26.4 C
Kaduna
Friday, November 27, 2026
Advertisement

Muryar 'Yanci

Home Muryar 'Yanci Page 44
Muryar 'Yanci

Tsohon Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari Ya Koma Mahaifar Sa, Daura

0
Bayan mika mulki ga Bola Ahmed Tinubu a matsayin wandazai gaje shi, tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari yasauka a mahaifar sa garin Daura da...

Ina Atiku Ya Je A Ranar Rantsuwa?

0
Ɗan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP Atiku Abubakar,ya halarci bikin rantsar da Gwamna Ahmadu Umaru Fintiri amatsayin gwamnan jihar Adamawa a wa’adi na...

Mai Gidan Talabijin Na AIT Raymond Dokpesi Ya Rasu

0
Shugaban kamfanin sadarwa na Daar CommunicationsRaymond Dokpesi ya riga mu gidan gsakiya.Rahotanni sun ambato iyalan mamacin su na bada sanarwar mutuwar sa, amma ba...

An Fara Cinkoson Sayen Fetur A Lagos Sakamakon Kalaman Tinubu

0
An fara samun dogayen layuka a gidajen man fetur da kebirnin Lagos, jim kadan bayan sanarwar da shugaban kasaBola Ahmed Tinubu ya yi ta...

Ba Zan Yi Mulkin Kama-Karya Ba – Tinubu

0
Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu, ya sha alwashin yinmulkin da ‘yan Nijeriya za su yi na’am da shi ba na kama-karya ba.Tinubu ya bayyana...

Ruwan Sama: Mahaukaciyar Guguwar Ta Kashe Mutum 11 A Pakistan

0
Akalla mutane 11 daga wata kabilar makiyaya ciki har da waniyaro ɗan shekara huɗu suka mutu sakamakon mahaukaciyarguguwa a arewacin Pakistan.Dusar ƙanƙara ta faɗo...

Zagaye Na Biyu: Erdogan Ya Sake Lashe Zaben Shugaban Turkiya

0
Shugaban Turkiya Recep Tayyip Erdogan ya lashe zabenshugaban kasar da a karon farko a tarihi aka kaiga zagaye nabiyu.Turkiya Recep Erdogan ya shaidawa dandazon...

Dauki Ba Dadi: ‘Yan Awaren Yarbawa Da Suka Kwace Gidan Rediyon...

0
Jami'an tsaro a Najeriya sun cafke wasu 'yan aware hudu da kefafutukar kafa kasar Yarbawa da suka kwace wani gidan rediyomallakin gwamnatin Najeria da...

Takaita Zirga-Zirga: An Sanya Doka A Birnin Gwari

0
An sanya dokar takaita zirga-zirga a garin Birnin Gwari da keJihar Kaduna bayan ’yan bindiga sun yi wa garin kawanya.Daya daga cikin dattawan garin...

Wadata: Remi Tinubu Ta Ce Basu Bukatar Dukiyar Najeriya Domin Su...

0
Uwargidan sabon zababben shugaban Najeriya Oluremi Tinubu,ta ce ita da iyalan ta basu bukatar dukiyar da Najeriya ta mallakadomin rayuwa, saboda wadatar da suke...

Kewa: Aisha Buhari Ta Fadi Abin Da Za Ta Fi Tunawa...

0
Uwar gidan shugaban Najeriya mai barin gado, AishaMuhammadu Buhari ta ce abin da za ta fi kewa a fadar shugabanƙasa shi ne yawon da...

Rashin Takardu: Maniyatan Filato 100 Sun Makale A Tashar Jirgin Saman...

0
Yanzu haka maniyata aikin Hajin bana 100 ne daga Jihar Filatosuka makale a filin jirgin saman Bauchi saboda gazawargwamnatin jihar na biya musu kudaden...

Canjin Kudi: Shugaba Buhari Ya Roki ‘Yan Najeriya Su Yafe Masa...

0
A jawabin sa na karshe ga ’yan Najeriya a safiyar Lahadi,Shugaban Kasa Muhammadu Buhari, ya bukaci al’umma suyafe masa wahalar da canjin kudi ta...

Dalibai Sun Bukaci Tinubu Da Gwamnoni Da Su Kula Da Sha’Anin...

0
Daliban Nijeriya sun bukaci zababben shugaban kasa BolaAhmed Tinubu ya tabbatar da ingantaccen tsaro tare da samarda ingantaccen ilimi a gwamnatin sa.Haka kuma, a...

‘Yan Bindiga Sun Kashe Manoma Sama Da 20 A Zamfara

0
‘Yan bindiga sun kashe sama da manoma 20 a yankin GidanGoga da ke karamar hukumar Maradun ta jihar Zamfara.Wani mazaunin yankin da ya nemi...

Atiku Ya Yi Martani Kan Korar Karar Da PDP Ta Shigar...

0
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP AtikuAbubakar, ya maida martani a kan watsi da karar da jam’iyyarta shigar a kan rashin dacewar takarar...

Yadda Jami’An Kwastam Suka Bindige Ɗan Uwansu Jami’i A Shingen Bincike

0
Jami’an hukumar kwastam da ke aiki a wani shingen bincike akaramar hukumar Garki ta jihar Jigawa,’a sun harbe waniabokin aikin su da ke dawowa...

Sanata Lawan Ya Damu Ganin Kashi 70 Bisa 100 Na ‘Yan...

0
Shugaban Majalisar Dattawa Sanata Ahmad Lawan, ya ceabin damuwa ne matuƙa ganin yadda kashi 70 cikin100 naSanatoci 109 da ‘yan majalisar wakilai 360 da...

Diezani Ta Maka EFCC A Gaban Kotu Tana Neman Diyyar Biliyan...

0
Tsohuwar ministar Man Fetur Diezani Alison-Madueke, tabukaci Hukumar EFCC da Babban Lauyan GwamnatinTarayya su biya ta diyyar Naira biliyan 100 saboda bata matasuna.A cikin...

Gbajabiamila Da Wase Sun Tofa Wa Juna Miyau A Zauren Majalisa

0
An samu saɓani tsakanin Kakakin Majalisar wakilai FemiGbajabiamila da mataimakin sa Idris Wase, inda ta kai su gayin fito-na-fito da juna.Tsawon shekaru huɗu huɗu...
Call To Listen