Home Labarai Tsadar Rayuwa: Majalisar Wakilai Ta Bukaci Hukumar NANS Da Ta Dakatar Da Karin...

Tsadar Rayuwa: Majalisar Wakilai Ta Bukaci Hukumar NANS Da Ta Dakatar Da Karin Kudin Lantarki

22
0
NAtional Assembly 2
NAtional Assembly 2

Majalisar Wakilai ta bukaci Hukumar Kula da Wutar Lantarki ta Najeriya (NERC) ta
dakatar da kaddamar da sabon kudin wutar lantarki.


Majalisar ta amince da kudurin ne a yayin zaman da ta gudanar Bayan kaddamar da wani kudiri na magance matsalolin da jama’a ke fuskanta.


Nkemkanma Kama, Dan majalisa mai wakiltar jam’iyyar Labour Party (LP) daga jihar Enonyi ne ya Gabatar da wannan shawara.

Leave a Reply