Dalilin Da Ya Sa Aka Hana Daukar Yara ‘Yan Kasa Da...
Gwamnatin tarayya, ta ce daga yanzu ba za a rika daukar yara ‘yan kasa da shekaru 12 a makarantun sakandare na gwamnatin tarayya ba,...
Mutum 150 Sun Mutu A Hatsarin Jirgin Ruwa A Kwara’
Ana ci-gaba da aikin nemo gawarwakin sauran mutane dahatsarin jirgin ruwa ya rutsa da su a jihar Kwara.Rahotanni sun ce jirgin ya kife ne...
Galibin Motocina Da Aka Kwashe Na Mallake Su Tun Kafin In...
Tsohon Gwamnan Jihar Zamfara Bello Matawalle, ya ce galibin motocin da jami’an tsaro su ka kwashe daga gidajen sa da ke Gusau da Maradun...
Da Umarnin Kotu Muka Kwashe Motoci Daga Gidan Matawalle – Gwamnatin...
Gwamnatin jihar Zamfara, ta ce da umarnin Kotu aka kaisamame tare da kwashe motoci 40 a gidan tsohon gwamnanjihar Muhammed Bello Matawalle.Idan dai ba...
Kashim Shettima Ya Ce Sanata Akpabio Ya Cancanci Jagorantar Majalisar Dattawa
Mataimakin shugaban ƙasa Kashim Shettima, ya ce SanataGodswill Akpabio ne ya cancanci zama shugaban majalisardattawa.Kashim Shettima ya bayyana haka ne, a wajen wata liyafa...
Galibin Motocina Da Aka Kwashe Na Mallake Su Tun Kafin In...
Tsohon Gwamnan Jihar Zamfara Bello Matawalle, ya cegalibin motocin da jami’an tsaro su ka kwashe daga gidajen sada ke Gusau da Maradun ya mallake...
Betara Da Gagdi Sun Mara Wa Tajudeen Abbas Baya Don Zama...
Fitattun 'yan majalisar wakila biyu da ke kan gaba wajenneman shugabancin majalisar Wakilai Muktar Betara Aliyu daYusuf Gagdi, sun janye takarar su tare da...
An Bankado Asirin Wasu Ma’Aikatan Hukumar RMAFC Da Yin Kutse A...
Shugaban hukumar raba-daidai da kasafta wa gwamnatintarayya haraji Dakta Mohammed Bello Shehu, ya tabbatar dabankado wasu ma’aikatan hukumar bisa zargin su da yin kutsea...
Ranar Dimokuraɗiyya: Akwai Aiki Babba A Gaban Nijeriya – In Ji...
Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa kuma ɗan takarar Shugaban Ƙasa na Jam’iyyar PDP Atiku Abubakar, ya ce akwai babban aiki a gaba kafin dimokuraɗiyyar Nijeriya...
Ban Ce Duk Lalacewar Kirista Ya Fi Ɗan Takara Musulmi Ba...
Mataimakin shugaban kasa Kashim Shettima, ya nesanta kan sa da wasu kalaman da ya ce ba daidai ba ne, kuma masu hatsari da wasu...
‘June 12’: A Daina Karɓo Umarni Daga Kotu Don A Gurgunta...
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, ya ja kunnen musamman‘yan siyasa su guji zuwa kotuna domin biyan buƙatun kan su,ta hanyar karɓo umarnin kotu da...
Ranar Dimokuraɗiyya: Akwai Aiki Babba A Gaban Nijeriya – In Ji...
Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa kuma ɗan takararShugaban Ƙasa na Jam’iyyar PDP Atiku Abubakar, ya ceakwai babban aiki a gaba kafin dimokuraɗiyyar Nijeriya tasamu ci-gaban...
Samfuri Ne Kawai Muka Nuna Ba Mun Kaddamar Da Yadda Jirgin...
Tsohon ministan sufurin jiragen sama Hadi Sirika, ya ce salontalla ne daga masu hannun jarin kamfanin ya sa a ka kawojirgin da ya sauka...
Shettima Da Matar Shugaban Kasa Tinubu Sun Halarci Zaman Majalisar Dattawa
Mataimakin shugaban ƙasa Kashim Shettima, da uwargidanshugaban ƙasa Remi Tinubu, sun halarci zaman bankwana namajalisar dattawa ta 9.Majalisar dattawa dai ta yi zaman bankwana...
Zulum Ya Bada Umarnin Binciken Ma’Aikatan Asibitin Da Suka Ƙi Karɓar...
Gwamnan Jihar Borno Babagana Umara Zulum, ya umurcima’aikatar lafiya ta yi bincike tare da kamo ma’aikatan lafiyada ke bakin aiki bisa zargin ƙin amincewa...
Sabon Shugaban Kamfanin Jiragen Saman Nijeriya Ya Yi Tonon Silili
Tsawon lokacin da ‘yan Nijeriya su ke dakon jiran fara aikinkamfanin jiragen saman Nijeriya da tsohon shugaban kasa,Muhammadu Buhari ya alkawaranta, amma lamarin ya...
‘Yansanda Sun Kai Samame Gidan Matawalle, Sun Kwace Motoci 40
Gwamnatin Jihar Zamfara, ta bada umarnin kai samame gidantsohon gwamnan jihar Muhammad Bello Matawalle tare dakwace wasu motoci da ake kyautata zaton na gwamnatin...
Tinubu Ya Sa Hannu Kan Dokar Tsawaita Aikin Alƙalai Zuwa Shekaru...
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu, ya sa hannu a kanƙudirin dokar da ke neman tsawaita wa’adin ritayar alkalanbabbar kotun tarayya daga shekaru 65 zuwa...
Gwamnatin Najeriya Ta Haramta Ayyukan Kamfanin Crypto Na Binance
Hukumar hada-hadar hannayen jari ta Nijeriya, ta haramtaayyukan kamfanin hada-hadar kuɗaɗen Yanar Gizo naBinace.Matakin dai, ya na ƙunshe ne a cikin wata sanarwa da...
Tinubu Ya Sa Hannu Kan Dokar Tsawaita Aikin Alƙalai Zuwa Shekaru...
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu, ya sa hannu a kan ƙudirin dokar da ke neman tsawaita wa’adin ritayar alkalan babbar kotun tarayya daga shekaru...

































































