Home Labaru sharl’ar zaɓe: lNEC ta kammala kare kan ta A taƙaddamar Atiku da...

sharl’ar zaɓe: lNEC ta kammala kare kan ta A taƙaddamar Atiku da Tinubu

426
0

Hukumar Zaɓe mai zaman kan ta ta Ƙasa INEC, ta kammala
gabatar da hujjojin ta na halasta nasarar da ɗan takarar
jam’iyyar APC Bola Ahmed Tinubu ya yi a zaɓen shugaban
ƙasa.

Wata majniya ta ce, hukumar zaben ta gabatar wa kotu babban jami’in ta na sashen sadarwa lCT Lawrence Boyode.

Lauyan hukumar zaben Abubakar Mahmoud ya gabatar da shi ya yi rantsuwa, sannan ya gabatar da takardu masu bayanan Shettima ya janye daga takarar sanata sannan ya tsunduma takarar mataimakin shugaban kasa.

A ranar Litinin da ta gabata, rashin bayyanar mai bada shaida ya kawo tsaiko ga kare sahihancin nasarar Bola Tinubu da hukumar zaben ta fara.

Leave a Reply