Kotun Zaɓen Najeriya Ta Soki Peter Obi Kan Rashin Shiryawa Shari’a
Kotun sauraren kararrakin zaben shugaban kasa, ta sokilamirin jam’iyyar Labour da dan takarar ta Peter Obi a kanrashin shirya wa karar da aka shigar...
Wani Jigo A APC Ya Nemi Tinubu Ya Binciki Kashe-Kashen Da...
Tsohon dan takarar gwamnan jihar Bauchi a karkashinjam’iyyar APC Alhaji Sani Al’ameen Muhammad, yashawarci shugaba Tinubu da ya binciki kashe-kashen da akayi a zamanin...
Kotu Ta Karɓi Kwafen Takardun Zargin Asiwaju Ya Yi Harƙallar Muggan...
Kotun Ɗaukaka Ƙararrakin Zaɓen Shugaban Ƙasa da keAbuja, ta karɓi kwafen takardun da ake kafa hujja da su cewaShugaba Tinubu ya yi tu’ammali da...
An Nada Dahiru Ahmed A Matsayin Mai Taimaka Wa Uba Sani...
An bayyana nadin da sabon Gwamnan jihar Kaduna SanataUba Sani ya yi wa mataimakain shugaban gidan rediyo datalabijin na Liberty da ke Kaduna Dahiru...
‘Yan Sanda Sun Sake Rufe Majalisar Dokokin Jihar Plateau
‘Yan sanda sun sake rufe majalisar dokoki ta jihar Filato da kebirnin Jos, lamarin da ya haifar da zaman zullumi da nemantada hakarkari a...
Gwamnan Jihar Abia Ya Dakatar Da Karɓar Haraji Daga Masu Motocin...
Gwaman jihar Abia ya dakatar da karbar duk wani haraji dagadirebobin motoci da Babura samfurin Keke NAPEP na haya afadin jihar.Umarnin Gwamna dai ya...
An Kara Farashin Litar Man Fetur Zuwa Naira 540 A Najeriya...
Kamfanin man fetur na Nijeriya NNPC, ya kara farashin litarman fetur zuwa Naira 540 a hukumance.Mai Magana da yawun kamfanin NNPC Garba Deen Muhammad...
Ana Bin Filato Bashin N200bn —Gwamna Mutfwang
Sabon Gwamnan Jihar Filato Caleb Mutfwang, ya ce ya gajibashin da ya kai Naira biliyan 200 daga tsohuwar gwamnatinjihar.Gwamna Caleb ya bayyana haka ne,...
Zan Yi Tafiya Da Kowa Da Kowa A Gwamnati Na –...
Gwamnan jihar Kaduna Sanata Uba Sani, ya tabbatar waal’ummar jihar Kaduna cewa gwamnatin shi za ta yi tafiya dakowa da kowa ba zai nuna...
Abba Gida-Gida Ya Fara Ɗaukar Matakan Binciken Gwamnatin Ganduje
Sabon gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf, ya fara daukarmatakan binciken tsohuwar gwamnatin Abdullahi UmarGanduje, inda tuni ya bada umarni a kan wasu tsauraranmatakai.Daga...
Gwamnatin Jihar Bauchi Za Ta Ƙirƙiro Rundunar Tsaro Ta Musamman
Gwamnatin jihar Bauchi, ta ce za ta dauki akalla matasa dubu20 aiki, domin a yaki matsalar tsaro tare da tabbatar da zamanlafiya da kwanciyar...
Kungiyar CNG Ya Bukaci EFCC Ta Hana Duk Na Kusa Da...
Gamayyar Kungiyoyin Arewa CNG, ta bukaci hukumominyaki da cin hanci da rashawa cewa kada su bar wadanda su karike mukami a gwamnatin shugaba Buhari...
Gwamnatin Borno Za Ta Ɗauki Malamai 5,000 Aiki Da Dawo Da...
Gwamnar jihar Borno Babagana Zulum, ya ce za a daukimalamai dubu biyar aiki domin fara karatun firamare dasakandare da rana, a wani mataki na...
Jami’An DSS Sun Yi Wa Ofishin EFCC A Lagos Dirar-Mikiya
Jami'an hukumar tsaro ta farin kaya DSS, sun yi wa ofishinhukumar yaki da cin hanci da rashawa EFCC dirar-mikiya,inda su ka hana jami'an EFCC...
Gwamnati Ta Yi Daidai Da Ta Hana Asuu Albashi – Kotu
Kotun kwadago ta Nijeriya, ta zartar da hukuncin cewamatakin da gwamnatin tarayya ta dauka a kan kungiyarMalaman Jami’o’i na kin biyan ma’aikatan da su...
Gwamna Raɗɗa Ya Yi Naɗe-Naɗen Farko
Sabon gwamnan Jihar Katsina Dakta Dikko Umar Raɗɗa, yayi sabbin naɗe-naɗen da su ka haɗa da Sakataren Gwamnatida Shugaban Ma’aikatan Fadar Gwamnatin Jihar da...
Shugabancin Kano: Zan Binciki Bashin N241bn, Cewar Abba Kabir Ga Ganduje
Sabon Gwamnan Jihar Kano Abba Kabir Yusuf, ya shaalwashin gudanar da bincike a kan bashin da gwamnatinAbdullahi Umar Ganduje ta ciyo na Naira biliyan...
An Sauya Wa Kakakin ‘Yan Sandan Katsina Wurin Aiki
Shugaban rundunar ‘yan sandan Nijeriya Usman Alkali Baba,ya bada umarnin sauya wa Kakakin rundunar ‘yan sanda najihar Katsina CSP Gambo Isah wurin aiki.An dai...
An Hana Ganduje Shiga Wurin Manyan Baki A Filin Rantsar Da...
Tsohon Gwamnan Jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje, yagamu da cikas a wajen bikin rantsar da sabon Shugaban Kasada ya gudana a dandalin Eagle Square...
Dandamalin Rantsar Da Abba Gida-Gida Ya Rufta
Dandamalin da aka rantsar da sabon gwamnan jihar KanoInjiniya Abba kabir Yusuf, ya rufta a daidai lokacin da akegudanar da bikin karbar rantsiwar.Lamarin dai...


































































