Majalisar Dattijan Najeriya Ta Zaɓi Shugaban Masu Rinjaye
Shugaban Majalisar Dattawa Sanata Godswill Akpabio, ya sanar da Opeyemi Bamidele a matsayin shugaban masu rinjaye na majalisar dattawa.Akpabio ya bayyana haka ne yayin...
Atiku Da Obi Sun Yi Ca A Kan Tinubu
‘Yan takarar shugaban ƙasa Atiku Abubakar na Jam’iyyar PDP da takwaran sa na jam’iyyar Labour Peter Obi, sun caccaki shugaba Tinubu bisa ƙin yarda...
An Samu Barkewar Annobar Cutar Sarkewar Numfashi, DIPHTHERIA A Abuja
Ma'aikatar raya birnin tarayya Abuja, ta ce an samu barkewar annobar cutar sarkewar numfashi na yara da ake kira DIPHTHERIA a wasu yankunan birnin.Daraktan...
Yan Sa-Kai Sun Kashe Mutum 6 A Zamfara
Rundunar ‘yan sanda ta jihar Zamfara, ta tabbatar da kisan mutane shida, tare da raunata wasu da dama a Kadamutsawa da ke cikin masarautar...
Abbas Ya Sanar Da Manyan Jagororin Majalisar Wakilai
Shugaban majalisar wakilai Tajudeen Abbas, ya sanar da Julius Ihonvbere daga jihar Edo a matsayin shugaban masu rinjaye na majalisar, da kuma Usman Kumo...
Dalilin Da Ya Sa Nake Shiga Sha’anin Gwamnatin KANO -Kwankwaso
Tsohon gwamnan Jihar Kano Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya bayyana dalilan da su ka sa har yanzu ya ke tsoma baki a tafiyar da...
Buhari Ya Tura Sunan Wanda Ya Ke So A Ba Minista...
Rahotanni na, cewa tsohon shugaban kasa MuhammaduBuhari ya tura sunan wanda ya kamata shugaba Tinubu yanada a matsayin minista daga jihar Katsina.Ana dai bukatar...
Bello Turji Ya Sako Mutum 20 Da Yaran Sa Su Ka...
Ƙasurgumin shugaban ‘yan bindiga Bello Turji, ya sakomutane 20 da aka yi garkuwa da su, wadanda ke tsare asansanonin sa daban-daban a yankunan Zamfara...
Ortom Ya Musanta Rahoton Cewa Shugaba Tinubu Ya Nada Shi A...
Tsohon gwamnan jihar Benue Samuel Ortom, ya musantarahoton da ke yawo a shafukan yanar gizo cewa gwamnatinBola Tinubu ta sanya shi cikin waɗanda za...
Kungiyar IPMAN Ta Yi Karin Haske A Kan Yiwuwar Litar Man...
Kungiyar dilllan man fetur IPMAN, ta yi watsi da jita-jitar dake yawo a kan batun karin kudin litar man fetur da kusanNaira 500, inda...
Ban Yi Nadamar Rusau A Kano Ba – Abba Gida-Gida
Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf, ya ce bai yi da-na-sanin rushe-rushen da ya gudanar da kuma kwace kadarorinal’umma da aka mallaka ba bisa...
Miyetti Allah Ta Sanar Da Ɓacewar Mataimakin Shugaba Na Ƙasa, Lamiɗo
Ƙungiyar Fulani Makiyaya ta Miyetti Allah, ta sanar daɓacewar Mataimakin Shugaban ta na Ƙasa Injiniya MunnirAtiku Lamido.Mai magana da yawun ƙungiyar na ƙasa Alhaji...
Sulhu Da ‘Yan Bindiga Ne Zai Kawo Ƙarshen Matsalar Tsaro –...
Tsohon gwamman jihar Zamfara Sanata Ahmad Sani YarimanBakura, ya ce zama teburin sulhu da ‘yan bindiga ne hanyarda ta fi dacewa domin kawo ƙarshen...
Rundunar ‘Yan Sanda Za Ta Hukunta Jami’An Ta Da Suka Taka...
Shugaban rundunar ‘yan sandan Nijeriya Olukayode AdeoluEgbetokun, ya yi Allah wadai da wasu jami'an 'yan sanda dasu ka tuƙa mota su ka bi kan...
Bam Ya Tashi Da Kasurgumin Dan Bindigar Zamfara, Dogo Gudali, Ya...
Rahotanni na cewa, kasurgumin shugaban ‘yan bindiga da yaaddabi al'ummar jihar Zamfara Dogo Gudali ya mutu.Wata majiya ta ce, Gudali ya hadu da ajalin...
Sai Kun Zama Masu Bin Doka Za Ku Iya Kama Masu...
Muƙaddashin shugaban ‘Yan Sandan Nijeriya OlukayodeEgbetokun, ya umarci tawagar motocin ‘yan sanda su dainasaɓa dokokin amfani da hanya.IGP Olukayode ya bada umarnin ne, yayin...
Za Mu Kalubalanci Hukumar NAHCON Don Ta Damfari Alhazan Mu –...
Jami’ar yada Labarai ta hukumar Alhazan Nijeriya FatimaSanda Usara, ta ce samun kashi 95 na Alhazan Nijeriya da suka ziyarci Madina kafin su isa...
Da ‘Tatata’ Tafiya Ta Za Ta Nuna A Rika Ganin Nagartattun...
Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu, ya bukaci ‘yan Nijeriyasu yi hakuri yayin da ya ke kaddamar da wasu sauye-sauyedomin kawo sauyi a kasar nan.Tinubu...
Tsaron Najeriya Ba Abu Ne Mai Sauƙi Ba – Irabor
Tsohon babban hafsan tsaron Nijeriya Janar Lucky Irabor mairitaya, ya ce samar da tsaro ga babbar ƙasa kamar Nijeriya baabu ne mai sauki ba,...
Gwamnati Za Ta Dakatar Da Ɗaukar Nauyin WAEC Da Sauransu
Gwamnatin Tarayya, ta ce ba za a cigaba da ware wahukumomi da majalisun ƙwararru kaso daga asusun gwamnatiba ba kamar yadda aka saba, kuma...

































































