Home Labarai Kalubalen Tsaro: Sojoji Sun Kashe ‘Yan Ta’Adda 11 A Katsina Da Zamfara

Kalubalen Tsaro: Sojoji Sun Kashe ‘Yan Ta’Adda 11 A Katsina Da Zamfara

318
0

Dakarun sojin Nijeriya sun kai jerin samame sansanin ‘yan
ta’adda a Jihohin Katsina da Zamfara, inda suka kashe da dama
daga cikinsu.

Rundunar ta bayyana haka ne a wata sanarwa da ta fitar inda ta bayyana samamen da suka kai Zamfara ranar 29 ga watan Maris, tare da yin nasarar farmakar kasurgumin dan bindiga, Hassan ‘Yantagwaye, a karamar hukumar Tsafe.


Yace Yantagwaye da tawagarsa ne suka yi garkuwa da mutane da dama tare gudanar da ayyukan ta’addanci a wasu yankunan
Arewa Maso Yamma Kazalika ranar 30 ga watan Maris, dakarun sojin Nijeriya sun yi dauki ba dadi da ‘yan bindiga a wasu

Leave a Reply