bayan Ya Watsa Bidiyon Gwamna Akeredolu
Shugaban Masu Rinjaye na Majalisar Dokoki ta Jihar OndoOgmolaseye Oluwale ya shiga tsomomuwa, bayan ya watsabidiyon Gwamna Akeredolu yanƙwane a gadon asibiti.Dan majalisr dai...
Za A Buɗe Wa Mutanen Karkara Asusun Ajiyar Banki A Kaduna...
Gwamnan jihar Kaduna Sanata Uba Sani, ya ce gwamnatinshi za ta ƙaddamar da wani shirin buɗe wa mutanen karkaraasusun ajiyar banki.Uba Sani ya ce...
Sama Ba Za Ta Faɗo Ba Idan Aka Cire Tinubu Daga...
Dan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar PDP Atiku Abubakar,ya bukaci kotun sauraren ƙararrakin zaɓe ta tsige shugabanƙasa Bola Ahmed Tinubu daga kujerar sa.A cikin...
Gwamnati Na Aiki Tukuru Don Rage Radadin Tsadar Man Fetur –...
Sakataren gwamnatin tarayya George Akume ya ba ‘yanNijeriya tabbacin cewa, gwamnatin ta na aiki tukuru wajensamar da shirye-shirye da za su rage musu radadin...
An Samu Game Da Shugabancin Majalisar Nasarawa
‘Yan Majalisar Dokoki na Jihar Nasarawa, sun zaɓi IbrahimBalarabe Abdullahi na jam’iyyar APC a matsayin ShugabanMajalisar jihar ta bakwai.Haka kuma, ‘yan majalisar sun zaɓi...
Rajistar Sunayen Masu Karɓar Tallafi Ta Ƙasa Ba Sahihiya Ba Ce...
Majalisar Tsara Tattalin Arziki ta Ƙasa, ta ce Gwamnoni sufito da tsarin cikakkar rajistar marasa galihu, domin waddaGwamnantin Tarayya ke amfani da ita ba...
Rabon N8,000 Duk Buge Ce” Inji Gwamnan Kaduna – Uba Sani
Gwamnan jihar Kaduna Malam Uba Sani, ya bayyana shirinbada tallafin kudi na gwamnatin tarayya a karkashinjagorancin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu a matsayinyaudara.Gwamnatin Tinubu...
Majalisar Dattawa Ta Yi Magana Kan Ministocin Da Tinubu Zai Naɗa
Da yiwuwar majalisar dattawa ta ɗage shirin ta na tafiya hutunshekara, yayin da ake tsammanin isowar sunayen ministocinshugaban ƙasa domin tantancewa.Sanatoci dai su na...
Tinubu Na Neman Kare Kansa Daga Sammacin Da Atiku Ya Yanko...
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu, ya shigar da buƙatarsoke sammacin da Atiku Abubakar ya yanko ma shi dagawata kotu da ke Illinois a jihar...
Gwamnatin Bauchi Ta Warware Rawunan Wasu Hakimai 6
Hukumar kula da kananan hukumomi ta jihar Bauchi, tawarware rawunnan wasu Hakimai 6 daga Sarautun su bisazargin su da shiga harkokin siyasa dumu-dumu.Wata maijya...
EFCC Ta Gurfanar Da Stella Oduah A Kotu Kan Badaƙalar Naira...
Hukumar Yaki da cin hanci da rashawa EFCC ta gurfanar datsohuwar ministar sufurin jiragen sama ta Nijeriya StellaOduah, tare da wasu mutane takwas a...
Rabon N8,000 Duk Buge Ce” Inji Gwamnan Kaduna – UBA SANI
Gwamnan jihar Kaduna Malam Uba Sani, ya bayyana shirin bada tallafin kudi na gwamnatin tarayya a karkashin jagorancin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu a...
Halin ‘Yan Siyasa Na Ba Sarakuna Mamaki – Sarkin Zazzau
Mai martaba Sarkin Zazzau Ambasada Ahmed Nuhu Bamalliya ce halin ‘yan siyasa ya na ba sarakuna mamaki.Ya ce a lokacin da ‘yan siyasa ke...
‘Yan Najeriya Sai Sun Zuba Ruwa A Kasa Sun Sha Idan...
Jam’iyyar PDP ta ce da zarar kotun sauraren ƙararrakin zabenShugaban Kasa ta soke nasarar Bola Tinubu ‘yan Nijeriya zasu zuba ruwa kasa su sha...
An Bukaci Kotu Ta Kwace Dala Miliyan 129 Daga Hannun Tsohon...
Masu gabatar da kara a Birtaniya, sun bukaci kotu ta badaumurnin kwace kudin da yawan su ya zarce Fam miliyan 100ko kuma Dala miliyan...
Majalisa Ta Yi Tir Da Yadda Jama’In Kwastam Ke Buɗe Wa...
Majalisar Dattawa ta yi Allah-wadai da buɗe wutar da wasujami’an hukumar kwastam su ka yi a kan mutanen da ba su jiba su gani...
Yarabawa Sun Fara Kuka Da Tinubu Kan Yawan Fifita Legas Wajen...
Wasu masu ruwa da tsaki a jam’iyyar APC na yankinKudu maso gabashin Nijeriya, sun ja kunnen ShugabaBola Ahmed Tinubu dangane da rabon mukamai.Kungiyar ta...
yanzu-yanzu: majalisar wakilai ta yi watsi da kudirin rage farashin man...
‘Yan majalisar wakilai sun watsa wa ‘yan Nijeriya ƙasa aido, dangane da kiraye-kirayen da ake yi na a dakatar daƙarin farashin man fetur.Rahotanni sun...
Emefiele: Dakataccen Gwamnan CBN Ya Tunkari Kotu Da Bukatar Beli
Dakataccen gwamnan babban bankin Godwin Emefiele,ya roƙi babbar Kotun tarayya da ke zama a Legas ta badabelin sa gabanin fara sauraren tuhumar da ake...
Zaben Nijeriya Na 2023: Tinubu Ba Ya Bukatar Kamun-Kafa Wajen Alkalin...
Jam'iyyar APC, ta ce shugaba Tinubu ba ya bukatar kamun-kafa a shari'ar da ake kalubalantar nasarar sa a zaben da yagabata.A cikin wata sanarwa...


































































