35.3 C
Kaduna
Tuesday, November 24, 2026
Advertisement

Muryar 'Yanci

Home Muryar 'Yanci Page 13
Muryar 'Yanci
NANS 2

Gazawa:Kungiyar  NANS Ta Bukaci A Sallamin Shugaban NNPC Da Minstan Lantarki

0
Kungiyar Dalibai ta kasa wato NANS ta yi kira gaShugaban kasa Bola Ahmed Tinubuda a kori Shugaban NNPC Mele Kyari da Ministan Wutar Lantarki...
download (11)

N-Power: Bulama Bukarti Ya Ja Hankalin Gwamnatin Tarayya Da Su Cigaba...

0
Wani babban lauya kuma mai sharhi kan al’umurar yau da kulum, mai suna Bulama Bukarti ya ja hankalin gwamnatin tarayya da su cigaba da...
Bodejo Miyetti Allah

Shari’ar Zargin Ta’Addanci: Kotu Ta Hana Bada Belin Shugaban Kungiyar Miyetti Allah

0
Kotu ta hana belin Shugaban Shugaban Ƙungiyar Fulani ta Miyetti Allah Kautal Hore,Bello Boɗejo, bayan da ya nemi a bada belin sa a Babbar...
Northern governors

Kalubalen Tsaro: Gwamnonin Jihohin Arewa Sun Yi Yi Ganawa Ta Musamman

0
Gwamnonin jihohin arewa sun sake bayyana damuwarsu kan salwantar rayukanjama'a dake cigaba da ta'azzara a yankinTaron gwamnonin da ya gudana a birnin Abuja, ya...
NAtional Assembly 2

Tsadar Rayuwa: Majalisar Wakilai Ta Bukaci Hukumar NANS Da Ta Dakatar Da...

0
Majalisar Wakilai ta bukaci Hukumar Kula da Wutar Lantarki ta Najeriya (NERC) tadakatar da kaddamar da sabon kudin wutar lantarki.Majalisar ta amince da kudurin...

Cikar Dimokaradiyya Shekaru 25: Shugaban Kasa Bola Tinubu Zai Jagoranci Tattaki A...

0
A Ranar 29 ga watan Mayu ne ake sa ran Shugaba Bola Tinubu zai jagoranci wanitattaki na tunawa da shekaru 25 na dimokuradiyyar Najeriya.Kungiyar...
Huub Stokman

Wahalar Fetur: Manyan ’Yan Kasuwa Sun Sayo Lita Miliyan 300

0
Kungiyar Manyan Dillalan Man Fetur ta kasa (MEMAN) takammala shirin shigo da manyan jiragen ruwa guda takwasmasu dauke da litar mai sama da miliyan...
Nigerian Flag e1628181802822 1280x720

Matsalar Rayuwa: Gwamnatin Tarayya Ta Yi Wa Ma’Aikata Karin Albashi Da...

0
Gwamnatin tarayya ta yi wa ma’aikatanta ƙarin albashi da kimanin kashi25 cikin ɗari zuwa kashi 35 cikin ɗari. Hakan na zuwa ne a daidailokacin...
5334961

Unai Emery Ya Sabunta Kwantaraginsa A Aston Villa

0
Kocin kungiyar kwallon kafa ta Aston Villa da ke Ingila, UnaiEmery ya sabunta yarjejeniyar zamansa a kungiyar har zuwashekarar 2027.Emery, ya karbi ragamar jagorancin...
lsb1 1216 579cf7eede493

Lead British International School: An Rufe Makarantar Da Ɗalibai Suka Ci Zalin...

0
Hukumomin wata makarantar sakandare mai zaman kanta aAbuja babban birnin Nijeriya, Lead British InternationalSchool sun sanar da rufe ta har na tsawon kwana uku,sakamakon...
Nigerian army

Yadda Sojoji Suka Fatattaki ‘Yan Bindiga Tare Da Ceto Mutane 5 Da...

0
Rundunar sojojin Nijeriya sun kashe ‘yan ta’adda biyu tare dakubutar da wasu mutane biyar da aka yi garkuwa da su a jiharZamfara.Rundunar ta sanar...
Front of Sokoto Sultan Palce

‘Dalilin Da Ya Sa Muka Tuɓe Sarakunan Gargajiya 15 A Sokoto’

0
Gwamnatin jihar Sokoto ta ce ta tube wasu sarakunangargajiya 15 daga muƙamansuDaga cikinsu kuma akwai shida da gwamnatin ta tube wadanda tsohuwar gwamnatin PDP...
AIT IMAGES 4 10

Matatar Dangote Ta Sake Karya Farashin Dizal Da Man Jirgi

0
Matatar man Dangote ta sanar da sake rage farashin man dizalda na man jirgi a kokarin saukaka farashinsa a sassan kasarna.Wannan na zuwa ne...
Former Governor Yahaya Bello

Zan Yi Murabus Matukar Ba A Gurfanar Da Yahaya Bello Ba –...

0
A bangare guda kuwa, Shugaban hukumar yaki da masu yi watattalin arzikin zagon kasa EFCC, Ola Olukoyede ya shaalwashin bin diddigin batun gurfanar da...
Hadi Sirika

Hadi Sirika: EFCC Ta Tsare Tsohon Ministan Sufurin Jiragen Saman Nijeriya

0
Hukumar da ke yaƙi da masu yi wa tattalin arzikin kasazagon-ƙasa EFCC ta ce ta kama tsohon Ministan Ma'aikatarSufurin Jiragen Sama Hadi Sirika bisa...
CBN 2

CBN Ya Rage Farashin Dala Ga Ƴan Canji

0
Babban Bankin Najeriya (CBN) ya dawo sayar da Dala Dalakai-tsaye ga ’yan canji a kan farashi N1,021.Sanarwar da bankin ya fitar na sanar da...
PAL US

Samar Da ‘Yantacciyar Kasar Falasɗinu: Amurka Ta Hau Kujerar Naƙi

0
Amurka ta sake hawa kujerar naƙi game da buƙatar ba yankin Falasɗinu damar zama kasa mai cikakken ƴanci da kuma kujerar dindindin a zauren...

Ta’Addanci: ‘Yan Bindiga Sun Kashe Hakimi A Fadar Sa A Jihar...

0
’Yan bindiga sun kashe Sarkin Sansani da ke Karamar Hukumar Gassol a Jihar Taraba, Alhaji Abdulmudallib Kankada.Maharan sun shiga fadar hakimin ne da misalin...
PDP1

Girmamawa: Kungiyar G20 Dan Galadiman Ta Kai Wa Abubakar Mai Doki...

0
A wani mataki na ci gaba da neman goyon bayan al’umma kungiyar G20 Dan Galadiman Duguri ta kai wa jigo a jam’iyyar PDP Alhaji...
Luqman Mamudu

Baje Kolin Motoci Na Afirka: Shirye-Shiryen Gudanar Da Biki A Watan...

0
A halin yanzu an kammala shirye-shieyen bude bikin baje kolin motoci na yankin Afrika ta yamma karo na 4 da za a gudanar a...
Call To Listen