33.7 C
Kaduna
Wednesday, November 25, 2026
Advertisement

Muryar 'Yanci

Home Muryar 'Yanci Page 30
Muryar 'Yanci

Amarya Ta Kashe Angonta A Bauchi

0
'Yan sanda su na gudanar da bincike a kan wata matar aure da ta kashe mijin ta a jihar BauchiIdan dai ba a manta...

Raɗɗa Ya Saka Hannu Kan Yarjejeniya Da UNDP Don Inganta Tsaro...

0
Gwamnan Jihar Katsina Dikko Umaru Raɗɗa, ya sa hannu akan yarjejeniyar fahimtar juna da Hukumar Raya Ƙasa taMajalisar Ɗinkin Duniya UNDP, domin ƙaddamar da...

Majalisa Ta Zargi Muhammadu Buhari, Sanatoci Za Su Binciki Tsohuwar Gwamnati

0
Majalisar dattawa ta ce za ta gudanar da bincike a kan kwangilar aikin Gas da aka ba kamfanin ‘Acugas Limited’ a lokacin gwamnatin Muhammadu...

Ba Zan Amince Da Cin Mutunci Da Yi Mani Zagon Kasa...

0
Shugaban Hukumar Tashoshin Jirage Ruwan Nijeriya NPA,Mohammed Bello Koko, ya ce wasu mutane sun sha alwashinbata ma shi suna tare da yi masa zagon...

Ganduje Ya Mayar Da Martani Kan Bukatar Ya Bayyana a Gaban...

0
Tsohon gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje, yamaida martani a kan sammacin da hukumar yaki da rashawada kula da korafin jama’a ta jihar ta...

Alƙali Ya Ƙi Sakin Abba Kyari Bayan Bada Belinsa

0
Alƙalin babbar kotun tarayya da ke Abuja Mai Sharia JamesOmotosho, ya ƙi sa hannu a kan takardar sakin jami’in ɗansanda DCP Abba Kyari duk...

Tinubu Ya Shirya Biyan Bashin Dala Miliyan 500 Na Eurobond A...

0
Gwamnatin tarayya ta bayyana aniyar cika alkawarin da tadauka na biyan basussukan da ake bin Nijeriya, inda ta shiryabiyan bashin dala miliyan 500 a...

Nijeriya Ta Gargaɗi Bankuna A Kan Hulda Da Kamaru Da Vietnam...

0
Babban Bankin Nijeriya CBN, ya bukaci bankunan kasuwancida sauran cibiyoyin hada-hadar kudi a Nijeriya su ƙara sa idowajen harkokin kasuwanci da mutane daga ƙasashen...

Majalisa Ta Dakatar Da JAMB Daga Hukunta Dalibar Da Ta Yi...

0
Majalisar wakilai ta sa baki a batun zargin da hukumar shiryajarabawar share fagen shiga jami’a ta JAMB ta yi ma watadaliba mai suna Mmesoma...

Zan Gyara Hanyar Kontagora-Tagina, Tagina-Minna – Gwamna Bago

0
Gwamnan Jihar Neja Muhammad Umar Bago, ya badatabbacin fara aikin gyaran hanyar Kontagora zuwa Tagina dakuma Minna.Umar Bago ya bada tabbacin ne, lokacin da...

Likitoci Sun Fara Yajin Aikin Gargaɗi A Nasarawa

0
Ƙungiyar Likitoci ta Nijeriya reshen Jihar Nasarawa, ta farayajin aikin gargaɗi na kwanaki biyar bayan gwamnati ta gazawajen cimma buƙatun ‘ya’yan ta.Shugaban kungiyar na...

Hukumar Yaki Da Cin Hanci Ta Jihar Kano Ta Gayyaci Ganduje...

0
Hukumar yaki da cin hanchi da Rashawa ta jihar Kano, ta ceta gayyaci tsohon gwamnan jihar Abdullahi Umar Gandujedomin jin bayanai a kan wani...

Cire Tallafin Mai: Gwamnan Taraba Ya Rage Kuɗin Makaranta Da Kashi...

0
Gwamnan Jihar Taraba Agbu Kefas, ya bada sanarwar ragekuɗin makaranta na jami’ar jihar da kashi 50 cikin 100 dominrage wa ‘yan asalin jihar raɗaɗin...

INEC Ta Maka Hudu Ari A Kotu

0
Hukumar Zabe Mai Zaman Kan ta ta kasa INEC, ta shigar datuhume-tuhume shida gaban kotu a kan dakataccenkwamishinan zabe na jihar Adamawa Hudu Yunusa-Ari.A...

Tinubu Zai Sanar Da Sabuwar Ranar Kidayar Jama’a Da Gidaje –...

0
Shugaban hukumar kidaya ta kasa NPC, Nasir Kwarra, ya ceShugaba Tinubu da kan sa ne zai sanar da sabuwar ranar da zaa gudanar da...

Wasu Na Ƙorafi, NNPP Na Dariya Da Shugabancin Majalisar Najeriya

0
Ra'ayoyi sun bambanta, musamman tsakanin jam'iyyun siyasabayan an fitar da manyan jami'an Majalisar Tarayya ta goma.Sa’o’I kadan bayan sanar da jagororin, jam'iyyun APC da...

Kotu Ta Bayar Da Belin Abba Kyari Kan Miliyan 50

0
Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja, ta bada belindakataccen mataimakin kwamishinan ‘yan sanda DCP AbbaKyari a kan kudi naira miliyan 50 bisa tuhumar...

Fadar Shugaban Kasa Ta Yi Magana Kan Jerin Sunayen Ministocin Tinubu

0
Fadar shugaban kasa ta maida martani a kan hasashen da aketa yi cewa an kammala tattara sunayen ministocin ShugabaBola Ahmed Tinubu.Mai magana da yawun...

Zulum Ya Ƙaddamar Da Motoci 80 Don Jigilar Manoma Zuwa Gona...

0
A wanu yunkuri na rage wa talakawan sa raɗaɗin cire tallafinman fetur, Gwamna Zulum na Jihar Borno ya samar damanyan motoci kirar Bas guda...

Gilli Ne Ya Sa Muhuyi Kama Kwamishinan Ganduje – APC

0
Jam’iyyar APC ta jihar Kano ta zargi shugaban hukumarkarɓar ƙorafe-ƙorafe da yaƙi da cin hanci da rashawa BaristaMuhuyi Magaji Rimin Gado da izgilanci wajen...
Call To Listen