33.7 C
Kaduna
Wednesday, November 25, 2026
Advertisement

Muryar 'Yanci

Home Muryar 'Yanci Page 31
Muryar 'Yanci

Jihohi 14 Da Za Su Fuskanci Ambaliyar Ruwa – NEMA

0
Hukumar Bada Agajin Gaugawa ta Kasa NEMA, ta zayyanajihohi 14 da yankuna 31 da ka iya fuskantar ruwan sama maikarfi da zai iya haifar...

Kotu Ta Tabbatar Da Korar Goje Daga Jami’Yyar APC

0
Babbar kotun tarayya da ke Abuja, ta yi watsi da karar daSanata Danjuma Goje ya shigar domin kalubalantar korar dakwamitin jami’yyar APC na mazabar...

Nijeriya Za Ta Fara Karbar Haraji Ga Miliyoyin ‘Yan Kasuwar Kasar

0
Hukumar tara kudaden haraji ta Nijeriya, ta ce ta hada gwiwa da kungiyar ‘yan kasuwa domin karbar harajin kayayyaki na VAT, daga miliyoyin kananan...

ZULUM Ya Ƙaddamar Da Motoci 80 Don Jigilar Manoma Zuwa Gona...

0
A wanu yunkuri na rage wa talakawan sa raɗaɗin cire tallafin man fetur, Gwamna Zulum na Jihar Borno ya samar da manyan motoci kirar...

Yan Bindiga Sun Sake Kashe Lauya A Zamfara

0
‘Yan bindiga sun kashe wani lauya mai suna Barista Ahmad Muhammad Abubakar a Jihar Zamfara.Wata majiya ta ce, ‘yan bindigar sun bi margayin ne...

Sarki Charles Ya Kaddamar Da Shirin Samar Da Aikin Yi A...

0
Mai Martaba Sarkin Ingila Charles na Uku, ya kaddamar da shirin magance rashin aikin yi tare da samar da ayyukan yi ga matasan Nijeriya.Bayanin...

Gilli Ne Ya Sa Muhuyi Kama Kwamishinan Ganduje – APC

0
Jam’iyyar APC ta jihar Kano ta zargi shugaban hukumar karɓar ƙorafe-ƙorafe da yaƙi da cin hanci da rashawa Barista Muhuyi Magaji Rimin Gado da...

Barawon Kayan Lantarki’ Ya Mutu A Cikin Taransufoma A Zariya

0
Wani mutum da ake zargin barawon kayan na’urar rarraba hasken lantarki ne ya mutu, lokacin da ya shiga cikin na’urar a unguwar Wusasa da...

Jihohi 14 Da Za Su Fuskanci Ambaliyar Ruwa – NEMA

0
Hukumar Bada Agajin Gaugawa ta Kasa NEMA, ta zayyana jihohi 14 da yankuna 31 da ka iya fuskantar ruwan sama mai karfi da zai...

KOTU Ta Tabbatar Da Korar Goje Daga Jami’yyar APC

0
Babbar kotun tarayya da ke Abuja, ta yi watsi da karar da Sanata Danjuma Goje ya shigar domin kalubalantar korar da kwamitin jami’yyar APC...

Dalilin Da Ya Sa Nake Shiga Sha’Anin Gwamnatin Kano -Kwankwaso

0
Tsohon gwamnan Jihar Kano Sanata Rabiu MusaKwankwaso, ya bayyana dalilan da su ka sa har yanzu ya ketsoma baki a tafiyar da gwamnatin jihar.Kwankwaso...

JAMB Ta Haramta Wa Dalibar Da Ta Yi Sakamakon Bogi Sake...

0
Hukumar Shirya Jarabawar Share Fagen Shiga Jami’a JAMB,ta haramta ma wata daliba mai suna Mmesoma Ejikeme daake zargi da fitar da sakamakon jarrabawar shiga...

sharl’ar zaɓe: lNEC ta kammala kare kan ta A taƙaddamar Atiku...

0
Hukumar Zaɓe mai zaman kan ta ta Ƙasa INEC, ta kammalagabatar da hujjojin ta na halasta nasarar da ɗan takararjam’iyyar APC Bola Ahmed Tinubu...

Abbas Ya Sanar Da Manyan Jagororin Majalisar Wakilai

0
Shugaban majalisar wakilai Tajudeen Abbas, ya sanar daJulius Ihonvbere daga jihar Edo a matsayin shugaban masurinjaye na majalisar, da kuma Usman Kumo daga jihar...

Gwamnatin kano ta yi binciken kwakwaf kan faifen ganduje na dala

0
Gwamnatin jihar Kano ta karbi rahoton kwararru masubinciken kwakwaf game da faifen bidiyon Dala da ya nunatsohon gwamnan jihar Abdullahi Umar Ganduje ya nasunkumawa...

Za Ayi Gagarimin Rusau A Abuja

0
Shugaban hukumar Raya Birnin Tarayya Abuja ShehuAhmed, ya ce za su rusa duk gidajen da aka gina a kan hanyarruwa a birnin Abuja.Shehu Ahmed...

Farashin Man Fetur Ya Faɗi A Defo-Defon Najeriya – IPMAN

0
Farashin man fetur ya karye a defo-defo na Nijeriya, a daidailokacin da ake raɗe-raɗin ƙarin farashin man zuwa naira 700 akan duk lita ɗaya.Ƙungiyar...

Dikko Radda Ya Ba Alhazan Katsina Su 4,634 Kyautar Miliyan ₦278...

0
Gwamnan jihar Katsina Dikko Umar Radda, ya bada kyautarNaira miliyan 278 ga Alhazan jihar Katsina a kasar Saudiyya.Bayanin hakan ya fito ne a cikin...

JAMB Ta Haramta Wa Dalibar Da Ta Yi Sakamakon Bogi Sake...

0
Hukumar Shirya Jarabawar Share Fagen Shiga Jami’a JAMB, ta haramta ma wata daliba mai suna Mmesoma Ejikeme da ake zargi da fitar da sakamakon...

Rundunar Sojojin Najeriya Ta Fitar Da Sunayen Wadanda Za A Yiwa...

0
Rundunar sojin Nijeriya, ta fitar da jerin sunayen mutane 50da za ta yi wa karin girma, lamarin da ke zuwa a dai-dailokacin da ake...
Call To Listen