Advertisement

Siyasa

Home Siyasa Page 7

Ziyara Kasar Qatar: Shugaban Kasa Tinubu Ya Dawo Najeriya.

0
Shugaban kasa BOLa Ahmed TINUBU inubu Ya DawoNajeriya Daga QatarJirgin shugaban kasa, ya sauka a filin jirgin sama na Nnamdi Azikiwe, da ke Abuja...

Watan Ramadan: Sanata Abdul’Aziz Yari Zai Raba Tirela 358 Na Hatsi

0
Dan Majalisar dattawa mai wakiltar Jhar Zamfara ta yamma,Abdul'aziz Abubakar Yari na shirin raba tirela 358 na kayanabinci iri-iri daban-daban.Kayayyakin da za a raba...

Zaben Edo: PDP Ta Sa Ranar Zaben Fitar Da Gwani

0
Kwamitin gudanarwa na jam'iyyar PDP ya fitar da jadawalinabubuwan da jam'iyyar zata yi gabannin zaɓen gwamna a jiharOndo.Hukumar zabe ta Najeriya ta sanya ranar...

Matsin Rayuwa: Gwamnatin Tarayya Za Ta Fara Rabawa Alumma Hatsi.

0
Gwamnatin tarayya ta ce za ta fara raba hatsi a faɗin ƙasar awani mataki na rage matsin rayuwa da ƴan Najeriya suke ciki.Ministan aikin...

Katsewar Lantarki: Majalisar Dattawan Ta Jinkirta Zaman

0
Wutar lantarki da aka ɗauke a zauren majalisar dokoki ta kawojinkirin fara zaman ƴan majalisar dattijai.Sanatocin sun tsaya na wani lokici yayin da suke...

Jinkai: Peter Obi Ya Dauki Nauyin Bakanon Da Ya Mayar Da...

0
An dauki nauyin karatun jami’ar matashin nan dake sana’arhaya da babur din a Daidaita Sahu, wanda ya mayar da Nairamiliyan 15 da ya tsinta...

Martani: Ba Mu Da Niyyar Yin Katsalandan A Dimokraɗiyyar Najeriya

0
Babban hafsan sojin ƙasa a Najeriya, Janar Taoreed Lagbaja yajaddada ƙudurin rundunar soji na kare martabar dimokraɗiyyarƙasar.Da yake yi wa mahalarta taron ƙarawa juna...

Ba Za Mu Lamunci Yunƙurin Haifar Da Tarzoma A Adamawa Ba...

0
Gwamnan jihar Adamawa, Ahmadu Umaru Fintiri, ya yi zargin wasu miyagun mutane na daukar nauyin wasu matasa da nufin tayar da tarzoma da haifar...

Gwamnatin Najeriya Bata Fara Raba Kudi Ta e-Naira Ba – CBN

0
Babban Bankin Nijeriya CBN, ya karyata wani wani sauti dake yawo a kafafen sada zumunta a kan wani shirin gwamnatina raba tallafi ga ‘yan...

Zamani Ya Juyo Da Mataimakin Gwamna Ya Koma Sakataren Gwamnati Bayan...

0
Gwamnan jihar Katsina Dikko Umaru Radda, ya amince danadin Abdullahi Garba Faskari a matsayin sakatarengwamnatin jihar.Babban mai taimaka wa Gwamnan a kafofin sadarwa na...

Hukumar ICPC Ta Waiwayo Kan Minista Kuma Surukin Tsohon Shugaba Buhari

0
Hukumar yaki da rashawa da nau’ukan zamba ICPC, ta farabincike a kan tsohon Ministan shari’a Abubakar Malami.Rahotanni sun ce, hukumar ta na bincike ne...

Akpabio Ya Nada Lawan, Kalu, Yari, Tambuwal Da Oshiomhole Shugabancin Kwamitioci

0
Shugaban Majalisar Dattawa Sanata Godswill Akpabio, yasanar da kafa kwamitin shugabannin riko na majalisar domingudanar da wasu ayyuka.Sanarwar kwamitocin da aka dade ana jira...

Shari’a Tsakanin Atiku Da Tinubu Ta Ƙare, Saura Bayyana Ranar Yanke...

0
Kotun Ɗaukaka Ƙararrakin zaben Shugaban kasa, ta ce nangaba za ta bayyana ranar da za ta yanke hukunci a kan ƙararda tsohon Mataimakin Shugaban...

Layin Dogo Da Najeriya Ke Ginawa Zuwa Nijar Na Fuskantar Barazana...

0
Rahotanni na nuni da cewa, shirin samar da hanyar jirgin kasatsakanin Nijeriya da Nijar ya na fuskantar barazanasakamakon katsewar alaka tsakanin kasashen biyu, biyo...

Majalisa Za Ta Sake Tantance El-Rufa’i Da Sauran Wadanda Ba A...

0
Akwai yiwuwar a sake tantance sunayen Ministoci Uku damajalisar dattawa ta ki tantancewa da su saboda rahoton tsaroda aka aike wa majalisar.Wadanda lamarin ya...

Remi Tinubu Ta Sanya Wa Babban Dakin Taron Cibiyar Mata Ta...

0
Uwargidan shugaban kasa Oluremi Tinubu, ta sauya sunanbabban dakin taro na ‘Maryam Babangida zuwa sunanMaryam Abacha.Zauren, wanda a da ake kira da ‘African Peace...

Remi Tinubu Ta Sanya Wa Babban Dakin Taron Cibiyar Mata Ta...

0
Uwargidan shugaban kasa Oluremi Tinubu, ta sauya sunan babban dakin taro na ‘Maryam Babangida zuwa sunan Maryam Abacha.Zauren, wanda a da ake kira da...

Nijar: Matakai Na Diflomasiyya Ya Kamata ECOWAS Ta Dauka Ba Na...

0
Dan takarar shugaban n a jam’iyyar PDP Atiku Abubakar, yabayyana ra’ayin sa dangane da juyin mulkin da aka yi ajamhuriyar Nijar.Atiku Abubakar, ya ce...

Cire Tallafin Mai: Najeriya Na Farin Cikin Da Mulkinka, APC Ga...

0
Shugabannin jam’iyyar APC, sun shaida wa shugaba Tinubucewa Nijeriya ta na farin ciki da shi bisa jajircewa da matakanda ya ɗauka ya zuwa yanzu.Da...

El-Marzuq Ya Yi Murabus Daga Muƙamin Sa A APC Saboda Hawan...

0
Mai ba Jam’iyyar APC Shawara a Kan Harkokin Shari’a,Ahmed El-Marzuk, ya yi murabus daga kwamitin zartarwa najam’iyyar na ƙasa.Rahotanni sun ce, El-Marzuk ya yi...
Call To Listen