35.4 C
Kaduna
Wednesday, November 25, 2026
Advertisement

Muryar 'Yanci

Home Muryar 'Yanci Page 17
Muryar 'Yanci

Afirka Ta Kudu Ta Yi Maraba Da Yarjejeniyar Tsagaita Wuta A’ Gaza

0
Afirka ta Kudu ta yi maraba da batun tsagaita wuta dakwamitin sulhu na Majalisar Dinkin Duniya ya yi kira da agaggauta a Gaza.A cikin...

Man Utd Na Son Frank, Chelsea Na Cikin Tsaka Mai Wuya

0
Kungiyar Manchester United na son dauko kocin Brentford,Thomas Frank domin maye gurbin Erik ten Hag a OldTrafford a karshen kaka, a madadin kocin Ingila...

Muna Sane Da Tsare Ɗanƙasarmu Ma’Aikacin Binance A’ Najeriya –Amurka

0
A watan da ya gabata ne a ka kama shugaban kamfaninBinance, Tigran Gambaryan tare da abokin aikinsa, NadeemAnjarwalla, wanda ke da fasfon Birtaniya da...

Hotuna: Yadda Jami’An Tsaro Suka Lalata Haramtacciyar Matatar Danyen Mai A’ Ribas

0
Jami’an hukumar tsaron farin kaya ta kasa NSCDC sun lalatawata haramtacciyar matatar danyen mai a dajin Odagwa da keKaramar Hukumar Etche a Jihar Ribas.Kakakin...

Gwamnatin Adamawa Ta Fitar Da Naira Biliyan 2.4 Domin Biyan Jarrabawar WAEC...

0
Gwamnatin jihar Adamawa ta ware Naira biliyan 2 da dubudari 4 domin biyan kudaden rajistar jarrabawar WAEC daNECO ga wadanda su ka cancanta a...

Dalibai 137 Aka Sace A’ Kuriga Ba 287 Ba – Uba...

0
Gwamnan Jihar Kaduna, Uba Sani ya karbi dalibanmakarantar Kuriga da a ka kubutar su 137 a gidan gwamnatinjihar.Gwamnan ya bayyana cewar dalibai 137 da...

Malamai Sun Roƙi Gwamnatin Najeriya Ta Taimakawa Maniyyata Hajji

0
Malaman addinin musulunci a Nijeriya sun soma fitowa su narokon gwamnatin Trayya kan ta dau matakin rage kudinkujerar hajjin bana bayan karin kusan miliyan...

Ciwon Koda: Fitaccen Jarumin Nollywood Amaechi Muonagor Ya Mutu

0
Fitaccen jarumin Nollywood, Amaechi Muonagor ya mutu yana da shekara 62 a duniya, kamar yadda wani ɗan'uwansa ya shaida wa majiyarmu,Ya mutu ne ranar...

Ayyukan Jinkai: Aljeriya Ta Aika Ton 150 Na Kayan Jin Ƙai...

0
Ma'aikatar tsaro Aljeriya za ta tura ton 150 na kayan jin ƙai ga Falasɗinawa a Gaza daidai lokacin da ake gargaɗin yiyuwar fuskantar yunwa a...

Ciwon Koda: Fitaccen Jarumin Nollywood Amaechi Muonagor Ya Mutu

0
Fitaccen jarumin Nollywood, Amaechi Muonagor ya mutu yana da shekara 62 a duniya, kamar yadda wani ɗan'uwansa ya shaida wa majiyarmu,Ya mutu ne ranar...

Rabon Abincin Azumi: Gwamnan Kano Ya Yi Ƙarin Haske Kan Kuɗin...

0
 Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya ce ba gaskiya ba ne labarin da ake yadawa kan cewa gwamnatinsa za ta kashe Naira biliyan 6...

Miyagun Ayyuka: An Ƙwaci Buhunan Shinkafa 29 A Hannun Kwastam A...

0
Wasu da ake zargin fusatattun masu faskwaurin shinkafa ne sun kai hari kan jami’an Hukumar Kwastam da ke aiki a shiyyar Yauri ta Jihar...

Hajjin Bana: Dalilin Najeriya Na Ƙara Kusan Naira Miliyan Biyu Ga...

0
Hukumar Alhazai ta kasa ta ƙara kuɗin kujerar aikin Hajji da miliyan ɗaya da dubu ɗari tara, inda yanzu kuɗin suka koma naira miliyan...

Zargin Ƙin Biyan Haraji: Gwamnatin Tarayya Ta Maka Kamfanin Binance A...

0
Gwamnatin tarayya ta shigar da ƙara kan kamfanin hada-hadar kuɗin kirifto na Binance gaban babbar kotun tarayya da ke Abuja.Hukumar tara haraji ta kasa,...

Jinkai: Nijar Ta Gargadi Kungiyoyi Masu Zaman Kansu Da Su Ringa...

0
A jamhuriyar Nijar hukumomin mulkin sojan kasar sun yikashedi dangane da yadda suka ce kungiyoyi masu zaman kansuna gida da na ketare masu aiki...

Hakkin Bil-Adama: Hukumar NHRC Ta Kamala Binciken Zargin Zubar Da Ciki Da...

0
Hukumar kare haƙƙin dan Adam ta kasa ta kammala bincike kanzargin da ake yi wa sojojin kasar na gudanar da wani shirinzubar da ciki...

Kalubalen Tsaro: Akpabio Na Shan Caccaka Kan Batun Kisan Sojoji A...

0
Kungiyoyin fararen hula da masu sharhi kan harkokin tsaro suncaccaki Shugaban Majalisar Dattawa Sanata Godswill Akpabio.Sanata Akpabio na shan caccakar ne kan kalaman da...

Tabarbareawar Tsaro: Gwamnatin Tarayya Ta Ayyanatukur Mamu A Matsayin Mai Daukar Nauyin...

0
Gwamnatin tarayya ta ayyana sunan Tukur Mamu da karinwasu mutane 14 a matsayin masu daukar nauyin ta’addanci akasar nan.Wannan bayani na kunshe ne ta...

Makamashi: Za A Gina Babbar Cibiyar Lantarki Mai Amfani Da Rana

0
Gwamnatin tarayya ta sa hannu kan wata yarjejeniyar ginacibiyar samar da wutar lantarki mai amfani da ruwa da haskenrana da za ta samar da...

Tsautsayi: Dalibai 11 Sun Mutu, 42 Sun Jikkata A Wani Hatsarin Motar...

0
Wata motar bas da ke dauke da dalibai daga babbar jami'arKenya ta yi karo da wata babbar mota a kan wani babban titi,inda 11...
Call To Listen